Part 17

160 4 0
                                    

*💫❤LOVE CYCLE✨*
    

Written by
     
        *@nnafie🖤*
     (Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......

  Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (17)✨
Jikin sultan yayi wani mugun sanyi a hankali yayi deleting pic din snn yaje recently deleted ma ya goge yana furzar da isaka me zafi..kafin ya fada dogon tunani wanda har su Fannah suka sakko ma be sani ba .maryam tace "ka gansa kuwa".... Duban fannah yy yaga itama shi take kallo  alamar tanaso taga ko ya gani snn ya dubi maryam "nop gsky bn gani ba".. Maryam ta yamutsa fuska to inajin ya shige wani waje Allah yasa bn gogesa ba... Sultan ya dubi Fannah "zamu iya tafiya"... Mikewa fannah tayi ba tare da tace dashi komai ba... Shima din bece da ita komai ba.. Har gate maryam ta rako su snn ta koma.. Bayan sun tafi... Ko a hanya babu wanda yace da wani komai ita de Fannah haushin sa takeji sbd yanda yasa wasu a family din suka fara daukar soyayyar su da mahimmanci... But sede yanda taga ya share tan yasa taji kuma ta damu and ganin kamar ransa a bace yake.... Suna shigowa yy parking dede kofar gidan su bece da ita kala ba kuma bece ta sauka ba.. Dan kallon sa tayi tace "yaya sultan anyi maka wani abu ne" dan kallon ta yy se kuma ya dauke kai... Ta marairaice tace "pls yaya tell me ko nayi maka laifi".. Ya zuba mata idanun sa yana kallon yanda dogayen bakaken eyelashes din suka zagaye idanun ta sun kara fito da kyawun fararen idanun ta.. Baya son duk wani abu daze dakatar dashi wajen mallakarta.. Ganin yanda yake kallon ta ne yasa tayi kasa da idanun ta yace "fannah" ta dago ba tare da ta yarda sun hada idanu ba.... Yace "that Aliyu inaso ki manta dashi"... Babu shiri fannah ta kalleshi with shock.... Yace "yes I mean ki manta dashi and start a new relationship with me I assure you won't regrets it" tace "what na manta dashi fa kace"...ta fada muryan ta na rawa.. Ya hade rai "yes ki manta dashi ina jin kishi sosai duk sanda kika maganar sa.. Besides bama yanan and you don't knw where to find him inda yana sonki baze barki ba... " toshe duka kunnuwanta tayi "noo sultan bana son ji wlh" daga haka ta bude ta fita... Sa'ar ta daya babu kowa a parlor ta shige daki ta rufo kofar ta jingina ta ita ta fashe da kuka sosai...... A hankali ta karasa saman gadon ta ta fara rera kuka me cin rai... "She just wish bata taba sanin wani me suna Aliyu ba a rayuwar ta she just wish ace bata taba ganin sa bama harta fada soyayyar sa..da babu Aliyu tasan koyayane zatabama sultan chance but Aliyu ya riga ya shigo rayuwar ta she loves Aliyu with all her heart snn da duka strength dinta bataki ko shekara nawa bane ta jira sa duk da tasan is not possible amma taya zata fara rayuwa da wanin Aliyu... Bata so sbd wnn ta samu matsala da family dinta sultan baxe fahimce ta ba da ze shiga zuciyar ta baze fara kawomata wata soyayya ba... Kuka tayi harta gode Allah snn ta tashi ta shiga wanka har ta fito daure da towel hawaye bebar fita a idanun ta ba.. A zauna saman stool din mirror ta dauki wayar ta tayi darling numbern maryam ... Maryam na dauka ta fashe mata da kuka.. Hankalin maryam ya tashi sosai..tace "fannah what's wrong with you.. Why are you crying lyk dis are you ohk?"... Cikin kuka fannah tace "maryam dan Allah menayiwa Aliyu".. "Aliyu kuma fannah meya faru".. Maryam ta tambaya.. Cikin kuka sosai fannah tace "Maryam am tired I want him back maryam ina sonsa"... Nan ta kwashe duk yanda sukayi da sultan ta fada mata ta karasa da fadin "maryam bana so wani abu ya samu zumincin mu pls ki tayani da Addua".. Sosai maryam ta tausaya ma fannah dan itace mutum ta farko dazata kamanta yanda fannah ke son Amah. Tace "fannah don't put dis in ur mind inshaallah babu abinda ze shafi zumuncin ku just be praying and Aliyu will soon be back inshaallah idan nasamu tym zan shigo kinji" gyada kai kawai fannah tayi snn ta kifa kanta tacigaba da kuka.. Da kyar ta samu ta shafa mai snn ta saka kaya marasa nauyi.. Ta kwanta sbd yanda kanta ke wani irin sara mata.. .. Mummy ce ta shigo dakin ganin fannah tace "oh dama kin dawo".. Fannah ta gyada mata kai.. Ganin yanayin ta yasa mummy shigawa dakin tana kallon ta tace "are you ohk"..  Tace "mummy kaina ke ciwo"... Mummy na kallon ta tace "kukan me kikayi"... Fannah ta dauke idon ta... Mummy ta zauna "is because of Aliyu ko"... Hawaye suka zubo idanun fannah ba tace komai ba...mummy ta dafa goshin ta "fannah you have to take heart ki kwantar da hankalin ki inde Aliyu rabonki ne ze dawo cikin rayuwar ki karfa ki manta yasan inda kike inde yana sonki ze dawo gare ki".. Fannah ta dubi mummyn ta tace "mummy what if ya dawo be sameni ba".. Mummy na kallon ta tace "har kin gaji da Nigerian knn" ta girgiza kai "no mumm amma idan ya dawo be sameni ba fa" mummy ta shafa gefen fuskar ta.. "Don't worry my dear inshaallahu ze sameki kinsan de bazamu koma ba harse hutun ku ya kare.. Amma inshaallah kina komawa zaki samesa kinji kawai inaso ki kwantar da hankalin ki kinji".. Gyada kai fannah tayi mummy tace "abinci fa?" Fannah ta girgiza kai "naci abinci a gidan mom da maryam kawai bacci zanyi..." Mummy bata takurata ba.. Sede bata barta ita daya ba zama tayi suna dan labari har bacci ya dauke fannahr snn ta fita...
Ana kiran magrib mummy ta tashe ta tym din jikin fannah ta dauki zafi sbd zazzabin daya rufeta.. Mummy tace "oh god fannah"... Kama ta tayi suka je toilet tayi alwala bayan ta idar da sallah mummy ta tilasta mata cin abinci tabata magani anayin isha'i ta sake kwanciya se wani baccin... Koda daddy ya dawo mummy ta fada mata dalilin rashin lafiyar sosai ya shiga damuwa ya dubi mummy "yace this is serious wlh da da yanda zanyi da tuni na Aliyun nan da tuni nayi for my daughters happiness".. Shiru kawai mummy tayi Amma abun na mugun damunta.....
ko washe gari da ta tashi jikin nata babu dadi dan seda daddy ya bukaci wanda ze mata treatment.. Anan ne kowa ya san batada lafiya... Dayawa a cikin family din sun zo duba ta tun tana bacci.. Se wajen 12 ta farka Farouq da hafsat da jiddah ta samu a cikin dakin.. Farouq tunda ya samu batada lpy hankalin sa ya kasa kwanciya kowa fita cikin yan mituna ya dawo.. Ganin ta farka yace "cutie".. Murmshi ta sakar masa.. Duk matsowa sukayi suna mata sannu.. "Yace "do you need anything are you hungry me zaki ci"... Murmushi tayi se kuma tace "tea".. Shima murmushi yy jiddah ta fita domin kawo mata tea.. Hafsa nayi mata sannu.. Kafin jiddah ta dawo yusrah ta shigo dakin.. Tana ganin fannah tace "ya jiki" murmushi Fannah tayi cike da farin ciki..  yusrah tace "Alhmdllh sauki ya fara samuwa" Jiddah ta shigo da cup din tea se boul din pepper soup.. Fareeda na biye da ita farida tayi mata sannu.. Farouq ya karba.. Snnn ya mika mata tea din karba tayi tana sha a hankali.. Shida kansa ya fara bata pepper soup din. Tana cikin sha sultan ya shigo.. Kallo daya yy wa farouq dake bata a baki ya dauke kai.. Fannah kau seda gabanta ya fadi data gansa babu yabo ba fallasa yace mata "how are you feeling" tace "Alhmdllh".. Daga nan be kara magana ba ya dakko wayar sa yana dannawa.. Farouq ko inda yake be kalla ba.. Suma saura se kallon sa suke.. Farida is just wondering me kuma ya faru yake haka"... Ko minti uku beyi ba ya fice.. Hafsa tace "wato wani lokaci idan yaya sultan na abu yanda kasan yaya Amoon". Yusrah tace "tab wlh ko hanya de baasu hada ba".. Jiddah ta tabe baki.. Fareeda de batace komai ba... Fannah kau tasan duk ita yakeyiwa hakase taji duk babu dadi.. Farouq ma kala be ce ba...kafin dare Fannah taji dadin Jikinta barin ma yanda yan uwanata suka zauna tare da ita wajen debe mata kewa maryam ma tazo.. Farouq kau daya fita baya hour daya ya dawo sadeeq ma yana tare dasu..  Sultan kuwa tunda ya dubata bata sake ganin sa ba.....
Washe gari Fannah taji sauki sosai and daddy yana tare da ita all the day to make sure be bata damar yin tunani ba snn dayawa ana ta shigowa dubata hakan yayiwa Fannah dadi.. Seta tuna rayuwar su ta baya inde wanin su bashi da lafiya sune komai babu me zuwa gaishesu se tsirarrun abokanai na mutunci.. Amma yau gata cikin yan uwa kowa na zuwa duba lpyr ta .. Se yamma daddy ya fita a ranar shima seya da ya bata wani novel domin ta karanta.. Kuma hakan ya taimaka mata.. Can guarding ta tafi tana karantawa... Gaba daya ta maida duk attention dinta... Kamshin turaren da taji ne yasa ta dago kanta tana waige waige bataga kowa ba.. murmushi tayi tace "yaya Farouq ka fito ai na ganka".. Farouq dake bayan flowers ya fito yana dariya.. "Fadi gsky madam a ina kika ganni..?" Ta ware idanu da hannuwa "baka san inada Aljanu ba".. Shima idanun ya ware yana zama kujerar gefen ta.. Yace "really ai bn sani ba anyway how are you feeling".. Dan tabe baki tayi tace "naji sauki fa.. Ya karbi littafin yace "kina jin kadai ci ne" dan gyada masa kai tayi.. Ya langwabar da kai "can we go out" tace "why not".. Yace "ohk take ur hijab I'm waiting outside".. Murmushi tayi ta tashi ta shiga shikuma ya fice... Mummy na kitchen taje ta fada mata tare da cema hisam ya shirya.. Sama taje ta dauko hijab dinta snn ta kama hannun Hisam suka fito.. yana jinjine jikin motar sa ya rinka kallon yanda tayi kyau sosai cikin dogon hijab din.. Dan lumshe ido yayi yana kallon sultan daya taho walking slowly ta gefen ido.. Yace "kinyi kyau"... Dan rufe fuskar tayi tana murmushi snn ta dago a lokacin suka hada ido da sultan.. Hakanan kawai se taji gaban ta ya fadi.. Kallo daya sultan yayi mata ya dauke kai.. And farouq yaji dadin hakan... A hankali ta zagaya ta bude motar ta shiga.. Sultan ya karaso suka gaisa da farouq snn ya ja cin din hisam yana my boy fita zakayi babu gayyata.." Hisam ya kalli Fannah yace "aunty ce nima ta gayyace ni.. Ya juya yana kallon Fannah suka hada idanu.. Fannah ta kakalo murmushi tace "yaya sultan ina wuni".. "Yakike" shine kawai abinda ya fada snn ya dauke kai ya  dubi hisam yace kayi mun tsaraba kaji my boy" hisam ya gyada kai kai.. Sultan yayiwa farouq sallama snn ya wuce ba tare daya kara kallon inda Fannah take.. Kuma sosai hakan ya damu fannah ita abinda take gudu knn kuma gashi yana shirin faruwa... Farouq da Hisam suka shigo cikin motar.. Dan sakarwa farouq murmushi tayi bayan sun hada idanu.. Shima murmushin kawai ya sakar mata ya tada motar dukda yaga hawayen nata...... Wani waje da akeyin dramers quiz's da kuma the bet ya kaita ya siya masu kayan ciye ciye.. Hakan dayayi mata seya mugun tuna mata da Amah seta tuna tym din da suke zuwa kallo.. Ta rinka kallon farouq tanajin wani farin ciki.. Ita setaga har kama ma yau farouq yayi mata da Amoon.. Shi kansa farouq din ya kula tayi farin ciki.. Sosai ta saki jikin ta... se gab da magrib suka dawo.. Direct part din baffa suka wuce.. Yusrah na ganin ta ta rungume ta "yar uwata taji sauki naji dadi" Fannah tayi murmushi tana kallon sultan dake dining wanda tunda suka hada ido data shigo ya dauke kansa. Shikam a ransa yusrah ce ta basa tausayi bama ita kade ba har jiddah.. Domin tunani yake yaza'a kare idan suka gano Amoon din da suke hauka suna fada akai ita wnn fannahr da suke ta nan da nan da ita itace yake so kuma suka gano cewa duk wnn Aliyun da take magana ba wani bane Aliyun sune de na gida wato Amoon wanda suke haukar so... Ya runtse idanu yana jin ransa duk babu dadi.. He's just hoping ya samu solution tunda kafin Mom dinsa ko Amoon ya ya dawo.. Yana gani Jiddah da farida ma suka shigo kowa se farin cikin yanda sukaga taji sauki yake.. .. He's sure inde sukagane cewa Amoon shine Amah din nan se an samu matsala dan yasan suwane jiddah da yusrah zasu iya batawa da kowa kan Amoon... Fannah da sun hada ido da sultan seya dauke kansa duk setaji ta tsargu. Farouq duk yana kula dasu.. Ana kiran sallah duk suka fice matan kuma suka shiga daki.... Se bayan isha'i duk suka dawo harda sadeeq.. Wann karon gaba daya harda su umma da mama duk suna parlorn.. An fito da dinner.. Fareeda ce ke serving kowa... Se tsiya sukeyi da umma.. Wayar sadeeq ce tayi kara.. Kallon wayar yy yana ware idanu... Kafin yace "bade gayen nan ya shigo Nigeria ba".. Farouq yace "who"... "Amoon mana".. Sadeeq ya fada yana Kara wayar ya kunnensa.. Shagewa Sultan yayi da ruwa daya kai bakin sa.. Aka farayi masa sannu amma gabaya hankalinsa nakan Sadeeq.. Yusrah da Jiddah kau wani farin ciki ya rufe su har hakan ya kasa boyuwa a fuskan su.. .. Bayan sadeeq ya daga.. Yace "hey bro don't tell me kana Nigeria".. Shiru sadeeq yy alamar yana sauraren sa... "What kana nufin tun jiya ka shigo kuma yau zaka wuce.. Pls ka karasa gida mana.".. Girgiza kai sultan yy kamar dashi ake wayar.. Jiddah ta rike umma tada saki baki tana kallon sadeeq pls umma se something... Sadeeq yace "kowa lpy amma ya da dawo soon gsky".. Boyayyar ajiyar zuciya Sultan ya sauke.. Yusrah tace "mama wai bazakuyi masa magana ba"karbar wayar umma tayi.  "Bani shi nan dan ubansa Ahmad".. Tana amsa tace "Aliyu kar kasake ka fita... " kallon yawar tayi "dan banzan ya kashe kwafa tayi.. Sadeeq yayi dariya yace "to ai yana kano ma"... Umma tace "wlh duk ranar dana riki dan nan ko ze gane kurinsa.. Aure kawai zansa a masa bari de uban nasa yazo shine maganin wnn yawon nasa.. Yan matan akwai bawai babu ba".. Sultan yabi Jiddah ta yusrah da kallo dan tabe baki yayi... Farouq yace "umma kinfa san halin mutumin naki" zaka rufemin baki ai duk halin ku daya kaima dukaduka ba ynx ka natsu waje daya ba".. Sadeeq yace "umma ni naga ynx kamar ke kikeson amshe fadan baffa" tace "tunda shi yy sanyi ni sena karba"
Bayan sati biyu..
More comments more typing...
✨✨✨
Urs
Nafeesatuh... 😍😍
...
*💫❤LOVE CYCLE✨*
    

LOVE CYCLE❤✨Where stories live. Discover now