Page Thirty Two

43 1 0
                                    

🌹 *_QADR_* 🌹
( _The story of Rukayya_ )

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

Page Thirty Two

Ta'ina yazama Yayanki? ya akayi kuka haɗa dangi dashi?" inajin tambayar da Yaya Zaheera tayimin amma senayi shiru bance mata komaiba dannikaina banida amsar dazan bata.

Yaya Safiya dake zaune akan locker ne tace "Tawurin mahaifiyarki kuka haɗa dangi dashi komi?" tsaki Yaya Zaheera tayi sannan tace "Babu wani dangin dasuka haɗa tawurin mahaifiya,ke baki taɓa ganin irin dangin mahaifiyar tata bane sanda muke zuwa asibiti duba Uncle Umar? they're typical villagers for goodness sake! Guy ɗin dana gani ɗazu kuma ko kusan haɗa kama da kauyawa ma baiyiba" Yaya Aisha tsaki tayi sannan tace "kyale Safiyar nan Yaya Zaheera,sekace bataji yanda su Rabia ke describing Guy ɗin ba ɗazu" Yaya Safiya tace "naji mana,naji yanda suke describing ɗinshi anma ai that does not mean bazai iya haɗa dangi da Mahaifiyata ba. Take a look at us,muba Ƴan Uwan su Kawu Hassan dake Giyaɗe baneba? infact most of our relatives acan suke zama kuma babu wanda zaiganmu yace mana ga asalinmu so it can be thesame thing with the guy" sekuma maganar Yaya Safiyar tayi making sense agurinsu,se Yaya Zaheera takuma dubana dan tayi confirming tace "Dangin Maman kine?" rashin sanin abuncewa sekawai nace "Eh" tace "a Ina yake zama?" Nace "A Gombe suke" tace "toh ta'ina kuka haɗa dangi da mutanen Gombe kuma?" senayi shiru, Yaya Safiya dakejinmu tace "tace Yayanta ne kilan cousin Brother ɗinta ne"...

Se Yaya Zaheera tace "cousin ɗinki ne?" Kawai sena kuma cemata "Eh zamane yakai su can" tace "Awani makaranta yake?" nace "Gombe state University" dankuwa banmanta sunan makarantar tasuba.

"Wani course yakeyi kuma awani leven take?" Yaya Zaheera takuma jefomin wasu tambayoyin dayasa nafara tunanin anya ba Ƴar jarida baceba kuwa? wannan interrogation haka? And more over meyasa sukeson susan information akan shi? And miyasa naji suke zancen kawayensu suna describing ɗinshi anma ganin banida amsar tambayar danakema kaina gakuma dukansu sunzubamin idanu suna jiran ansar tambayarta daga gareni senace "Geology yakeyi kuma yagama aji uku yazu yana industrial training ɗinshi ne kafin suyi resuming yashiga final year"

Kallona juna naga suntsaya sunayi naɗan wasu daƙiƙu kafin suka dawo da dubansu gareni wanda hakan yasani sauke kaina ƙasa da sauri.

Yaya Zaheera tace "Keɗin ya akayi kikasan informations har haka agame dashi?" Yaya Safiya couldn't help it but laugh tace "mutum da Yayansu bazaisan abubuwa game dashiba?" Yaya Zaheera strictly tace "Bawani. Yayanta najinine? He's just a mere cousin Brother and anything can happen" sannan tamaida hankalinta gareni sosai tace "keh! ɗago kikalleni" ɗagowa nayi nakalleta kamar yanda tace sannan cikeda tuhuma tace "kodai Soyayya kukeyine?" Aibansan sanda na ware idanuna ba hakanan cikeda mamakin kalaman ta nace "Soyayya Kuma? Yayana nefah kawai" dannidai a iyakacin shekaruna I don't even think yakamata tayimin maganar soyayya.

Seta cemin "tsakanin ki da Allah Yayanki ne ba soyayya kukeyi ba?" Cikin sauri nace "Allah Yayana ne kawai" tace "toh miyasa zaizo miki visiting shikaɗai?" senace "sabida muna shiri sosai kuma baiyimin ta'aziyar rashin Baba ba shiyasa yazonan" hararana tayi naɗan wasu daƙiƙu sekuma tatashi tsaye tanacema su Yaya Safiya sutafi, naɗauka sun rako Sadiyar ne su sukoma anma senaga Itama tabi bayansu.

Nidai harsuka fita a ɗakin mu mamaki nakeyi kamar mi, I'm so speechless and out of words gashi banida wanda zan tambaya insamu amsar dalilin wannan interrogation ɗin.

Fitarsu bada jimawaba sega Aziza niki niki da kaya tashigo cornern mu.

Cikeda mamaki nasaki baki Ina kallonta daga zaunen danake a bakin gadona sannan nace "kekuma niki niki da kaya inazaki kaisu?" hararana tayi sannan tace "nikitaso kitayani bazama zakiyi kina tambayana kamar wata Yar jarida ba" tashi nayi na karba ina dariya sannan nace "kene harzakicema wani Ɗan jarida? Har akwae wanda yakaiki iya tambaya ne daman?" Aziza samun guri tayi tazauna agefena bayan mun ajiye kayayyakin dake hannunmu tana faɗin "aigwanda ni inzanyi tambayar reasonable questions nike tambaya! Kekuma naqi tambayar harda silly one's kike haɗawa" hararanta nayi ina murmushi nace "Komadai menene bankaiki ba" sena canza maganar tahanyar nuna kayayyakin data shigo dasu nace "kekuma sakon Suwaye haka kikawani zomin dashi corner na?" Aziza tace "nawa kuwa inba naqiba? Mummy ne tace inbaki tunda kinki kikoma kuyi sallama" takarashe maganar ayayinda ta kama hannuna tasaka min kuɗi aciki tana karawa da "wannan ita tace Inbaki"

QADRWhere stories live. Discover now