THE REUNION

21 5 2
                                    

SHUKRAH.



Na
Zainab Yakasai (Shukrah).

Are you or your friend getting hitched this month? are you thinking of what to share as a souvenir? let me work with your budget for you to put a smile on your love ones faces.
I'll really appreciate you if you make me your first contact.
Call or send me a message on WhatsApp  today @09028979356.
Connect with me on facebook and Instagram @ Sou.venirsbyshukrah


Page 23.

THE REUNION(Still a throwback).

Bayan graduation ɗinmu da sati ɗaya na fara zuwa asibitin da na samu offer, Haka kullum zan tashi na fice ba tare da nacewa Mahdi komai ba kuma da alama bashida matsala da hakan tunda ko ba komai yinin da nake a wajen aiki da dawowar da nake a gajiye ya sama masa sauƙin masifun da nake masa kowace rana a baya.
Yau ta kama saturday kuma don haka tun bayan Asuba nake bacci because i spent the whole week working tirelessly saboda interest da nake dashi akan aikina, yau kuma gajiyar ke tambayata.

        ****************
   Tsaye nake a bakin wani gida me kyau amma ina ji kamar an ɗaure min ƙafafuna yayin da Umma na ta ke takawa zuwa gate ɗin gidan tana min waving fuskarta ɗauke da kyakykyawan murmushinta har ta shiga gidan, sai da ta shige na iya motsa ƙafafuna aiko sai na bita zuwa gidan da titi ne kaɗai a tsakaninmu amma ina kallon tazarar kamar tafiyar minti biyar domin kamar da kowani taku na ƙafafuna gidan ke ƙara yin nesa dani ,ko da na ƙarasa gidan sai naga yayi vanishing.
Na fara waige waige ganin gurin da nake ya tashi daga cikin gari zuwa daji me cike da bishiyu, Sai kuma naji tsoro ya kamani ƙafafuna suka fara rawa aiko na durƙushe haɗeda ɗora hannayena biyu akaina na runtse idanuwa ina addu'ar zaki ko wata dabbar dajin yazo ya cinyeni na huta da masifar da nake ciki ta auren Mahdi.

    ***************

A mugun razane na farka daga baccin da ban ma san ya ɗaukeni ba, ji kawai nayi an riƙe kafaɗuna da ɗan ƙarfi hakan kuma yasa na kwala ƙara don ba ƙaramin tsorata nayi ba, Mahdi ya hauro kan gadon and without thinking twice yayi hugging ɗina tightly ya shiga patting shoulder na zuwa bayana, aiko nayi luff don yadda na tsorata ina buƙatar wanda zai tsaya dani.
A hankali naji yace "Bakiyi addu'a bane?", kamar bazan answer shi ba sai kuma na ɗago daga jikinsa na miƙe zuwa wardrobe ɗina ina cewa "Nayi, gida zanje naga Umma na wani irin mafarki nayi da ita", sai ya taso haɗe da riƙe hijab ɗin dana ciro ina ƙoƙarin sakawa yace "Umma is doing well jiya naje gidan na gaidasu,k  kinsan mafarki fa ba gaskiya bane", na karɓi hijab ɗina na saka nace "Bana fatan ya zama gaskiyar amma ina son ganin Umma na", ya ɗan dafe goshinsa yayi shiru yana kallona ganin na kawar da kaina ina kallon gefe sai kuma yace "Daada fa?", nace "Ban damu da abinda zaice ba dole sai naga Umma yau ko da hakan yana nufin mutuwa ta".
Ina ƙarasawa na fice daga room ɗin, Dr. Mahdi ganin bashida wani option sai ya biyo bayana ya tsaya ya ɗauki car key ɗinsa kan center table ya fito a lokacin ma ni na kusa isa gate.
A bakin gate ɗin muka haɗu dashi yayi parking a gabana ya fito yana kallona yace "Shiga muje to i promise to be by your side no matter what the situation will be", bance masa komai ba na zagaya ya biyoni da saurinsa ya buɗe min front seat amma maimakon na shiga sai na buɗe baya na shige nayi zamana, haka jiki a sanyaye ya biyoni cikin motar kuma har muka isa gidan Daada ba wanda yayiwa ɗan uwansa magana kowa dai saƙa da warwara yake.
Yana parking na buɗe motor na fita ba tare da fargabar komai ba sai ma wani farin ciki da naji ina ji na reuniting da zanyi da ƴan uwana after a very long 8 months, ihu naji an fasa sai kuma tazo ta rungumeni tana cewa "Oyoyo Adda na", na ɗagota nima murna tasa na kasa rufe bakina nace "Safiyya ta, ya gidan?", sai ta ɗan ɓata fuska kafin tace "Yana nan dai a yadda kika tafi kika barshi", fahimtar abinda take nufi ne yasa na ɗanji ba daɗi har jikina ya ɗanyi sanyi amma na daure nabi bayansu ita da Dr. Mahdi zuwa main parlor.
Bakina ɗauke da sallama na shiga aiko idanuwa suka dira a cikin na Umma na dake fitowa daga kitchen hannunta riƙe da serving spoon, sai na daka tsalle naje na rungumeta sosai a jikina ina jin wani sanyi yana mamaye zuciya da jikina yana kuma maye gurbin kewa da baƙin ciki da ke dankare a cikinta, itama Umma rungumeni tayi bayan ta saki serving spoon daga hannunta aiko Hudalla da Safiyya ma sukazo suka rungume mu muka kuwa kyalkyale da dariyar da tayi calling attention ɗin sauran ƴan gidan, sai ga Daada da Aunty da Bassam sun fito daga side ɗin Auntyn Hajiya ma ta fito daga nata side ɗin.
Hajiya na ganina a jikin Umma batayi wata wata ba ta ƙaraso da sauri ta fisgoni ta shaƙeni, aiko Umma da Mahdi sukayo kanta amma sai tayi amfani da ɗaya hannunta ta ture Umma tana cewa "Ai na faɗa miki duk ranar da nayi ido biyu dake sai na kasheki mugu azzaluma", Umma tayi baya ta faɗi amma Mahdi yayi iya ƙoƙarinsa ya karɓeni daga hannun Umma dake ta surfamin zagi, abun al'ajabi yau ko haushin abinda Hajiya tamin banji ba bare nayi mata kuka ko dan zuciyata cike take da farin cikin ganin Ummana ne oho.
Daada dake ta kallon abinda yake faruwa ya kallemu yace "Ja matarka ku tafi,Dr.", Mahdi yayi nodding ya shiga jan hannuna amma na turje sannan nace "Babu inda zanje sai naga Umma na", cike da mamaki Daada ya kalleni wataƙila yana son tabbatar wa daga bakina maganar ta fito ko a'a amma ganin nima shi nake kallo sai yayi murmushi yace "Ba zaki ganta ba,fita nace", na buge hannun Mahdi dake ƙara jana sannan na koma gefen Ummana na tsaya.
Aiko hakan da nayi ba ƙaramin ɓata ran Daada yayi ba don haka ya ƙaraso ya fisgoni ya sauke min tagwayen mari yana hucin ɓacin rai yace "You're very stupid! ni ke miki magana kina turjewa? kina hauka ne?", na kalleshi na ɗauke kaina ba tare da na bashi answer ba aiko ya ƙara fisgoni sai duka ta ko'ina, tun ina jurewa ina kallon cikin idanuwansa ko zai karanta abinda nawa yake ɗauke dashi ya tausaya min har na fara kuka aiko Umma ta ƙaraso da sauri ta riƙe Daadan don wannan shine karo na farko da Daada ya taɓa sa hannayensa a jikina da sunan duka, ranta a matuƙar ɓace tace "Kasheta kake so kayi ka huta ne?", ya janye hannunsa yana kallon mutanen parlor da sukayi ƙuri suna kallon ikon Allah yace "Ku ɓace min da gani", aiko Sum-sum kowa ya wuce side ɗinsu, Umma da ta fara kuka ganin Daadan ya cigaba da dukana ta ƙaraso gaban Mahdi tace "Kaga abinda ka janyo wa? ka gani ko?", ashe shima Mahdin raguwar zuciya gareshi don kuwa kuka ya sakar mata.
Daada bai kyaleni ba har sai da yaji na dena kukan da nake ina kokawa da numfashina ya kalli Mahdi yace "Ɗauketa ku tafi kuma kar na ƙara ganin ƙafafuwanta a gida na daga yau".
   Tunda muka shiga mota nake kuka tunowa da yadda Daada ya juya min baya akan wani ra'ayi nasa na daban, naƙi kallon Mahdin dake ta jero min sannu da kalmar ban haƙuri don tsanarsa nake ji tana ninkuwa with every passing second, ya ma za'ayi na yafewa Mahdi a rayuwata? shine fa silar baƙin cikina,shine wanda ya sauya min rayuwata,shine mutumin da ya raba soyayyar dake tsakanina da iyayena.
Yana parking na fice amma ina shiga parlor naji ƙafafuna sunyi min nauyi aiko na zube a gurin, koda ya shigo da sauri ya ƙaraso gabana yana tambayata ko ya kaini asibiti amma nayi masa shiru, ganin ba answer shi zanyi ba ya tashi a sanyaye zuwa ɗakinsa can kuma sai ya fito yana kallona yace "Ko zakije kiyi wanka zaki ɗanji sauƙin jikin naki", na watsa masa harara nace "Karka ƙara yimin magana Malam,wallahi ko mutuwa nayi kaine sanadi,me nayi maka a rayuwane da ka yanke min ɗanyen hukuncin nan? me nayi maka ka sauya min farin cikin dana taso dashi zuwa ɓakin ciki? ka jefani a mugun yanayi? kasan yadda nake da Daada kuwa? kasan soyayyar dake tsakanina da Hajiya kuwa? ka canja komai Mahdi,ka canja komai,wani irin zalunci ne wannan?", sai ya durƙusa a gabana yayi ƙoƙarin riƙe hannayena amma na hana ba tare da ya damu ba kuma yace "Wallahi wallahi! ban aureki saboda na sakaki a halin da kike ciki yanzu ba, Allah yasan ina miki son da bazan iya rabuwa dake ba,da ina da halin cire sonki a raina da nayi hakan tuntuni amma bazan iya ba, da sonki nake kwana nake tashi, nayi miki alƙawarin daidaita tsakaninku da iyayenki", na ɗago ina masa wani irin kallo kafin nace "In dai da gaske kana sona kayi min sacrificing son nan, ka sakeni saboda peace of mind ɗina".
Miƙewa kawai yayi ba tare da ya cemin komai ba ya wuce upstairs.
Gajiyar da nayi da zaman da nake ne kaɗai ya tasheni daga inda nake zuwa room ɗina, ko da na shiga wanka kawai nayi na ɗauro alwala nazo nayi salla, ina idarwa kuma na ɗauki Al-qur'ani ina karantawa ina jin yadda ɓacin raina ke fading sanyi na replacing ɗinsa.Kiran Asr ne ya sakani na ajiye karatun na tada iqama.

Bayan na idar da sallar Magrib kwanciya nayi na rufe idanuwa ina lissafin ƙaddarorina,haƙiƙa ina cikin jarrabawa kuma an horeni da juriya da karɓar ko wani ƙaddarace tazo min me kyau ko akasinta amma ina ganin bazan iya karɓar Mahdi ba,nashi abun yayi yawa ya zalunceni ya za'ayi na iya kallonsa da idon rahma.
Ƙara runtse idanuwa nayi jin ya turo ƙofar ya ƙaraso ya tsaya akaina,sai naji yace "Nasan idanuwanki biyu dama abinci zance kizo muje eatery muci", nayi juyi kafin nace "Ba inda zanje", ya daɗe a tsaye a kaina kafin ya fice.
Har na cire rai da jin tsayawar motar Mahdi sai kuma naji tsayawar tata,naji sanda yake haurowa sama sai kuma naji ya murɗa handle ɗin ƙofata ya turo bakinsa ɗauke da sallama, na tashi zaune da sauri ina ƙoƙarin jan hijab don towel ɗin da nayi wanka kaɗai ne a jikina amma babu hijab ɗin a kusa, sai na rungume hannayena ina harararsa ganin yana min wani irin kallo, muryata har tana katsewa ganin ya wullar da ledar hannunsa yana nufoni nace "Me..meye hak...ka?", shima muryarsa a disashe yace "Bakomai", bai bani damar ƙara yin magana ba don kawai ganinsa nayi a tsakiyar gadon ya saka hannayensa ya riƙo kafaɗuna, jikina babu abinda yake in banda rawa saboda na tsorata da yanayin da naga ya sauya lokaci ɗaya nayi kuma iya ƙoƙarina na tashi amma yaƙi barin hakan ya faru sai ma ƙoƙarin rungumeni da yake, na kalleshi da fuskar tausayi nace "Dan Allah ka sakeni, abinci zanci ina jin yunwa", sai naga yayi murmushi haɗe da ɗora hannunsa ɗaya a saman towel ɗina yana ƙoƙarin kwancewa, hankalina ya ƙara tashi don haka na fashe da kuka nace "Don't try what your heart is pushing you to please, kaji tausayina wallahi bana sonka kuma ni yunwa nakeji", wannan karon Mahdi dariya yayi yace "Amma ai ni ina sonki, nima kuma yunwar nakeji haƙƙina kawai zan karɓa sai na barki kije ki cinye store ɗin gidan ma if you wish", yana kaiwa nan kuma yayi nasarar cire towel ɗin aiko na kwala ƙara shi kuma yayi amfani da damar nan ya ɗora lips ɗinsa kan nawa ya turani kan gadon ya biyo bayana and everything happened out of my will"






Shukrah.

SHUKRAHTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang