Part 11

192 5 0
                                    

A picture Of FAREEDA RADDAH"

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

A picture Of FAREEDA RADDAH"..

The Above one is SADEEQ  RADDAH"

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

The Above one is SADEEQ  RADDAH"..

*💫❤LOVE CYCLE✨*
    

Written by
     
        *@nnafie🖤*
     (Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wada mafita
Saboda duniya
Love cycle......

  Bismillahir rahmanir raheem

*not edited*

  *💫❤Love cycle❤ (11)✨
Ya kalli fareeda yace "ina zuwa ne"... Tace "zamu canza room ne grandma duk ta samana ido".. Ya saci kallon umma kafin yace "ohk muje nima wajen ta nazo".. Har sun juya zasu fita mom sa'a tace "oh mu baka ganmu ba ko sadeeq".. Sadeeq Fannah ta maimaita sunan a ranta... Knn wann shine sadeeq saura Aliyu, hakanan taji duk tafiso taga Amoon din nan,.... Sadeeq ya juya yace "oh mummys am srry good evening" mom raheena tace "bamu amsawa".. Bin bayan su Fannah dasuka fice yy yana fadin am coming mum bari na gaisa da sister na ya bar masu hisam da umma ta kira nan yabi su fareeda... A wani room ya same su fareeda nabawa fannah labarin fadan da sukayi da umma har tace ko part dinta bata kara zuwa... Fannah se dariya take.se mmkin yanda ko bakunta daya bata nuna mata ba kamar dma already sunsan juna.... Sadeeq da ya shigo ya dubi fareeda yace "umm parrot ta fara maki zubar tata ko"... Fareeda ta tura maki kai ya sadeeq.. Yace "ni kinma ki bari mu gaisa da ita aiba yar uwar kice ke daya ba" fareeda tace "wait let me introduce you to her ai yar uwa tace mace"... Sadeeq ya rungume hannu yana kallon kanwar tasa... Fareeda tace "fannah meet ur brother yaya Sadeeq Aminu Radda he's nice but sometimes hummm".. Tayi shiru duk dariya sukayi.. Fannah tace "tell me sometimes me".. Fareeda tace babu ruwana... Duk dariya sukayi.. Sadeeq yace "yeah kingamu Fannah we're all ur relatives hope you'll enjoy living with us".. Fannah tace "inshaallah but duk ina sauran"... Sadeeq yace "suwa knn" tace "su Amoon, Yusrah, sumayya, jidda, salim, fuad, hafsat, duk bngansu ba Farouq ma tunda nazo bn gansa ba sultan ma tun dazu bn gansu ba"... Sadeeq yace "Farouq ina jin sun fita wani aiki ne.. Ynx zaki gansa for sultan I don't knw where he's.. Amoon kuma dama ba'a Nigeria suke zaune ba suna America da Dad(Ahmad)  da iyalinsa a can suke da zama se sukan zo hutu.. Dama su uku ne dashi Amoon din se salim se Cucu sumayya knn.. Jidda na katsina gidan aunty babba first jika ta Radda, yusrah ma a Lagos suke zaune mijin mamy acan yake aiki sede shi sultan yana nan yusrah ma ba laifi tana yawan zuwa nan... Fu'ad kuma dan dan mom sa'a yana Sudan karatu gidan Abba Rabiu . dasu Hafsat duk can suke zaune but da anyi hutu yake dauko family dinsa su dawo... Kinji inda yan uwanki suke".fannah ta jinjina kai... Ita kawai ta kosa taga kowa ya dawo...
Yanda taga fareeda ta sake da itane yasa ta gane lallai family dinta sun damu da ita.. Dan fareeda tace yanda ake maganar ta kamar tana nan... fannah taji dadi sosai sadeeq ma ya zauna suka sha fira.... Sultan ne ya shigo.. Yana kallon su yace "kuce nan kuka gudo" fannah tace "haba ai munyi fushi wai tunda ka dauko mu ban kara ganin keyar ka ba".... Sultan ya sosa kai yace "gidan ne ya cika shine na bari ku gama gaisawa any way you guys should come out for dinner"... Duk tashi suka suka nufi babban main parlor wanda akecin abinci idan har za'ayi taron family.... Duk anan ta iske duk ilahirin family dinsu wadan suke nan.. harda mummy dinta da daddy wadanda kallo daya zaka masu kasan suna cikin farin ciki...suma duk guri suka samu suka zauna..baffa yana tsokanar su ita da fareeda.. Yace "duk sauran matana basa nan saura ku kade" a haka yaita tsokanar su  ana dariya... Farouq ne ya shigo da sallama.. Duk aka amsa masa.. Yana sanye cikin kananun kaya masu taushi se kamshi yake.. Da Fannah ya fara hada ido.. Dan ware mata yy ita kuma ta sakar masa harara...daddy yace "Farouq se ynx"... Yadan sosa kai "daddy wlh aikine ya rike ne bn jima da shigowa ba .... ".. Gaisar dasu yy ya masu sannu da zuwa snn ya gaisar da jama'an dake parlon...shima guri yasamu ta zauna opposite Fannah yanda ze rika ganin ta... Dan langwabar da kai yy yana mata alaman srry ita kuma ta noke kafada... Yy kamar zeyi kuka.. Ita kuma ta dauke kai tacigaba da cin abincin ta tana murmushi.......
Seda aka gama dinner snn baffa ya fara magana.. Inda ya kara rokon afuwar abba da kuma jinjinawa fannah, Farouq da kuma sultan dan sune jigo da dawowar su daddy.. Daga haka kowa ya tashi zuwa inda ze kwana... Umma tace "fareeda bana gayyar ki fa".. Dariya tayi suka shige dakin da suka fito... Farouq ne ya biyosu "haba sweet sis wnn hararar fa".  Fannah tace "ai munyi fada tunda mukazo bn ganka ba bayan kasa muna hanya".. Kamar zeyi kuka yace "eyyer am srry wlh aiki ne ya rikeni shiyasa but am srry" ya fada yana kama kunnen sa.. Fannah ta rungume hannu tana dauke kai... Fareeda kau me take bnd dariya ya harareta kafin ya dubi fannah.. "Look sis kinga tunda de yau kinga bamu samu tym ba gobe ki shirya se mu fita zan kaiki kiga birni"... "Yauwa kaga seka kaini gidan maryam".. Fannah ta fada so excited.. Yace "duk inda kk so inda a abuja ne zan kaiki"..dafe goshi tayi tace "taya zanyi contacting dinta"... Sim na MTN ya ciro daga aljihu sabo ya mika mata "I got this for you tun jiya na siya na maki register number na na ciki"... Karba tayi cike da farin ciki.. Fareeda tace "yaya Farouq kode kode" harara ya balla mata "thank god you're not close to me dana rankwashe ki"... Dariya fareeda taitayi shi  kuma ya harareta kafin ya maida duban sa ga Fannah da bama ta fahimci inda maganar fareedan ta dosa ba ita de kokarin saka sim dinta kawai take.. Yace "sis am going goodnyt" hannu ta daga masa tana murmushi ya kalli fareeda "lil sis goodnyt yau de a part din umma za'a kwana knn"..... Fareeda tace "nyt bro.. Aikam ina nan har se lokacin da aka gyara masu part dinsu"... Daga haka ya fice..... Bayan fannah ta gama saka sim din bada jimawa ba kira ya shigo wayar... "Bst bro".. Ta fada ganin sunan na yawo... Dauka tayi taba tunanin wanene wnn.... Muryar Farouq taji yace "hi bea that's my number".. Dariya tayi tace "bst bro" yace "yeah ko bani bane"... "Sure kaine"... Ta basa amsa dan hakanan taji tafi jinsa a ranta fiye da kowa ma a family din kodan shi ne ta fara sani a family din su oho".. Yace "good alryt good kiyi bacci me dadi a Nigeria you're welcome sister".. Daga haka ta kashe...babu jimawa taga Farouq ya mata recharging... Cike da farin ciki ta sayi data... Ta hau what's app... Suna lvr da fareeda tana chat da maryam inda cikin dubara fannah ke tambayar maryam gidan su da dama already tasan unguwar.. Maryam kau ta zage ta mata kwatance Ba tare da ta kawo komai ba... Dan dama sun saba irin hirar... Sun jima suna hira kafin suyi sallama... Fannah ta dubi fareeda da wayar da ke ringing for the fifth tym tace "pls pick the call wulakanci ba dadi fa" fareeda ta murguda baki tana hararan wayan "Allah bazaki gane ba this guy is so annoying.. Ni kinga mutanen nan duk basu gabana ina da wanda nake so".. Fannah ta dage gira tace "really to wane wnn a bani lvrinsa kinsan bayan mummy, daddy and maryam bn taba zama nayi lvr da wani ba .. Dan haka tunda yau Ina cikin yan uwana let's gist pls kafin sauran su dawo".. Fareeda se taji ta bata tausayi but she can't tell cewa ga wanda takeso sbd shi wanda take so dinma baima san tanayi ba... Bazata iya bude baki tace mata cewa Sultan ne wanda takeso ba... Murmushi tayi tace "wanda nake so be san ina sonsa ba" fannah ta kalle ta cike da tausayi lokaci guda Amah dinta ya fado mata a rai wanda kullum sonsa ke sake zama sabo.. Bata tabaji kodawasa sonsa a ragu a ranta ba ballantana ma ta deja....
Kallon fareeda tayi tace "Allah sarki yar uwa inshaallah komai zezama nrml".. Fareeda ta gyada kanta tace "inaji a jikina dan son danake masa bana wasa bane shine dalilin dayasa bana sauraren duk wani danamiji".. Cike da tausayin ta fannah tace "inshaallah"...
Fareeda tace "kefa kema bani lvrin naki"... Fannah ta girgiza kai nima kusan dayane sede mine is different"... Fareeda tace "lyk kema kinada wanda kikeso be sani ba".. Fannah ta zauna tana rungume pillow... Tace "nop we both love each other but....... Nan ta kwashe duk lvrn Amah ta bata tundaga ranar da suka hadu har yau... "... Fareeda ta jinjina kai "gsky soyayyar ku tayi tunma daga lokacin data fara.. But ynx ya zakiyi knn"... Fannah ta share hawayen da suka zubo mata... "I will wait for him coz duk wanda zanso to bayan sa yake... Inda zabi na za'abi to konan da shekara nawane I will wait for him.. But I don't have that's ryt.. Shiyasa kullum nake addu'a Allah ya maido minshi kafin lokaci ya kure mun"... Fareeda tace "Allah ya amsa addur mu"... Daga haka sukacigaba da labari wanda duk sch ne se 12 snn sukayi bacci....
   Washe gari bayan an gama breakfast baffa yasa a zagaya dasu cikin gidan.. Inda komai na gidan da tsarinsa yake burgesu.. Daddy da yan uwansa  maxa kowane yana nashi part din matan kuma kowa tana dana inda zata sauka idan tazo ita da iyalan.. Baffa ya yabama daddy makulan gidan sa da kuma motoci guda hudu... Daddy biyu mummy daya se Fannah ma daya.. Abie ya kara ma daddy da mummy mota kowa daidai yace "no need ya sayi wata motar... Yayinda Dad(Alh Ahmad)  ya bama Fannah itama mota..... Abba (Alh Aminu) ya bama hisam shima mota... Daddy yayi farin ciki sosai hakika kyauta dadi gareta duk da sun san yafi karfin kome za'a basa amma sun masa wnn ya nuna cewa hakika sunyi kewar sa... Ya rungume su yana farin ciki.... Fannah ta rungume fareeda sbd farin cikin abinda yan iyayen nata da kakanata suka mata.... ..
A ranar aka saka a gyara masu gidan duk da de shi daddy yace baze komaba be gaji da iyayen nasa ba se ya huta tare dasu...
Fannah na tare da farida har se 1:30 suka rabu sbd sch da zataje tana da lectures din yamma.. Fannah duk se taji babu dadi dakin mama ta tafi a nan ta iske mummyn ta taje ta fada jikin ta.. "Mumm I miss you".. Mummy ta saka mata farfesun da takeci a baki... Fannah taci tace "ashe kina nan kina cin dadi"... Mama da ta fito daga toilet tace "ke waya san me kikaci".. Dariya kawai fannah tayi sbd yanda da safe umma ta cika mata gaba da abinci kala kala tace se ta cinye... Mama tace "ina wnn parrot din take ne".. Fannah tace "tatafi sch"...
Sultan da sadeeq ne suka shigo.. Gaisar da mummy sukayi snn suka shiga tsokanar Fannah tun tana nokewa har ta ware.. Tana biye masu.. Daga nan suka jata zuwa cikin gidan inda duk ta gaisar da iyayen su farida  da sauran yan uwanta.. Suka zagaya da ita ko ina na gidan... Sultan yace "ina busy yau dana zagaya dake kinga birnin namu amma zuwa ko gobe se ku shirya idan farida ma bata zuwa sch se mu tafi tare..... ".. Ta amsa masa.. Sadeeq yace "you need sim ryt?".. ta nuna masa wayar ta.. "Farouq ya kawo mun".. Gyada kai yayi nan sultan ya amshi wayar ya saka mata numbern sa.. Sadeeq ma ya saka tasa... Yace "na saka maki numbern Hafsat I think yau zasu zo.. Bakiji yanda ta kosa ta ganki ba"..... "Cike da farin ciki tace "kace zamu Kara yawa"... Sultan yace "ai da yake beb dinsa ce dole ya saka maki numbern ta su sauran mene yasa baze saka maki numbern su ba". Sadeeq ya dage kafada yace "idan mutum yaji haushi ya nuna tasa beb din mana".. Kallon Fannah sultan yy yace "soon inshaallah"... Murmushi kawai sadeeq yy Fannah ma murmushin tayi.. Daga haka suka maida ta wajen su mummy sukuma suka fice....
Bayan la'asar farouq ya kirata tana dauka yace "sis kin shirya" tace "aa ynx de".. Yace "ohk nima ynx na dawo bari na shirya idan na dawo fa naga baki shirya ba senaka kunnen ki".  Dariya kawai tayi ta kashe wayan.. Mummy tace "wane ne" "ya farouq ne gidan su maryam ze kaini"... Mummy ta girgiza kai.. "Aifa an sake hadewa" fannah tayi dariya kafin ta shige toilet din umma...
4:30 ta gama shiryawa waya.. Farouq ya kirata yace ta fito yana waje... Fannah ta gyara veil din doguwar rigar ta daya fito da asalin kyawun ta.. Tama su mummy sallama ta fita... A bakin gate ta iske hadaddiyar motar tasa wacce tasha tint baka gani kome dake ciki... Front seat ta bude ta shiga.. Inda hancin ta ya shaki wani daddan kamshi da sanyi... Farouq ya kalleta ta cikin glass din nasa yana murmushi yace "eyee fine girl kinyi kyau"... Fannah ta rufe fuskar ta "kai yaya farouq.. Ai bn kaika ba" yace "wane ni kefa half case ce nifa"... Ta dage kafada "duk da haka ai kama kasan you're handsome nasan mata na rushing nan" farouq ya fara driving kafin yace "kar ki fasa mun kai fa" dariya kawai fannah tayi tana satar kallon cute bro din nata.... Tace "brothers dina are cute da sauran duka yan family dina.. Barin ma the first male children duk kunfi kowa kyau duk kun amshe kyan you, sadeeq and sultan ga kuma farida ma.. A family din mu duk masu kyau ne".. Farouq yace "ai duk kin fimu kyau"..tace "har fareeda .. a mata nake nufi" yace "har ita da a mata Cucu tafi kowa kyau ynx kuma kece".. fannah tayi murmushi "waini.. a maza kuma kaine ai".. Farouq ya zaro idanu waya fada maki dan baki ga Amoon bane", tace "anya kuwa ze kai best bro dina kuwa"... Farouq yy dariya "zaki gansa ne".... Yawo yy da ita sosai ya biya da ita wajajen ciye ciye..da wajajen bude ido dayawa Kafin su dauki hanyar gidan su maryam suna bibiyar address din na maryam ta bata ... Farouq ya kalli fannah bayan sun shiga unguwar su maryam yace "wnn unguwar yan gayun idan sukaga baki kamasu suke fa".. Fannah tayi dariya "taku ma kama mutane suke knn".....
Parking sukayi a daidai gidan su maryam.. Farouq ya zuje qlass yana kallon me gadin gidan.. Yace "kira maryam kace Khalil ya bada sako a bata" ya fada yana mika masa kudi.. Me gadin yy godiya yana shigewa ciko da sauri..  Babu jimawa se gashi ya dawo yace "tana zuwa".. Farouq ya daga masa kai yana zuge glass din Sama... .. Kusan 10mins sega maryam ta fito.. Fannah taji kamar ta ruga ta rugume ta farouq ne ya dakatar da ita har maryam din ta karaso.... Farouq ya zuje glass din yana kallon maryam tare da murmushi.. Maryam kau cikin ranta cewa tayi "wow.. Ina khalil yasamo handsome din nan"... Farouq yace "hello how are you"..maryam ta amsa yace "ya hutu".. Ta amsa masa fannah kam se danne dariyar ta take ganin yanda maryam ta natsu... Farouq yace "kin sanni?" maryam ta girgiza kai.. Farouq yace "really".. Tace "eh" yace "toni ya akai na sanki".. Maryam ta dauke kai tana murmushi a ranta tana tunanin ina khalil ya samu wnn perfect guy din... Yace "alright naji ni baki sanni na leko kiga sakonki"... Ya fada tare da yin baya yanda zataga fannah... Maryam kau a ranta cewa tayi me guy din nan yake nufi.... Bata karasa tunanin ta ba idanun ta ya sauka akan fannah.. Wani irin zaro idanu tayi cike da shock.. Ta kalli farouq ya dage kafada yace "itace jiya ta zo".. Wani irin ihu maryam tayi ta zagaya ta rungume fannah.. Suka rungume juna cike da farin ciki... Surprisingly maryam ta dubi fannah... Tace "but how?". ... Fannah na dariya tace "na hadu da family Dina.. Ta nuna farouq this my cousin bro".... Farouq ya dage gira "her best bro".. Fannah tace "sure..".. Dariya maryam tayi tace "our funny bro"... Maryam tace.. "Pls kung shigo mummy zatayi mmki".. Farouq yace "I'll wait here"... "Oh bazaka shiga gidan mu ba".. Yace "no but next tym"... Gyada kai  maryam tayi.. Taja fannah suka shiga....
Yanda yan gidan su maryam suka nuna farin cikin ganin fannah kadai ya nuna mata cewa maryam na kaunar ta.. Kowa senan da nan yake da ita.. Mom dinsu maryam har cewa tayi ta kwana... Tace "aa tare da brothern ta take" da kyar suka barta ta taho sbd farouq dake waje.. Mom din maryam ta mata kyautuka.. Maryam ta rako ta.. Bayan ta shiga mota tace "pls kizo kinji".. Maryam tace "inshaallah".. Tayima farouq sallama sannan ta dubi fannah tace "Dr Amah fa".. Fannah ta marairaice fuska... Murmushi maryam tayi... Tace "I feel what you're feeling dear inshaallah he'll come back to you"... gyada kai Fannah tayi tana kara din son Aliyu a ranta... Farouq yaja motar suka bar layin.. Kallon ledojin da maryam ta aje a back seat yy yace "dame dame muka samu ne".. Dariya kawai fannah tayi.. Yace "zamuci dadi yau ina dakin ku har dare".. Fannah tayi dariya tace "yaya farouq zezo kwadayi" yace babu komai sede nazo"... Sun danyi nisa da tafiya yace "who is dr Amah".. Gaban ta ne ya fadi... Ta dan dubesa se tayi murmushi.. Yace "saurayinki ne"... Dan rufe fuska tayi... yace "wow tell me about him". Tace "is a long story but zan fada maka wata later".. "Kice na kakkabe kunnuwa na knn"... Dariya kawai tayi batace komai ba... Haka yay ta janta da fira har suka iso gida... Wajen mummy din ta taje fada mata sakon gaisuwar maryam da mom dinta... Daga nan ta wuce Dakin su.. Ta shiga toilet tayo alwala.. Ta kabbara sallahr magrib... Tana cikin sallah fareeda ta shigo... Itama wanka ta shiga tayo alwala daga nan.. "
Bayan duk sun idar da sallah sultan ya shigo .. Ya zauna kusa da fareeda.. "Madaam ya sch".. Ta langwabar da kai.. "Allah yaya sultan na gaji makaranta a Nigeria ko wahala"... Sultan yy dariya yana kallon fareeda ganin yanda tayi kicin kicin da fuska.. Yace "to ai ke kika zabar ma kanki babu yanda ba'ayi ba ku tafi US keda yusrah kikace baki zuwa... A ranta tace "yusrah tatafi US ne sbd ya Amoon ni kuma sbd kai na zauna Nigeria" a fili kuwa se tura baki tayi.. "Itama yusrah ai sbd ya Amoon taje..kuma shi kasan halinsa he's lovely being with but sometyms masifaffene.. And nasan yusrah seta kaisa bangon da watarana seya hada dani."... Dariya sultan yy yace "aikam kamar a kunnen sa".. Zaro idanu fareeda tayi cike da tsoro.. Tace "yaya. Dan Allah ka rufamin asiri wlh idan yaji ina ruwa".. Dariya sultan yy ya dubi Fannah da itama ke dariyar ganin yanda Fannah ta rude yace "ke sheda ce" fannah ta gyada kai.. Idanun fareeda har sun cika da kwalla tace "amma kuma ai nace he's lovely being with dan wlh duk yafi ku mutunci"..  Dariya sosai suke mata. Sultan ya dubi Fannah yace "kinganta duk tafi kowa tsoro.. To wasa nake".. Fareeda ta tura baki wait yaya.. Sufa yusrah da jiddarh dan suna sonsa ne shiyasa suke jure komai nasa amma wlh suma mugun tsoransa suke.. Ita kuma cucu gidan su daya tafi kowa sanin sa shiyasa ta iya zama dashi amma wlh ko hafsa itama tsoransa take.. Kwai de ita baya mata komai.. Sultan yace.. "Aa madaam ita hafsat babu ruwanta da rashinjin ku..". Dan tura bakk kawai fannah tayi.. Nan sultan ya zauna sukayi ta lvri tare duk suka fita dinner... duk wani motsi na Fannah yana kan sultan da farouq.. Yayinda suke dan magana ta ido da farouq ba tare da kowa ya kula ba se sadeeq da duka movement dinsu duka ukun na kansa.....
More comments more typing.....
✨✨✨
Urs
Nafeesatuu....😍😍

LOVE CYCLE❤✨Where stories live. Discover now