Part 15

156 6 0
                                    

*💫❤LOVE CYCLE✨*

Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......

Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (15)✨
Fannah tabi yusrah tada shiga bedroom din umma da kallo... Ta juyo suka hada ido da sultan dan murmushi kawai tayi kafin ta tashi zuwa part din mama... Saman gado ta samu jiddah tana danna wayar ta.. Ta zauna gefe "why did you leave the parlor".. Jiddah ta kalli Fannah "hakanan bayamun dadi".... Fannah de kallon ta take... Ganin haka yasa jiddah ta zauna... "So nake naje gidansu kawata ko zaki rakani".. Gyada mata kai tayi... Daga nan ta part din mama suka wuce gida sukaje suka shirya daganan suka wuce a motar jiddah...
Ana isha'i suka dawo a kofar gidan su Fannah ta sauke ta ta wuce... Fannah ta shiga gida duk a gajiye.... A parlor ta iske su mummy.. Ta zauna saman kujera tana kallon shirin da ake a tv.. Tace "mummy".. Mummy dake kallon ta tace se ynx kuka dawo. Ta gyada kai.. Mummy tace "sultan yazo nemanki wai yanata kiranki bakya picking.. Ta dan wara idanu.. A gida nabar wayar... Daga haka ta tashi ta wuce sama... Kobi ta kan wayar batayi ba ta shiga wanka.. Seda ta gama shiryawa cikin kaya marasa nauyi snn ta dubi wayar ta dake dan haske... Tana dubawa taga sultan ne ta dauka tana dan murmushi tare da sallama.. Daga can sultan ya sauke ajiyar zuciya "ina kika shiga ne"...
Washe gari ma.. Koda suka hadu jiddah da yusrah babu wacce ta kalli wata bare ta saka ran zasuyi wa junan su magana kuma kowa na harkan gaban ta cikin yan uwa abun ya daure mata kai...bayan sun fito tare da fareeda fannah ta dubi tace "wai meke tsakanin yusrah da Jiddah ne?" Fareeda ta dan tabe baki kafin tace "kadan ma kika gani kodaya basa zama inuwa daya"... Fannah tace "to meyasa"... Fareeda ta ware hannuwa "sbd Amoon"... Fannah ta yamutsa fuska "bngane ba" "dukkan su sunason Amoon hakan yasa suke jin haushin juna"... Fannah tace "ynx kina nufin duk wnn son da jiddah keyi masa..yusrah ma"... Fareeda tace "fiye da haka ma dan duk soyayyar da Jiddah ke masa akan na yusrah kadan ne".. Fannah ta waro idanu.. Fareeda ta gyada kai.. "Yeah Jiddah me sauki ce.. Yusrah inde akan Amoon ne setayi fada da koma waye.. Jiddahr ma kusan haka amma de yusrah ta take ta"... Shiru fannah tayi tanajin Abun a ranta har suka karasa gate din su fareeda.. Ta mata sallama ta wuce har fannah ta isa gate dinsu akayi mata hon.. Ta juya tana kallon mota har ya karaso Sultan ya zuge glass yana sakar mata murmushi itama murmushin tayi masa yace "har kin gaji kin fito" ta dan yamutsa fuska tace "no kawai de" ya wara idanu "kode sbd farouq baya nan I can see kinfi sakewa dashi fiye da kowa"... Ta dan wara idanu "no ni kowama ina sakewa dashi".. Yace "really".. Ta gyada kai... "Ohk then rakani airport zan karbowa mama sakko umma ta aiko dashi"... Duk ta gaji amma bataso ta masa musu tunda yy requesting.. Zagayawa tayi ta shiga yaja suka tafi... Dan duban ta yy yace "what's wrong wit you gaba daya kin zama wata shiru".. Tayi murmushi tace "babu komai".. Yadan langwabar da kai... "Tell me pls ko an maki wani abu"... Tace "babu komai fa.. Kawai the way da naga jiddah da yusrah suna behaving duk abun se yamun babu dadi kamar ba yan uwa ba"... Dan tabe baki sultan yy "wnn ma yabar damun ki inde su yusrah ne kadan kk gani har su baffa sun masu shiru but I don't think subar su su zura masu ido ne dagasu har Amoon din"... fannah tace "to wa yake so a cikin su".. Sultan ya dage kafada "none of them"...ta ware idanu.. Yayi dariya "Amoon ne fa nuna wa ma yake kamar besan sunayi ba"... Tace "su Abie basu iya tsawatar wa su Jiddah tunda de ai ba shi kade ne namiji ba"... Fannah ta fada tana dan hade rai.. And sultan smile "abun nan kina daukar sa wasa fa kinsan tun yaushe suke son Amoon kuwa".. Ta girgiza kai... Yace "kinsan mun baku shekaru so tun tym din da aka haifi su yusrah kamar tym din da suka shekara biyu haka... Idan muna masu wasa.. Farouq yakan ce ma Chucu matarsa, sadeeq kuma Hafsah, ni kuma fareeda.. Amoon ne kawai baya cewa kowa.. But shi yanason yara sosai shiyasa zakiga dayawa a family din nan suna son sa and dayawa suna tsoransa dan yanda ake shakkar sa dukan mu nan basa shakkar sa anan shide kawai daban yake.. So hakan de muka taso irin de soyayyar nan ta kuruciya.. Kinga farouq da Chucu sunyi soyayya sosai and nida fareeda ma haka sadeeq da Hafsat.. But su kinga har ynx suna tare.. Amoon ne kawai beyi soyayya da kowa ba dan shi wani irin miskilin mutum ne... Tun lokacin su yusrah ke sonsa.. Am telling you sunsha fada mana sude yaya Amoon suke son aure... To harde suka girma wasa wasa kowa ya kama gabansa yaran nan duk suka zama big girls kowa ya kama gabansa duk soyayyar ta zama ta wasa su sadeeq ne de har ynx.. Se kuma su yusrah tun basa jin haushin juna ana daukar abun wasa.. Har suka fara kishi da juna.. Ada sunsha fada.. Danma duk ba tare muke ba muna lagos sukuma su Jiddah suna America abunda ya kara tada hankalin yusrah knn tunda tana ganin kamar Jiddah zatafi kusanci da Amoon acan hakan yasa ta nace ita America zata tafi karatu.. Tun suna yawan cacar baki har suka yi hankuri basa wa juna magana and shine babban tashin hankalin anyi fadan duk abanxa sema abinda yy gaba and duk wnn gogan shi kamar ma besan sunayi ba".. Bayan sun isa airport din ya fita ya karbi sakon snn ya dawo... Yace "kinji dan haka soyayyar bata ynz bace banbareta ze zama abu me wahala ina tunanin baffa hada masa su zasuyi su duka biyun ya aura" ya karasa yana dariya tare da yin reverse... Fannah tace "knn kaima har ynx kana son fareeda " ya girgiza kai "no tuni mun rabu kawai de muna mutunci ita ynx bakiga big girl bace samari iri iri".. Fannah tayi dariya.. "Kaima big boy nasan kaima yan mata dayawa ko".. Ya wara idanu "ni tun bayan ita mutum daya nace inaso jiddah".. Fannah ta wara idanu yace "yeah and she look direct into my eyes and tell ita Amoon take so... Babu yanda zanyi dole na kyaleta da har haushin Amoon na faraji but senaga for what ai bashine yace susoshi ba daganan kuma nabar ta..." Fannah tace "shiknn kuma ka rabu da ita" yace "yeah dama kawai I just feel kaman ina sonta tace no and na barta bn kara kula wata ba I never feel ina son wata tun bayan jiddah se recently just recently I found a love yeah I love her"...ya fada yana lumshe idanu.. Fannah ta ware idanu "wow wacece".. Dan kallon ta yy snn ya maida kansa ga tuki.. "That's you"... Sakin baki fannah tayi "I didn't get you".. Yace "yeah fannah I love you since from day one I fell for you yeah you"... Gaban fannah ya shiga faduwa.. Suka shigo get din estate din tasu... Yy parking daidai get dinsu snn ya juyo yana kallon ta "I can't force you to love me.. But am saying it to you just to let you knw that my heart is dieying for you.. And I want to have ur love".. Jikin fannah yy wani irn mugun sanyi.. Babu wanda ke fado mata a rai se Amah, Aliyun ta... Taya ma zata so wani bayan gashi zuciyar ta ta mutum daya ce and Amah ne.. Fuskar sa kade take hagowa da cute smile dinsa that's always melting her heart bazata iya hada soyayya sa data kowa ba dashi take kwana kuma take tashi.. Tapping dinta sultan yy "hello are you there". Kallon sa tayi kwalla na taruwa a idonta kafin ta bude motar da sauri.. Dukda ta hango farouq tayi shigewarta da gudu sbd kukan dake cinta.....
Farouq ya karaso shima sultan ya fito yanajin farouq dinma yazo a dede.. Farouq ya mika masa hannu suka gaisa kafin yace "whats wrong naga ta shiga gida da sauri haka"... Sultan ya dage "kafada I told her I loved her"... Wani dumm farouq yaji kafin yace "what?" Sultan yace "yes ina son ta koyaka gani" ya karasa yana murmushi.. Farouq yace "wow hakan yy sosai".. Farouq ya fada trying very hard yy controlling damuwar sa... Sallama yywa sultan snn ya wuce gida.. Sultan ya tabe baki snn shima ya wuce nasu gidan"....
Farouq na dawo wa gidan su fannah ya wuce sbd hankalinsa ya kasa kwanciya... Mummy ya samu a parlor tare da mamiensa... Gaisar dasu yy yana kallon mamiensa ta kasan ido .. Mumm tace "tana daki dazu ta shiga".. Kansa a kasa ya wuce saman.. Dakin da yake tunanin nata ne yayi knocking.. Jin shiru yasa ya tura a hankali... Da sauri fannah dake kuka suka hada ido dashi... Saurin share hawayen tayi tana kakalo murmushi tace "yaya farouq" har lokacin yana tsaye jikin kofa looking disturb yace "what wrong with you"... Tana kakalo murmushi tace "babu komai fa"... Karasowa yy cikin dakin ya zauna bakin gadon yana kallon ta yace "pls tell me don't hide anything to me"... Tayi kasa da kanta tanajin kamar ta fashe da kuka.,. Yace "look fannah you're not just my sister take me as frnd that you can tell me all ur problems"... Ta daga ta kallesa yace "yeah fill free and tell me".. Kamar zatayi kuka tace "my heart is just for Aliyu" farouq ya rutse idanu yanaji gabansa na faduwa kafin ya kalle ta yace "what about that" ta fashe da kuka... Tace "sultan knws that but" se kuma ta rufe idanun ta tana kuka... Ya kamo hannun ta "srry dear me sultan yy..." "He said he loved me"... Farouq ya lumshe idanu Jikinsa nayi sanyi snn a hankali ya kamo hannun "me yasa zaki damu kanki don't let things go of ur head just tell him kina da wanda kike so and ur heart is just for Aliyu not sultan"..... Ta zare idanu tana kallon sa "how will I directly tell him bana sonsa what if he feel bad.. And ze rinka mun kallon mara mutunci and bana so na samu matsala da kowa a family dina" farouq yy murmushi "common dear waya fada maki hakan ma baze faru ba he's not lyk that ze fahimce ki I'm telling dis"... Tace "Dan Allah" yace "sure dear shima nasan baze so ganin lil sis dinsa cikin kunci ba.. Abinda kike so muma shi muke so"... Ta saki murmushi cike da farin ciki yace "but that doctor idan be dawo ba zamu samu wani".. Fannah ta langwabar da kai "kai yaya na"... Yaja chin dinta "just kidding you dear inshaallah ma ze dawo"... Cike da farin ciki take kallon cute bro din nata wanda yake sakata farin ciki.. Kaf family din babu wanda take jinsa a ranta kamar farouq.. Yayi tapping din yace "yes kallon fa"... Yanda yayi din se ya tuna mata da Amah.. Tace "just looking at my handsome bro am sure ur wife is so lucky" ya dungure mata kai "see you"... Sun dade tare kafin su fito tare seda ya tabbatar ta zauna dining zata ci Abinci snn ya fice
Tundaga ranar ta fara wasan buya da sultan ko daya bata so suma hadu and ko kiranta ta yayi basa dauka.. Fadan jiddah da yusrah kam se abinda yayi gaba tun abun na daure mata kai har ya dena dab dukansu tausayi suke bata ta kula kowa sonsa yake a cikin su ... Ynx haka suna tare da yusrah a parlon su gaba kamar yusrah zatayi kuka ta dubi fannah "yusrah at least koyayane ya Amoon ya nuna yasan ina sonsa amma kamar ma be sani ba".. Fannah tace "yna sane daku".. Yusrah tace "sosai ma baki san yaya Amoon ba da mugun basar da Abu".. Fannah tace "to why kuke batawa kanku lokaci a kansa har kike fada da yar uwarki a kansa"... Hade rai yusrah tayi ta mike tsaye.. "Ni kinma batan rai wlh tafiya zanyi... Da sauri fannah tabi bayan yusrah ta har ta kai kofa... "Haba meyayi zafi I'm srry dawo anbar zancen".. Yusrah tace "ya zaki namun maganarta anan ita har ta isa ta so abinda nake wlh ba er uwa ba ko wacece inde akan Amoon ne semun samu sabani da ita"... Fannah ta rike hannun ta calm down ni wasa ma nake matar yaya Amoon".. Murmushi ya subuce ma yusrah.. "Fannah bazaki gane ba inason Amoon yanda baki tunanin basar dani din da yake ma sonsa yake kara mun ina bala'in kishinsa shiyasa bana hada soyayyar da nake masa data kowa"... Fannah de murmushi take "wnn Amoon ya sace mana zuciyar ki".. Yusrah tace "bazaki gane ba wlh ya Amoon din ne ya hadu snn komai nasa daban gashi so silent and classy bashi da kule kyle mata basa gabansa shiyasa nake kara sonsa kawai fatana kar na rasa sa".. Fannah tace "inshaallah bazaki rasa sa ba sekin mallakesa"... Kamar yusrah zatayi kuka tace "bazaki gane ba halin yaya Amoon sometimes yana bani tsoro pls ki tayani da addua.. Dan idan na rasashi bnsan yanda zanyi ba"... Fannah tace "inshaallah dear idan ya dawo nida kaina zan rokesa ya dena wahalar mana dake.. Am sure yana sonki" yusrah tayi murmushi "kinsan ya Amoon kuwa wlh halinsa se shi".. Murmushi fannah tayi "ynx de mu shiga ciki".. Yusrah ta hade rai "ni tafiya zanyi" babu yanda fannah ta iya.. Sosai takejin dadin fira da yusrah da Jiddah dan basu da wani lvri sena Amoon.. Har wajen gate ta rakata... Sultan ta hango daze shiga motar sa ya fasa.. Hakan yasa tayima yusrah sallama ta shige da sauri zuciyar ta na bugawa"
Tana shiga direct dakin ta tawuce dan karma ya shigo gidan su hadu.. Duban wayar ta dake ringing tayi ganin sultan yasa ta tura baki tana noke kafada kamar yana kallon ta.. Ita ga daya ma bata son su hadu....
Sultan ya kalli wayar sa ganin ya kira fannah for the fourth tym no answers.. He look disturb.. Why will she change.. Hakan na damunsa and he's getting mad at her.. He loved her shiyasa yake damuwa.. Runtse idanu yy kafin a hankali ya furta farouq.. Wani abu ne ya tsaya masa kafin ya koma gidan..., koda yamma fannah bata zo ba dan ynx gaba daya duk hanyar da zata hadata da farouq bata so... Wajen 9 sultan na dawowa direct gidan su farouq ya wuce.. Kannen farouq ya gani suna kallo se Jiddah dake dinner ita da autar su.. Duk suka gaisar dashi ya amsa masu cikin sakin fuska tare da tambayr farouq fa?.. Sukace yana ciki snn ya shiga...
Farouq da fitowar sa daga wanka knn sanye cikin bathrobe yana tsaye gaban mirror yana goge sumar kansa sa karamin towel. Ya dubi sultan daya shigo ta mirror.. Ya dan saki murmushi ba tare daya juyo ba "Engr kaine?"... Sultan ya zauna a kujera "sure nine..." Farouq ya zauna kan stool din mirror looking at sultan da yake pressing phone dinsa... . Yace "yade naganka somehow".. Sultan ya dago looking at farouq babu yabo babu fallasa yace "yeah that's how you want me ai".. Da mmki farouq yace "I didn't get you"... Sultan ya hade rai.. "Why are you pretending.. Wlh farouq I don't knw what suddenly change you da ba haka kake ba oh sbd soyayya..?".. Farouq da ransa ya fara baci yace "ka fito fili kafadi abinda ke cikin ka not kazo ka ringa mun wasu manganu dan bn san inda ka dosa ba be a free man pls".. "Kai zan ce ma kafito fili sbd kasan me kayi... Ina gini kana rusa min am sure kaine kasa fannah ke mun abun da take ynx cos I propose to her kai kuma kana kishi shiyasa kabi ta bayan kasa har fannah take mun abunda take kawai idan kana sonta ka fito fili kawai a gwabza".... Dan tabe baki farouq yayi kafin ya juya yana kallon mirror tare da daukar turare ya fesa snn ya juyo yana kallon sultan da kyau yace "yes I loved her do you have anything da zakayi?".....

Urs
✨✨✨
Nafeesatuu.. 😍😍

LOVE CYCLE❤✨Место, где живут истории. Откройте их для себя