Part 35

336 3 0
                                    

*💫❤LOVE CYCLE✨*
    

Written by
     
        *@nnafie🖤*
     (Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......

  Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (35)✨
*not edited*
Karfe 10 Amoon ya farka dan koda sukayi sallahr asuba wani baccin suka koma.. Ya shafi fuskar ta a hankali yana ganin yanda take bacci hankali kwance..... Lips dinta  ta yy kissing kafin ya zare jikinsa a hankali sbd kar ya tasheta..... Wata wardrobe ya bude ya ciro kudi da key din motar sa ya fita domin sama masu abinda zasuyi breakfast dashi... Fannah najin tashin mota ta tashi dan tunda yayi kissing dinta ta farka.. Tayi lamo ne kawai sbd a mugun tsorace take dashi ita... Tashi tayi ta kunna hasken dakin tana bin dakin da kallo.. Sosai yayi mata kyau.. Ta dan lumshe idanu yau ta kwana a america tunda take a rayuwar ta bata taba zuwa ba tana son kasar sosai and yau gashi ta wayi gari a kasar tare da Amoon dinta wanda rayuwar ta dawo nan knn.. Tashi tayi.. Ta bude wardrobe na kaya.. Wanda anan ta ci karo da kayan mata kala kala.. Duk da duk kana nu ne dogayen riguna kadan ne se shima nasa kayan se ta bude wata perfumes ne kawai a cikin ta se creams da kuma sabulan wanka.... Da mmki Fannah ta rinka binsu da kallo.. Can de ta rufe.. Ta gyara gadon dan dakin babu wani datti a ciki... Toilet ta shiga tayi wanka.. Har ta fito ta gama shafe shafen da zatayi be dawo ba.. Tana tsaye gaban wardrobe tana tunanin kayan da zata saka ya shigo dakin... Juya masa baya tayi da sauri.. Ya dan tabe baki cike da tsokana yace "to me zan kalla".. Tace wane kaya zan saka... Ya hade rai yana kallon ta... Shine kikayi wanka kika kyaleni ko... Ta ware idanu "I thought kayi wanka kafin ka fita.." Yana hararan ta yace "bnyi ba".. Tace "ni kuma na riga nayi".. Ya langwabar da kai "se kizo mu sake ai".. Dan shiru tayi se kuma tace "ohk amma kai zaka hada ruwan" yace "eh".. "Ohk muje" yayi gaba tana binsa a baya.. Yana shiga ta rufo kofar tare da saka masa key ta waje tana dariya... Murmushi kawai yayi ya fara wankan.. Yana sane da abinda zatayi dama kawai so yake ta saki jikin ta.. He has much feeling for her.. Babu abinda yake so kamar ya kasance da matar sa a yanzu Amma yafi so seta sake dashi yafi so ta kara sabawa dashi  sosai... Ya fito sanye da bathrobe.. Akanta ya fara sauke idanu.. Tayi masa kyau sosai cikin riga da wandon hannun rigar amless ne snn kanta babu dankwali se dogon gashin ta dayasha gyara... Dan shagwabe fuska yayi yana kallon ta... Ta rufe baki tana hana kanta dariya.. Yace "don't tell me anything".. Ta ware idanu "Niko".. Ya daga mata kai.. Yana zama gaban mirror... Matsawa tayi kusa dashi.. Ta dan rumgumesa ta baya "am srry love".. Ya dube ta ta mirror yace "kinyi kyau".. Ta danyi far da idanu.. Cream dinsa ya mika mata.. Karba tayi.. Ta taimaka masa wajen shafawa snn ta dauko masa kayan sakawa.. Karba yayi snn yace "tnx wife."... Bayan sun gama breakfast yace.. Muje kiga gidan ki... Tashi tayi suka fita yana rike da hannun ta.. Parlor suka fita.. Dama jiya bata wani tsaya ta kallesa ba komai na parlorn me kyaune gashi babu hayaniya.. Gidan ba wani girma ne dashi ba amma ya tsaru gashi anyi sa irin tsarin masoya.. Gidan ya birge Fannah sosai har dakunan yaran ta seda ya nuna mata.. Ya janyo ta jikinsa.. Kinga dakin coming kids.. Fannah tayi murmushi tana boye fuskarta a jikin sa.. A hankali yace "when zamu same su".. Sosai taji kunya taki kallon sa.. Ya shafa fuskar ta "kinyi shiru".. Ta ware hannu alamar bata sani... Ta dago fuskata yana kallon ta.. "If you are ready ynx se mu samesu"... Da sauri Fannah ta boye fuskar ta a jikinsa.. Ya rungume ta yana murmushi can yace.. "You didn't ask of ur room"... Ta kallesa dan duk ita a zaton ta babu dakin ta.. Ya kama hannun ta "lets go".. Dakin dake kusa da nasa ya bude mata... Fannah ta ware idanu Ta shiga da sauri dakin kamar na wata queen gashi komai ya saka mata irin best color dinta.. Ta juyo da sauri tana kallon sa ya sakar mata murmushi.. Tace "how do you knw my best colour".. Ya ware hannu "I have to knw coz I love you"... da sauri tazo ta rungume sa.. "I love you too darling".. Ya shafa kanta.. Fannah ta sake sa da sauri.. Ta matsa kusa da wasu hotuna da akayi enlarging dinsu... Hotunan ta ne tun tana er shekara 8.. Wasu 9 gasu nan da yawa har lokacin da ta girma har da wanda take makaranta ynx bayan sun hadu... Fannah kasa magana tayi idanun ta suka cika da kwalla.. Ta juyo tana kallon sa.. Tace "how yaushe aka dauki pictures din nan.. This is me.. Amoon tell me I didn't understand".. Matsowa yayi kusa da ita ya nuna mata first picture din wanda take 8yrs da daddy bezo daukar ta ba.. Yace "the first tym I sight you after daddy left Nigeria you ware angreed because you want go and meet mummy karta haifi hisam baki nan..ya bata labarin tare da fadin "can you remember".. Ta rike hannun sa da sauri idon ta na kan hoto.. "Are you?..". Ya zagayo da hannun sa ta cikin ta "sure dear.. My heart fell for you a ranar na fara sanin menene so.. I loved you and I will alway loving you till my last breathe".. Nan ya cigaba tayi mata bayanin hotunan da irin son da yake mata..Fannah bnd hawaye babu abinda take.. Knn tun lokacin Amoon ke sonta.. Anya kuwa bayan iyayenta za'a samu wanda yake sonta kamar sa kuwa.. Tabbas data auri wani bayan shi da batayi masa adalci ba tabbas a duniya babu wanda ya kamata taso sama dashi.. Muryar sa taji yana fadin "I always think of you dana rasaki bn san yanda zanyi ba.you're my happiness my ever best happiness, what I feel is really true da ace na rasaki I can't go on my heart is already attacheted to you.. Ina sonki khadeeja I love you more than word can say but Alhmdllh you're mine, Alhmdllh na sameki, ."... Juyawa tayi ta rungume sa ta fashewa da kuka sosai.. Ya mugun bata tausayi kuma tayi farin ciki data samu mutum kamar sa.. Ya daura kansa saman nata yana bubbuga bayan ta "relax wife.. Pls ki dena wnn kukan inajinsa har cikin raina".. Shiru tayi yana dan buga bayan ta a hankali.. Se kuma ya dago habar ta yana kallon fuskar ta.. Ta lumshe idanu.. Yy murmushi yace "look at me".. Ta noke kafada tana tura baki.. Hannu ya saka yadan talli bakin.. Tayi saurin maida bakin tare da bude ido tana kallon sa kamar zatayi kuka.. Yace "menene da zafi".. Ta gyada kai.. Yace "mugani".. Ya matso da fuskar sa daidai tata.. Yana kallon idanun ta.. Ta rufe idanun.. Yayi murmushi kafin a hankali ya daura lips dinsa saman nata shima ya lumshe idanun yana kara rungume ta a jikinsa .. A hankali yake dan shan lips dinta.. Wanda ita kanta idan tace bata jin dadin hakan tayi karya amma sbd tsoran da takeji setayi kokarin zare bakin ta.. Ya .. Ya kankameta dan bayaso ta katsesa... Ya kai hannun sa a wuyanta yana dan murzawa a hankali zuwa kunnen ta.. Ita kanta Fannah bata san sanda ta kankame sa ba.. Tana maida masa kiss din.. Jin tsayuwar na neman gagarar su yasa Amoon daukar ta har lokacin be cire bakin sa a nata ba.. Saman lallausan gadon suka koma.. Fannah tayi saurin zare lips dinta daga nasa. "No Amoon pls".. Ya maida ta cikin jikinsa "I won't go deep babee just a fun lets make a love".. Ya fada tare da maida libs dinsa a nata snn ya kamo hannun ta yana murzawa... se kuma ya maida bakin sa saitin kunnen ta cikin rada yace "Agreed".. Fannah ta gyada masa kai a hankali.. Hakan yayiwa Amoon dadi.. Ya rugume ta sosai tnx wife.. Fannah ta lumshe idon ta tanajin dumin jikinsa ya daura lips dinsa a nata yana kissing.. Snn gently ya saka hannun sa cikin rigar ta yana shafa cikinta....a hankali yake mata komai cikin hikima.. Har Fannah ta fara mance duniyar da take fara mayar masa da matani.. Tana jin sanda yake bottoming din rigar sa.. Snn yazo yayi kasa da zip din rigar ta amma ta kasa hanasa sbd yanda gaba daya take jin dadin wasannin da yake mata.. Shikam Amoon haduwar skin dinta da tasa seya kara birkicewa.. Sbd abune da be taba experiencing ba tunda yake.. Ha skin dinta fa wani irin mugun taushi wanda duk yanda yake kokarin hana kansa kasawa yayi.. Besan sanda ya fara kokarin cire bra dinta ba amma ya kasa tun boobs dinta na cikin bra yake wasa dasu.. Jin ya kasa cirewa yace "pls help me remove this I don't lyk it pls babee".. Its kanta fannah a lokacin baby wai iya cirewar zatayu dan ya riga ya gama kashe mata jiki.. Can Allah ya basa sa'a yayi saurin cireta ya wurgar.. Nan salon wasan fa ya fara sauyawa.. Yanda yake romancing dinta ita kanta bata so ya dena.. Amoon beyi kokarin neman hanyar sa ba seda ya tabbatar Fannah ita kanta ta fara bukata.. Sede duk yanda hankalinta ya kaiga gushewa seda ya dawo hankalinsa a lokacin dayake kokarin shigar ta.. Ya fashe masa ya kuka.. "Aliyu pls you promise me not to go deep".. "No babe I can't I need very bad don't stop.. Let me have you, I want to make you a woman I want knw my wife today".. Duk yanda fannah taso ta hanasa kasawa tayi.  Duk kukan ta da magiyar ta Amoon bema san tanayi... Seda ya bude kofar sa wanda bama fannah kade ba har shi seda yasha wahala kafin yayi removing virginity dinta....

Sosai ya rungumeta a jikin sa har ynx hawaye take tsabar kukan da tayi ma ynx muryar tama ko fita batayi... Ya yayi kissing lips dinsa tare da share mata hawayen yanajin wani irn sonta tare ha wani mugun tausayin ta da yakeji.. But deep down he's happy he's happy more than word can say fannah completely took his heart.. Yana jin sonta da kaunar ta a ko ina jikinsa.... Zare jikinsa yayi yasan tana bukatar taimako..kallon agogo yayi biyu da rabi har tayi. .. Toilet ya shiga yayi wanka.. Bayan ya fito yayi sallahr azahar.. Snn ya koma toilet ya hada mata ruwa me zafi yaje dakin sa ya dauko magunguna ya zuba mata wasu a ruwan.. Snn ya daga blanket din tayi saurin.. Rikewa yace "pls wife". Ya fada yana dago ta.. Fannah ta fashe da kuka.. Daukarta yayi ta runtse idanun.. Cikin ruwan ya sakata ta fashe masa ta wani irin kuka tana rirrikesa... Yayi saurin maidata ganin tana niyar fitowa.. "I knw is painful but zakiji dadin jikin ki".. Fannah kam a azabar duniya ta isheta.. Kuka take sosai.. A haka akayi wankan duk ta ruda Amoon da kukan ta har ma ya rasa abinda zeyi mata kamar ba doctor ba duk ya gigice.  Kukanta har cikin ransa yakeji.. Yasan da zafi gaba daya tausayinta yake ji.. Ji yake kamar ya maida ciwon jikinsa.. Seda ya tabbatar ta gasu snn ya barmata toilet din tayi wanka.. Shima beyi niyar fitiwa ba itace da bala'i ta korosa sbd gaba daya tsoransa takeji.. Ya fito yana dafe kansa.. Ji yake kamar yayi mata kuka.. Yaye bedsheets din yayi yakai loundary.. Snn yazo ya shimfida wani.. Yana gamawa ta zauna tare da dafe kai..ta bude kofar ta fito tana dafe bango.. Kin yarda tayi ta kallesa.. Ya karasa kusa ta ita da sauri.. Ganin ze taba ta tayi saurin kabe hannun sa.. Tana tafiya da kyar tana dafe bango.. Can jin ta gaji.. Ta tsaya tare da fashewa da kuka .. Amoon yazo ya dauke ya maida ta saman gadon.. Ta turesa jin yana niyar janyo ta jikinsa.. Ta kwanta  ba tare data yarda ta kallesa ba.. Ya gyara mata pillows... Snn ya matsa gefe yana kallon ta..dan juyowa tayi ta hararesa.. Ya matsa kusa da ita tare da rufa masu blanket snn ya janyo ta jikinsa wnn karon batayi kokarin hanasa ba ta lumshe idanu.. A haka har bacci ya dauke ta.. Amoon ya bi fuskar ta da kallo ganin yanda ta wani tabe baki.. Yadan yi murmushi yana shafa gefen fuskar ta.. Yanaso ya tashi domin sama mata abinda zataci tasha magani idan ta tashi amma yasan yana motsawa seya tasheta yanda ta makalesa din nan
Ganin baccin yayi nisa amoon ya zare jikinsa a hankali.. Daga jin yanda numfashin ta ke sauka yasan da kyar idan bata zazzabi ba..
Har ya dawo bata tashi ba.. Ya aje abincin a saman wani dan table snn ya karaso saman gadon ya taba goshinta.. Abinda yake tsammani ne wato fever.. Yace "wife.." Ta bude idon ta a hankali ta kallesa.. Ya yaye blanket din.. Yana kama hannun ta.. Kafin ya taimaka mata ta tashi zaune.. Ya zauna gefen ta ta daura kanta saman shoulder dinsa.. Ya shafi gefen fuskar ta "Allah yayi maki albarka".. Ta lumshe idanu.. Yace "meke maki ciwo".. Shiru tayi domin ko inama ciwo yake mata ga wata irin yuwa da takeji.. Yace "zaki ci abinci"... Ta gyada masa kai da sauri.. Ya danyi murmushi tare da shafa cikin ta.. Ta tura baki tana kokarin cire hannun sa.. Abincin ya dauko ya kawo mata.. Shida kansa ya rinka bata har seda ta cinye duka.. Ya kallesa se kuma yace "kin koshi".. Ta gyada masa kai yace "magani".. Ta noke kafada.. Yace "kina so a kara?".. Ta girgiza kai da sauri.. Ya dauko maganin ya bata babu musu ta karba.. Snn ta koma jikin sa ta kwanta se wani baccin.. Se karfi biyar fannah ta tashi.. Taji dadin jikin ta dukda har ynx babu wani karfi amma zazzabin ya sauka.. Ta daddafa da kyar ta shiga toilet tayi wani wankan da ruwa me zafi snn tayo alwala ta fito.. Tana cikin sallah  Amoon ya shigo.. Ya zauna  gefen gado yana kallon ta har ta idar.. Taki kallon sa.. "Mrs Aliyu".. Kin kallon sa tayi.. Tashi yayi ya dauketa.. Saman gado ya maida ta ya rungumeta ta sosai.. "Babee you're so sweet" fannah ta boye kanta a jikinsa.. Yace "thank you babee tnx for today seriously you finished me kin riga kin sameni complete wow what's a day.. I found myself in another world with filled of love and happiness.. You're the reason for that babee, you're perfect just the way you're I love you and proud to have you as wife mother of my children..".. Sosai fannah taji dadin kalaman sa.. A ranar fannah taga so da tarairaya sosai.. Se shagwaba take narka masa shi kuma yana biyeta....
Da daddare Fannah na kwance ta wani lafe kamar me bacci.. Amoon de zaune yana danne danne a system.. Lokaci lokaci yake kallonta kuma yasan cewa ba bacci take ba.. Yana gamawa ya rufe.. Snn ya kwanta kusa da ita tare da janyo ta jikinsa.. Fannah ta gaban ta yayi mugun faduwa taki bude idanun ta.. Ya sumbaci lips dinta Fannah ta bude idanu kamar zatayi kuka tace "bacci nakeyi fa".. Yace "toyi baccin ki".. Tayi shiru ya kai bakin sa satin kunnen ta a hankali tace "na kara".. Ta noke kafada.. Yace "babu zafi fa".. Kamar zatayi kuka tace "eh mana da zafi".. "Muga wajen".. Ta fada yana kokarin daga er rigar ta.. Ta hade kafafunta da sauri "nide aa"... Ya rugume ta "bazanyi maki da zafi ba fa.." Ya fada yana kissing libs dinta..
......
Urs
✨✨✨
Nafeesatu.... 😍😍

LOVE CYCLE❤✨Where stories live. Discover now