Part 5

223 10 0
                                    

*💫❤LOVE CYCLE✨*

Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wada mafita
Saboda duniya
Love cycle......

Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle.. (5)✨
Shiga tayi cikin gida rike da ledar kayanta... A parlor ta tarar da mummy... Zama tayi tana ya mutsa fuska mummy dake cin fruit tace "what's up dear are you ohk?"...lvr fannah ta bata sede ce mata tayi ita da kanta taje hospital din snn ta hi ordern riga... Cike da kulawa mumm ta mata sannu.. Maid dinsu ta kwalawa kira bayan tazo ta mika mata kayan da ta cire tace ta kai laundry.. Daga nan ta matsa kusa da mummy ta kwanta saman cinyar ta tana cin fruit din... A haka har bacci ya dauke ta jikin mummy.... Ganin baccin nata yy nisa yasa mummy tashin ta ta tafi daki..... Dakin mummy ta shiga tacigaba da baccin ta.... Se yamma ta tashi shima mummy ta tashe ta... Toilet din mum ta shiga tayi wanka snn ta wuce dakin ta ta shirya.. Ynx bata jin ciwon dama ita bata dadewa tanayi sede kuma lokacin da zatayi mestural pain tana jin jikin.... Parlor ta tafi ta iske dady yana cin abinci shida hisam da sauri ta fada jikin sa.. Dariya yy yace mamana bakya girma ko ya fada yana kai abincin bakin ta karba tayi tana kallon hisam da ya tura baki shi a dole kishi... Dariya tayi tana dungure masa kai tace "kajimun yaro nida daddy na kaifa dan karere ne"nuke kafada yy dan bayaso tace masa haka... Dariya duk sukayi harda mummy da ta sauko ynx.. Tace "wlh fannah ki fita harkar autana nama fada maki.... Dariya Fannah tayi tace "na kusa bayar da kyautar sa" duk dariya akayi mummy tace "Bismillah"........ Kallon daddy Fannah tayi tace "daddy ranar dana kai Maryam airport naji wani ya kira Amoon Radda wai sun hadu a nan UK so baze shiga abuja ba"...... Shiru daddy yy kafin can yace "Haydar na kasar nan knn".... Fannah tace "haka naji yace"... Shiru daddy yy bece komai ba.. Itama batace kuma cewa komai ba kar tajawa kan ta laifi.....
Kafin dare Fannah ta ware kamar ma bata yi wani ciwo ba......
......
Washe gari ta shirya ta tafi sch tanajinta duk ba dadi Allah ya sani bata jin dadin sch din idan maryam bata nan.. Koda suka fito first lectures dinsu se taji ta duk ba dadi gashi se nan da 2hrs zasu sake shiga wata.. Ji tayi ko yunwar ma bata ji duk da kau batayi breakfast ba.... Zaunawa tayi cikin dan garden din ta fara kiran numbern Maryam ta Nigeria.. Har ta gama ringing bata dauka ba.
Sau uku tana kira no answer.. Hakan yasa tayi tsaki ta mike dauke da jakar ta ta tashi... Wani waje taje inda yake shiru ta zauna zauna.. Tare da fito da kayan karatun ta tana dubawa dan shine kadae ze rage mata kewar maryam..... Tanayi tana tsaki dan karatun ma duk ba dadi.....
kamshin turaren da taji ya cika mata hanci yasa ta dago fararen idanun ta ta daura a kansa.... Tsaye yake sanye cikin black jeans da T-shirt itama black irin me taushin nan ya dauka rigar suit maroon a sama... Kayan sun mugun karbar sa snn sun kara haska skin dinsa gashin kansa yasha gyara se sheki yaki ... Da mmki take kallon sa can kuma tayi kasa da kanta.. A ranta tana fadin me gayen nn ke nufi ne me kuma ya kawosa gurinta.... Muryar sa taji yace "do you mind me joining you"... Shiru tayi... Can kuma ta nuna masa seat din dake kallon ta tace "sit"..... Yace "thanks" kafin yazauna... A hankali tace "good morning sir"... Yace "morning how is ur body"... Cike da kunya tace "fine sir thank you"... Yace "you shouldn't mind any way ya kadai ci... Bcox I can see you're missing ur partner you look lonely"..... Da sauri ta tago kai.. Ya ware mata idanu alamar what.... Tace "what do you just say".... Yamutsa fuska yy yace "like?"... Tace "you just say something in hausa ryt now"... Ya gade gira daya yace "you mean kadai ci"..... Ta gyada kai da sauri... Daukar pen dinta yy yana dan wasa dashi kafin yace "yeah I said it anything bad"... Girgiza kai tayi tace "no at all am just surprise lyk how.... " kallon ta yy yasa tayi shiru.... Murmushi ya sakar mata snn yace "mutum da yarensa... Hausa is my tribe kina mmkin me"..... Kallon sa take da mmki tana nuna sa tace "kana nufin kai ba haushe ne".... Ya gyada mata kai kafin yace "tsantsama kuwa hausa yare nane"... Jikin Khadeejah har rawa yake tace "but it didn't show on you lyk no any resemblance that show that you're hausa".... Ya ware idanu yace "really..?" Ta gyada kai.... Yace "ai kam gaba da baya ni ba haushe ne am a Nigerian na katsina ma"..... Tace "wow am Nigerian too and from katsina also".... Ya yace "that's nice kema kuma bakiyi kama dasu ba" hararan sa tayi tace "common kaima ai haka but ya akai kasan na iya am hausa da har kamun yau" ya dage kafada yace "I feel it...the first tym I set my eyes on you... Kinga mun zama yan uwa since we're from the same nation and same state"...... Hararar sa tayi tace "uhm uhm bayan kasan da haka kaita mun wulakanci".... Ya rufe baki yana murmushi yace "uhmmmm gyara fa nayi haba duk ba ya wuce ba let's forgive each other tunda kowa nada laifi kuma kowa ya gyara"... Tura baki tayi tana noke kafada ita ala dole har ynx fushi take but deep down wani irin farin cikin take ji from no where kodan shi dan Nigeria ne... Yace "common let's be frnds and quit the quarrel idan kuma ba kyaso shiknn"... Murmushi tayi ganin yanda yy da fuska kamar wani boy... Yace "kin hakura ta gyada kai"... Hannu ya mika mata "am Aliyu Ahmad but you can call me haydar or Amah any of the two..." A hankali ta saka hannun ta a nasa tace "Khadeejah Muhammad but you can call me Fannah".... Murmushi yy.. Yace "you're welcome dear"... Ta gyada kai... Yace "kina karatu ne"... Dan tura baki tayi tace "duk karatun ma ba dadi".... Yace let's do it together".... Tare suka ci gaba da yi... Yana dan koya mata duk abinda bata gane ba.. Fannah taji dadin karatun sosai har tym din shigar ta lectures yy... Ta kalli wristwatch din ta tace "tym din shiga lectures yy gashi karatun ya dau dadi"... Ya ware hannu "kije gobe se mu hadu lets meet here"... Gyada kai tayi tace "see yah"... Murmushi ya sakar mata.... Daga haka ta tashi ta tafi....
Koda ta shiga class seda ta natsu snn dan nan da nan ya fado mata.. Ita abin mmki yake bata wai Amah is a Nigerian and they're frnds no more quarrel..... Ita ita de se farin ciki take da tarasa dalili...
Da ta koma gida ma seda mumm ta gane tana cikin farin ciki dan tunda maryam ta tafi fuska a yamutse take dawowa amma yau fess da ita.....
Washe gari Friday.. Da taje sch suna fitowa lectures taje inda suka hadu jiya.. Ta dan fara karatu tayi kusan minti goma snn yaxo.... Daga kai tayi tana kallon sa jin kamshin turaren sa.... Hararar sa tayi kamar zatayi kuka .. Murmushi yy yace "assalamu alaikum"... Ta amsa masa ba tare da ta kalle sa ba... Ya zauna yace "am srry for keeping you waiting wani Abu ne ya tsaida mu".... Gyada masa kai tayi... Yace "how are you Frnd"..... Nan ma gyada masa kai tayi... Murmushin sa me kyau yy a ransa yace "trouble pie".. Ya janyo littafin gaban ta yana fadin "let's continue from where we stopped"....
Daga haka ta ware suka cigaba dayi.. Gaba daya ta sake tsaf kuma tana ganewa duk abinda yake mata bayani a kai dama gata da saurin kwashewa...... A haka har suka gama.. Ta sauke ajiyar zuciya tace "thanks sir"... Ya harareta yace "don't sir we're not in the class if you can't call Amah then .. Just call me frnd".... Gyada kai tayi tana murmushi... Yace "uhmm oya tell me when was the last tym you've been to Nigeria"........ Shiru tayi kafin tace "I was just 3weeks baby".... Dan kallon ta yy yace "like?"... Ta gyada masa kai... Tace "I was born and based here.. Da wayo na bn taba zuwa ba.. All I knw is that am a Nigerian, hausa fulani from katsina that's all"...... Dan kallon wristwatch dinsa yy yace "I don't have enough tym we'll talk later".... Gyada masa kai tayi..murmushi yy.yace "my Nigerian frnd da bata taba zuwa ba".tura baki tayi tace "aide kuma babu wanda ze cireni I am a Nigerian"... Mikewa yy itama ta mike.. Suna tafiya yana tsokanar ta... Idan ma gansu gwanin ban sha'awa kamar wasu masoya..... Har wajen motar ta ya rakata ta shiga zata rufe ya rike kofar yana kallon yace "till when".... Tana kallon sa tace "Monday".... Ya dan langwabar da kai... "Monday yy nisa bazan iya har kwana biyu bnga kawata ba"... Wani kallo ta masa tace "uhmm to se mondayn nan de" tana haka taja marfin motar ta ta rufe tayi reverse ta barsa....
Se murmushi take a mota tana tuna tsokanar sa.. He is so frndly to her kodan da fada suka fara oho... A fili tace "are you this nice" murmushi tayi tana cigaba da bin wakar da ta kunna a hankali... ...
Koda ta koma abinci kadai taci ta kwanta ta shige bargo se bacci.... Se yamma ta tashi nan ma yunwa ce.. Ita dama haka take tanada ci banxa ci wofi amma bata damu da ta zauna taci abinci ba kafin tace tana jin yunwa da dadewa amma wani lokaci idan tana ci kamar me... Hisam ne yazo ya zauna gefen ta yana yamutsa fuska Fannah tace "bro what's up" kamar jira yake yace "sister dad yace nabar kallon kinsa fa gobe ake fara haska film din nan wai ze aiki driver pla talk to him ke seki kaini".... Ta hararesa.... Tace "ni an fada maka bnd abinyi ne".... Kamar zeyi kuka yace "pls sister"... Tace "tab kanada aiki"..... Mummy ce ta sauko ganin yanda hisam yy tace "what's wrong son"... Da sauri yaje ya rungumeta kamar zeyi kuka ya fada mata.. Mummy ta kalli Fannah tace "kanin ki ne fa"... Fannah ta kalli hisam da ya kusa fashewa da kuka tace "uhmmm my lil bro rigima common idan ban maka ba wa zanyiwa" da sauri yaxo ya rugume ta....
Washe gari Fannah shaf tama manta da wani film dazasu je kallo ta kunshe a daki sbd sanyin da ake..... 3:30 hisam ya shigo dakinta da shirin sa ya daura katurar rigar a sama.... Tashin ta yashiga yi... Ta bude idanun ta cike da bacci tace "what?"... Kamar ze yi kuka yace saura 30mnts a fara fa.... Dan tsaki tayi ta tashi ta shige toilet .. Bata wani jima ba ta fito.. Riga da wando ta saka rigar daidai guiwar ta... Ta gyara gashin ta.. Snn ta dauki rigar sanyi ta saka amma bata saka hular ta ba seta yafa veil... Tayi kyau sosae... Dakin mummy ta shiga anan ta tarar da hisam... Ta kama hannunsa snn ta ma mummy sallama... Mummy tace "make sure you pray before living".....
Tayi addua kamar yanda mummy tace snn taja motar da.....
A parkin space din hadadden silmah din tayi parking rike da hannun hisam ta shiga wajen mutane anata kai da kawowa taje wajen siyen ticket.. Taji ance "hello Fannah".. Da sauri ta juya jin muryar da batayi tsammani ba... Waro idanu tayi tace "kaine".... Ya dan harare ta yace "kina mmki ne dama nace monday yy nisa.. Any ashe kema kina zuwa kallo".... Dan tabe baki tayi tace "not at all ga wanda yasa nazo nan"... ta nuna masa hisam daya saki baki yana kallon sa... Sunkuyawa yy daidai hisam yana murmushi.. Hisam yace "good evening"... Kama hanun sa Amah yy yace "how you bro".. Yace "fne"... Amah yace "uhm bro what's ur name"..... Hisam yace "Aliyu"... Ware idanu amah yy yace "wow my namesake nice meeting bro" washe baki hisam yy yace "nice meeting you too"... Amah yace "am Aliyu too can you be my bro.... " da sauri hisam yace "of course yes"... Kallon Fannah tayi setaga kamar wani kanin sa dan setaga sunyi kama... Aliyu ya dago suka hada idanu da sauri ta ciro kudi zata mika ya rike hannun ta ya mika ya amshi guda uku snn yaje ya sai masu popcorn 🍿 guda uku shima ya mika wa hisam nashi ya rike biyun suka shika... Ya zaunar da hisam gefen sa bata da wani choice dan haka ta zauna gefen sa suka sakashi tsakkiya... Ya daura mata popcorn din a cinyar ta ba tare da ya kalleta ba ya juya suka cigaba da magana da hisam... A haka aka fara film din...kowa yy shiru sede shida hisam ne ma ke dan magana... Juyowa Aliyu yy yana kallon ta ganin ta wani share kamar bata gani ba yasa ya saka hannu ya dibar mata popcorn ya kai bakin sa.... Kallon sa tayi kamar zatayi kuka tace "biyani kayana".... Make kafada yy yana tauna popcorn din.... Ze Kara diba ta bige hannun sa.... Da sauri ya cire yana yamutsa fuska yace "ouhhh"... Murmushi tayi tana kai popcorn din bakin ta...... Ya harareta yace "zan rama ne"... Ta dage kafada irin sede karame din nan... Murmushi yy yana cigaba da cin popcorn dinsa... Film din yy kyau sosae series ne duk sati akeyi... Fannah taji dadin film din she feel dama gobe acigaba gani take kamar sati yamata yawa....
"Madam ko baki gaji bane" mikewa tayi ba tare da tace da Aliyu kala ba tana hararan hisam dake mata dariya... Gaba tayi suka bita a baya... Suna fita daga wajen ta nufi mota yace "frnd" juyowa tayi yace "let's branch there" ya fada yana nuna mata wajen shan ice cream da wasan yara dake gefen wajen... Noke kafada tayi... Shima ya noke tasa ya nufi wajen rike da hannun hisam... Babu yanda ta iya dole ta bisu.... Wajen yara ne keta wasa.. Wajen wasa da motar yara ya nufa dashi... togewa tayi taki shigowa.. Ya kalleta ya mata alamar ta shigo... Ta noke kafada... Wasu yara ne sanye da kaya wani kamar lion wani kuma tiger sun rugo suna wasu sukayo inda take... Ba shiri Fannah ta roga a mugun tsorace ta yi bayan Aliyu tana fadin "tell them to go away"... Barin wajen sukayi bama su kula da ita ba.... Me Aliyu zeyi bnd dariya.... Tsuke fuska tayi tana hararar sa... Se kuma ta shagala da kallon sa ganin yanda dariyar ta masa kyau kasancewar bata saba gani yanayi.. Kullum fuskar sa daure ba inba ynx da suka saba ba da yake mata murmushi... Dagowa yy ganin yanda take ta kallon sa yasa yaje ya biya kudin wasan motar hisam snn ya siya masu ice cream snn ya juyo toward her har lokacin idon ta na kansa ganin ya juyo ne yasa ta dauke kai tana tura baki..... Yana zuwa inda take yace "uhmm ai na ganki"... Ta ware idanu "me ka gani"..... Yadan karkata kai "oya fada mun kallon na menene"...... Ta tsuke fuska tace "yo namefa me zan kalla nan"... Murmushi yy yana dage kafada... Zaunawa tayi a daya daga cikin fararen kujerun dake gefen ta shima zama yy yace "pardon frnd"... Yasha ice cream daya ya mika mata.. Tace "wanda kasha zaka bani banason shi dayan nake so"... Shima sha yy snn ya mika mata.... Kamar zatayi kuka tace "kambu banason"... Shima ya yamutsa fuska yace "mu bayar ko"... Fisge daya tayi tace "kade bayar"....... Murmushi yy yana kallon hisam dake ta wasa cike da farin ciki... Ya dube ta yace "when is ur partner coming back"... Murmushi tayi tace "Tuesday inshaallah kuma daga nan na dena kulawa" ya ware idanu yace "why"... "Kaida kk shamun ice cream kaci mum popcorn" dariya yy yace "baku zan dena ba snn kuma muna tare wani lokacin ma keda kanki zaki nemeni".... Ta hararesa tace "tab".....
Chocolates dayawa ya siyama hisam... Sosai hisam ya sake dashi har beso su rabu... Har mota ya rakosu seda suka tafi snn ya shiga tasa.....
Fadawa jikin mummy hisam yy yace "mummy what's" tace "what son".. Yace "mummy we meet one bro he's so nice he's my namesake" mummy tace "and where do you knw him"... Yace "no mum I don't knw him is sister that knw him he's so nice mum I like him nan yay ta bata labarinsa sa ya nuna mata abuwan da ya sai masa".... Mummy tace " ohk go and take ur bad perform ablution magrib tayi"..... Tashi yy da gudu ya haye sama... Mummy ta kalli Fannah data kwanta saman kujera tana danna waya tace "who is he" Fannah ta tashi zaune tace "who?" "Who is the person hisam talking about"... Dan tabe baki Fannah tayi tace "mummy just a frnd from sch"... Mummy na kallon ta tace "uhmm".. Tashi fannah tayi tace "mummm is not what you are thinking he's just my frnd"... Daga haka ta haye sama itama...
A ranar bunu bunu se Aliyu ya fado mata se tuno abubuwa take game dashi.. Har washe gari Aliyu be bar ranta ba ita har mmki take komai nasa yana burgeta.. Kamar yanda yake unique haka komai nasa ji tayi tana kosa gobe tayi dan su hadu.. Sede ta ta kawo tunanin setayi sauri ta cire... A haka de ta kare weakend din nata.....
More commentsand more typing......
✨✨✨
Urs
Nafisatu😍
.

LOVE CYCLE❤✨Onde histórias criam vida. Descubra agora