Part 14

167 5 0
                                    

A picture of YUSRAH RADDAH"

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

A picture of YUSRAH RADDAH"..

*💫❤LOVE CYCLE✨*

Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......

Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (14)✨
*not edited*
"Yaya farouq" Fannah ta fada so excited.. "Cutie".. Ya fada yana kallon how excited she's fararen hakoran ta duk a waje.... Da sauri ta karasa wajen sa ta rungume sa..."yaya I missed you"... Ya shafa "fuskar ta "miss you more dearie".. Ta tura baki tace "but you didn't tell me you're coming back today"... Hancin ta yaja tare da shafa kan fareeda dake masa barka da zuwa.. Snn ya dubi Fannah murya can kasa.. Yace "I called you yesterday night wanted to tell sultan ya karbi wayar"... Karab a kunnen fareeda.. Ta dubi sultan da yaketa kallon farouq... Kallo daya ta masa tasan ya shaka coz lokacin da fannah tayi huging farouq runtse idanu yy cike da kishi... Da kyar sultan ya danne zuciyar sa dake tafarfasa ya karaso kusa farouq ya mika masa hannu "welcome architect ya dubai".. Farouq na kallon cikin idanuwansa yace "tnx bros ya aiki".. Daga ganin irin kallon da farouq yake masa yasan tabbas da manufa.. Kuma hakan ya masa dadi cewa abunda yake masa a wayar Fannah na shakar dashi knn.. Sultan ya sosa kai yace "da godiya". Fareeda tace "fannah muje nagaji" sultan dubi Fannah "muje ko"... Tace "no kuje bari muje I will go with ya farouq"... Wani irin dumm sultan yaji.. Fareeda ta tsaya tana kallon su.. Farouq dake jingine jikin motar sa murmushi ya subuce masa ba tare daya shirya ba... Dan duk da bega fuskar sultan ba yasan ya shaka... And sultan so that smile no farouq face..... Murmushi sultan ya kakalo kafin yace alryt then see yah.. Lets go fareeda... Juyawa tayi suka tafi duk jikin ta a sanyaye... Farouq yace "let's go in dear muje na gaisar da su umma..."..
A parlorn umma suka iske jidda kamar zatayi kuka... Tana ganin farouq ta taso da sauri ta rugume sa "yayana".. Dago fuskan ta yy tace "lily what's wrong".. Kasa tayi da kanta yace "Amoon".. Ta gyada masa kai idanun ta na cika da hawaye... Saketa yy ya shiga bedroom din Umma... Tana ganin sa tace "kaima ka zama gadanga ko" ya zauna bakin gado yace "ina zaki hada mu wnn ai daban ne".. Ta tabe baki tace "gashi can maijiddah nata fama.. Ni narasa me suke gani akansa har suke wahalar da kansu shide gashi idan haskene duk kunfisa amma na rasa dalilin dayasa suke makale masa zuka zukan yan mata su tsaya bata Lokacin su akan wani Aliyu.. Yo Aliyun me wnn daga gani ba wata soyayya ze iya ba"... Murmushi farouq yy yana gaisar da ita.. Bayan ta amsa tace "ni nagaji bari de ya dawo dole yasan nayi duk yabi se wahalar mun da jikoki yake... Farouq yy Murmushi yade kamata granny... Tace "toya aiki" yace da godiya.. Befi minti goma ba ya fito ya iske jidda tana hawaye Fannah na lallashin ta... Ya zauna kusa da ita yace "lilyna".. Ya dago tace "yaya pls meyasa yaya Amoon baxe soni ba kullum sena kirasa amma baya dauka..."... Shiru kawai yy tace "pls ka kirasa nasan ze dauka idan kaine nice baya so shiyasa baze dauki nawa ba"... Be kira ba sbd yasan definitely Amoon ze dauka.. Kuma baya so kanwar tasa taji wani irin.. Se cewa yy "na kira sa beyi picking ba nima".. Da sauri ta dago ya gyada mata kai hakan ne yasa taji dan sanyi sanyi... Farouq ya langwabar da kai yace "saboda Amoon ko welcome din kirki bn samu ba nazo tun daga dubai... Ta rufe fuska da sauri shima murmushi yy.. Jiddah tace "akwai breakfast a nan but zamuyi maka lunch nida Fannah what do you want to have for lunch?".. Ya kalli Fannah snn ya langwabar da kai.. "Anything"....
Ranar Fannah a gidan su farouq ta wuni tare suka hada masa lafiyayyen lunch ita da jidda... Farouq kuwa yay ta santi... A ranar sultan yayi ta kiran Fannah bata dauka hakan ba karamin tashin hankalin sa yayi ba wato sbd farouq ya dawo ko kiran sa ma bata dauka... Sede abinda be sani ba Fannah ma bata tare da wayar.. Tun daxu tana wajen fareeda kuma duk kiran da yake mata duk ta gani.....
Fannah ce zaune saman bed din jiddah.. Ita kuma ta shiga toilet... Wayar jiddahn ne ya fara ringing... Jiddah dake cikin toilet din tace "Fannah duba mun".. Mumurshi Fannah tayi ganin har a toilet magana take.. Bayan ta duba ta dago tacemata "Yaya Amoon ne"... Da sauri jiddah tace "pls dauka jafin na fito wlh idan ya katse bnsan sanda zan sake waya dashi ba"... Fannah ta dauki wayan tanajin yanda jiddah ke watsa ma jikin ta ruwa da sauri.. Answer call din tayi kafin ta kara a kunne tace "hello"... "Hello" ta kara cewa jin bece komai ba... Mikama jiddah wayar tayi data fito.. Jiddah ta amsa da sauri... Tana matsawa gaban madubi.... Jin jiddah na gaishesa ne yasa ta tabe baki.. Tanaji jiddah na tambayar sa yaushe ze dawo... Babu wani alamar soyayya a tare da wayar da suke sema natsuwa da jiddahn tayi.. Amma alamunta ya nuna tana cikin farin ciki.... Ko 5minutes basu wuce ba jiddah ta aje wayar cike da murna ta juya tana kallon Fannah tace "yau naci babban sa'a tunda har yaya Amoon ya biyo kirana".. Fannah tace "nida na dauka beyi magana ba".. "Tab kinsan yaya Amoon kuwa." Fannah ta girgixa kai.. Jiddah tace "tunda nake bn taba ganin me jin kai kamar sa ba..".. Fannah ta kalleta Aliyu na fado mata a rai ta tuna ko magana zeyi kamar masa dole.. Tace "anya kinsa dr Amah".. Jiddah ta girgixa kai... "Sister you won't understand but ai muna tare dashi zaki gansa"... Fannah tace "kuma a haka kike sonsa" dan taga ita duk jin kan Amah seda ya sauke snn suka dedeta.. "Dan baki gansa bane shi komai nasa unique ne idan zaki gansa bazaki ga laifina ba dan inasonsa.. Ke bama ni kade ba ko a family din Radd daga Abuja har katsina masu sonsa basa kirguwa..Amma kallo bamu ishesa ba.. Har gara mu tunda relationship din mu is so close.. Yana dan kulamu amma batun soyayya kamar ma besan munayi ba"... Shiru kawai fannah tayi.. Jiddah tace "bazaki gane ba but ai ze dawo zaki gani though yace mun ma ba tare zasu dawo dasu cucu ba kila su riga sa kila kuma ya rigasu"... Fannah ta gyada kai.. Amma a ranta tana fadin tunda suka nuna suna sonsa ai dole yy jinkai".. Ita kuwa tunda ta iya da Amah bata ga wanda kuma baxata iya dashi ba....
Sultan ne ya fito daga gida still waya kare a kunnensa.. Yana kiran Fannah data ki picking ... Farida ya hadu da ita.. Ta fito zuwa gidan su farouq domin kaiwa fannah wayar.. Da kyar ta iya danne zuciyar ta tace "the phone is with me tana gidansu jiddarh".. Yace "oh see you dama tana wajen ki" murmushi ta kakalo ta mika masa wayar "pls ka wuce da ita ni dama ina karatu ne".. Karban wayan yayi sann yace "Sadeeq fa". Tace "be dawo daga aiki ba".. Gyada mata kai yy... Snn ta juya tana share hawaye shi kuma ya shiga gidan su farouq.. Parlorn mamie ya shiga.. .. Farouq da mummy ya samu Farouq na zaune yana danna system se kuma waya a kunnen sa... Sultan yace "mamien mu".. Mamie dake bakin stairs zata hau sama tace "Dana na kaina kwana biyu ka manta dani kodan Farouq baya nan".. Sultan ya sosa kai yana duban Farouq da dan murmushi.. "No mamie wnn ya isa ya hanani zuwa ne aiki ne wlh".. Mamie ta haye sama tace "kaide fadi gsky "... Zaunawa yy yana duban Farouq yace "bros wnn karan baka wani jima a Dubai ba".. Farouq ya gyada kai "yes a gida zan masu aikin sena tura masu"... Sultan ya gyada kai yana danna wayar fannah.... Fitowa Fannah tayi ganin sultan da wayan tace "lahh dama kaina barma wayar.. ". Ya mika mata wayan snn yace "sure ashe kina nan".. Ta gyada masa kai "nayi wa yaya Farouq lunch ne.. Na zubo maka".. Girgiza kai yy "no am full".. Daga haka ya mike yace "na wuce" sallama suka masa snn ya fice.. Tace "yaya sannu da aiki..." Ya rufe system din snn yace "tnx dear fita zakiyi ne".. Ta gyada masa kai "zanje gida"... Yace.. "Muje na rakaki".. Babu musu kuwa har ciki ya rakata..su mummy da daddy duk suna parlorn suna lunch harda Hisam.... Nan ya zauna ya gaisar dasu daddy.. Mummy tace "yaushe ka dawo".. Tace "yau".. Nan daddy ya dan masa tambayoyi game da aikin sa daganan ya masu sallama ya wuce tare da Hisam daya makale masa.. Mummy tace "I can see yanda Fannah ta sake da yan uwanta both maza da mata".. Daddy ya gyada kai.. "And sunfi shakuwa da Farouq fiye da kowa i'm observing all there moves".. Mummy tace "hakane koda baya nan always zakaga suna waya dashi"... Daddy ya dage kafada.. "May be kodan shi ta fara sani a matsayin dan family dinta"... Tace "I wish a hada zumunci".. Daddy yace "that's my wish too but ya zamuyi da wnn Aliyun da take so you knw I can't force my daughter sbd farin ciki na.. ".. Mummy tace "I don't mean to force her but kasan de bazamu zuba idanu muna kallo tana jiran wanda babu tabbas din dawowar sa ba .. Beside naga sun shaku da Farouq kuma.. Inaso koda wata rana ta fara sonsa danni har ga Allah yaron ya kwanta min a raina". Daddy yace "just pray for the best.. Kab family din nan babu wanda bazan iya bawa diyata ba inhar tana sonsa.. And idan zata iya jiran shi wnn yaron ko daga nan zuwa 2yrs ne I will support her dan farin cikin ta shine nawa.. And har ynx Mamana yarinya ce kawai stupidity din da baxan dauka ba shine ta gama sch babu tsayayye".. Mummy ta gyada kai praying for the best a zuciyar ta.. Ita bazata ce bata son abinda diyar ta take so ba but Amma yaushe ze dawo, is he coming back or he's just playing with her daughters heart.. Bata son diyar ta ta samu heartbreak.. Sbd taga yanda take kwana tana tashi da wnn Aliyun a ranta tasan forgetting him can't be easy for her lovely daughter.
2weeks later..
Sosai Fannah take jin dadin rayuwa cikin family dinta ta sake dasu both iyaye mata da maza.. Yaran kau ba'a magana.. Yanda ta shaku da su hafsat abun ba'a magana haka ma Farouq.. Wanda shi ne kusan babban abokin kinta yana kokarin sakata farin ciki da nishadi koda yaushe suna tare... Hakama sultan yana kokari wajen ganin ya samu kusanci da ita.. Kuma ya samu dan ta damu dashi sosai kuma har tana shiga damuwa idan bata gansa ba... Tsakanin Farouq da sultan kau kowa ya fahimci inda dan uwansa ya dosa.. Hakan yasa kowa a gaban dan uwansa se ya fara nuna kusancin dake tsakanin su... Fareeda ko bata da aiki se kuka Allah kade yasan irin kaunar da takewa sultan.. Seeing him loving someone not her.. Duk tabi ta rame.. Kuma ko daya bata jin haushin fannah sbd ba laifin ta bane kuma ta kula ita bama tasan sunayi ba ta Aliyun ta take Wanda ynx kowa ya sansa a baki da sonda take masa... Hakan nasaka farida farin ciki sbd yanda take ganin son Dr Amah a idon fannah tasan is hardly a kire sa a ranta sede me yaushe ze dawo?.....
... farouq ne zaune a parlorn mama tare da fannah suna kallon abu a system dinsa harda jidda data shiga daki ynx.. Sultan ya fito daga dakin sa.. Cikin shigar kananun kayaya da sukayi matukar yi masa kyau... Nunawa yy kamar be gansu ba ya nufi hanyar fita.. Farouq cike farin ciki dan yasan ya gansu da fannah yace... "Bros where to?... ".. Dan lumshe idanu yy yana jin babu dadi dan ko daya baya son ganin Fannah tare da farouq... Daurewa yy snn ya juyo yana dan murmushi "Yusrah just give me a suprise call now wai ynx flight dinsu zeyi landing".. Yusrah cewa tayi karya fadama kowa tana son suprise ne amma kodan ya rabasa da Fannah a ynx dole ya fada... Duk ware idanu sukayi cike da suprise.. Ya dubi Fannah "can I hv ur accompany". Fannah dake cike da farin ciki tace "ohk"... Da sauri ta shiga daki... Veil dinta ta dauka jiddah tace "ina zuwa".. "Pls zo muje tare".. Fannah ta fada tana fita daga dakin.. Jiddah ta dauki veil dinta da tunanin ko ina zasu.. Ganin su a parlor tace "wai ina zamu"... Fannah ce tace "muje jor Yusrah ce ta ta dawo zamu dauko".. Jiddah ta yamutsa fuska.. Kafin ta dan tabe baki tace "kuje ni kallo zanyi"...fannah tayi mmki amma se kawai tafi bayan sultan ganin be ce komai ba.. Tana dagawa sultan hannu....
A wajen sun hadu da fareeda zata shigo sultan yace tazo suje.. Dukda bata san inda zasuje ba tace "aa"... Har hakan yaso basa mmki dan yasan fareeda da son yawo.....
Ko minti goma basuyi da isa ba jirgin ya sauka..sultan yace ta gane yusrah a cikin matane... Hakan yasan Fannah taita raba idanu....can.. Idanun ta ya sauka akan wata kyakkyawar mashiya wacce zasuyi sa'anni kallo daya zaka mata kasan yar gayu ce kuma wayayya.. Snn tsananin kamannin ta da yan family dinsu barin ma sultan yasa ta gane ta... Ita kam se waige waige take alamun bata gansu ba...fannah tace "duk inda waccen ta fito yar uwata ce.. And itace yusrah".... "Excellent".. Can yusrah ta hango sultan.. Hakan yasa ta cika da murna ta taho da saurin ta koma lura da Fannah batayi ba seda tazo gab.. Hakan yasa ta tsaya cak tana kallon ta.. Kafin tayi ihu cike da murna ta rungume Fannah.. "Wow love.. You're so beautiful.. Welcome back dearie we love you I'm yusrah".. Fannah ma da take farin ciki tace "khadeeja".. Yusrah taja "cin din Fannah tace "Fannah ko".. Fannah.. Ta gyada kai... Sultan yy tagumi yace "ni laifin me nayi" yusrah ta basa side hug. "Fav I missed you ".. Ya turata ta shiga mota "madam karki mun wani dadin baki.. Duk shiga sukayi yusrah na kokarin basa hakuri.....
Yusrah ta dubi Fannah kamar zatayi kuka tace "ki basa hakuri pls kila ke yaji naki".. Fannah ta dubi sultan "bros we're sorry".. Sultan ya juya tare da zuba mata manyan idanun sa snn yace "ohk dear".. Ba fannah ba har yusrah seda ta kallesa sbd yanda yy maganar cike da so.. Yusrah ta ware idanu a ranta tace "wow".. Fannah kau kasa tayi da kanta gaban ta nadan faduwa "I thought Lagos zaki sauka"sultan ya fada yana kallon yusrah ta mirror.. Ta girgiza kai "nop ni bazan iya jiran mom ba dama ya Amoon na tsaya jira and ya wuce Turkey wai aiki zeyi its may be yazo before or after su Cucu's exam..se cucu ta gama exams zasu dawo ni kuma already done with mine tun last week shiyasa na taho.. Mom wai na biya Lagos mu taho nikuma am eager naga yan uwana".. Murmushi fannah tayi.. Ta kalli sultan suka hada idanu ta dauke kanta tana kallon kasartata.. Wacce ynx har tasan wurare sbd wayan fitar da suke.. Ita kodaya ma bata missn England idan da abinda take missn to Aliyu ne shine kawai kesa taji tana son komawa can.. Dan gani take kamar ze koma yaga bata nan.... Sukayi fira dasu yusrah a motar har suka iso... Har ynx su Farouq suna nan wnn karan harda sadeeq da hafsat, fareeda jiddah duk suna nan. .. Yusrah na shiga taga duka yan uwanta ta ware idanu cike da farin ciki... Ta bude hannuwa "hi lovelies I mss you".. Duk ihun murna sukayi.. Ta ruga ta shige cikin su su tana rungume su dayan bayan daya suna nata welcome.. Ta tsallake jidda tunda ta shigo shigo bata daga kai ta kalle ta ba bare da nuna murnan ganin ta.. Yusrah tabama Farouq side hug.. "Yayana".. Yaja hancin ta "kinga dama kin dawo knn".. Ta langwabar da kai "ni fushi nake da kai ko kirana bakayi ynx".. Hafsat tace "ke wa kk kira".. Yusrah ta harareta "kafin ki Kira ni na kiraki sau uku fareeda ta fiki mutunci idan ba yaya Sadeeq ba baki kiran kowa"....
Nan suka shiga surutu kowa na kokarin kare kansa kuma kowa da bayan wanda yake bi... Bnd jiddah data maida hankalin ta akan wayar ta.. Fannah de kallon ta kawai take.. Ganin ko kallo daya bata ma yusrah ba kamar yanda itama yusrahn bata nuna tasan da ita a parlorn ba.. And me hakan yake nufi.. Karshe ma gani tayi jiddah ta tashi ta wuce part din mama... Abin ya mugun daure mata kai.. Seta tuna taki binsu airport.. To su kuma lpy da basa farin cikin ganin juna kamar ba yan uwa ba.. Fannah ta tambayi kanta.....

More comments more typing.....
✨✨✨
Urs
Nafeesatu...😍😍

LOVE CYCLE❤✨Where stories live. Discover now