Page Forty Five

103 6 0
                                    


🌹 *_QADR_* 🌹
( _The story of Rukayya_ )

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

Page Forty Five

Tashi nayi nabar gurin jiki sanyaye Ina hawaye ayayinda nanufi hanyar Hostel. Bankoma gun Aziza ba dukda nasan zatazo nemana dankowani visit tana zuwa sugaisa dasu Ummin acewarta Ummin tanacin albarkacin Aunty ne da babu abunda zaina kawota gaishe su. Most at times ma tare muke zuwa in Yan gidan Kawun Sanin sunzo su.

Yaudin sanda suka iso tana waya da Abbanta shiyasa ninayi gaba,seyanzu ma nake godema Allah da banzo tareda itanba dan nasan inda tana gurin bazata kyaleba kuma koda takyale batace komaiba toh tabbas labarin nan se yaje kunnen Yaya Lamido. Ina shiga dakin mu gadona nahau na takure guri guda ayayinda nashiga rusa kuka mai tsuma rai,kukan dana jima banyi irinsa ba ayayinda kalaman Ummi dasu Yaya Aisha na dazun keta lingering akaina.

What have I done? Yaushe ne ranar dazasu fahimce ni sudinga daukana kamar mutum? wadannan sune tambayoyin dayake yawo acikin kwakwalwana. Gashidai yanzu shekaru sundan ja,shekaruna uku dasu anma har rana maikaman tayau babu wani improvement azamana dasu sema abunda ya karu akan nada din.

***
Can bangaren su Ummi ko bayan da Rukayya tatafi Ummi batadaina masifaba,korafi takema su Zunnurain wai da sunbari takai karar makaranta zaifi kawai......

Zunnurain yace "A'a Ummi muddin kikace zaki kai karar yarinyar nan gaban makaranta su Aisha ne zasu kwana aciki. Tunda ita Rukayyar tanada shaidu" tsaki Ummi tasaki sannan tace "Basai mu nada mata sharrin tana iskanci dashiba kawai kuma mu bamusanshi ba
mune danginta" Aisha cikin sauri tace "Ummi cikin makarantar nan fah daidaikune basusan su tareba. Har Malamai sunsan cewa ita kanwar sane,ko Ina yashiga fada yakeyi kuma ako ina suna magana irinta ya da Kanwa" Ummi yace "toh Amma ai mahaifin ku baisani ba" Zunnurain seyace "Meya kawo maganar Abba kuma cikin zancennan Ummi?" Ummi tace "Ina nufin idan shi muka fada mishi ga abun da Rukayya takeyi a makaranta tana kula samari suna claiming shi Yayanta ne zaizo yayi magana yadau ki mataki. Daganan kuma kinga mun karyata su daga ita harshi,za'a tsaneta,za'a hukuntata daga ita harshi akan abunda sukeyi bayan sunsan they're not related" sauke wani irin gauron ajiyar zuciya Zunnurain yayi Jin bayanan Ummin sannan yace "But they said they're related in real life" Ummi tace "tawurin dangin mahaifiyar taba,kuma ai sukadai sukasan kayansu mu bamusan komai gameda alakar tasuba so inmukayi haka mundauresu" Aisha tace "Ummi bakya tunanin Abba yariga dayasan da Sir Isma'il dinnan kuwa?" Cikin sauri Ummi tace "baisanshi ba,dayasan shi koda sau dayane zakiji yayi bayaninsa" wannan Karan Safiya ce tayi magana tace "Kai koya sanshi kobai sanshiba wannan ba solution baneba. Wallahi sir Ismail is very clever,Shiba Rukayya bane daza'ayi abu yayi shiru batareda ya tsaya makansa da'ita ba. bazai taba bariba harsai yakawo shaidu ninasan wannan" Sadiya tace "I'm with you Yaya Safiya adai nemi wani abunyi din anma banda wannan dan akwae probability din daga karshe mune zamu kwana aciki" tsaki Ummi tayi sannan tace "toh yanzu miye abunyi?" Zunnurain yace "karki damu Ummi. We'll see what we can do. For now muyi hakuri muzuba ma sarautar Allah idanu. Our time will come,the very perfect time dazaiyi favouring dinmu even though I'm eagerly waiting for that very day dannima inacike da Rukayya,haryau banmanta abubuwan datajamin ba and I'll never forgive her for that. I'll surely take vengeance,surre!!!!" Zunnurain yakarashe maganar har jijiyoyin wuyarsa natashi because the more he remember that incident dayafaru shekaru uku dasuka wuce the more he gets agitated.

***
Har azahar tayi Ina kwance kan gadona Ina kukan zuci nikadai. Dakyar na iya natashi nadauro alwala nazo nayi sallahn azahar,koda na idar da sallahn bantashi daga kan sallayar danakeba,kwantar dakaina nayi abakin gadona dayake dab da gadon na shimfida sallayan.

Kaina wani irin sarawa yakeyi sakamakon irin kukan danasha. muryar Aziza danajiyo tundaga kan varendern dakin mu ne yasani daga kaina daga jikin gadon nawa nakoma Ina kallon kofar dakin mu batareda nace komaiba. Shigowa tayi dakin tana fadin "Rukayya! Rukayya kina inane wai?" Excitedly. Budan baki nayi zan amsa kiran sunana datakeyi anma wanda nagani abayan tane yahanani furta koda kalma gudane.

QADRWhere stories live. Discover now