part 2 page 121-125

421 27 1
                                    

*LABARIN RAYUWAR*
*Asma'u Husnah*

Part *2*

Na *Maryam S Indabawa*
*Mans*

🌐 *HAJOW* 🌐

Dedicated to *My lovelly Mum*

*121-125*




washe gari tunda wuri ta tashi tafara gyara gidanta, da falo tafara ta gyarashi fes sannan ta gyara part din ta da nashi.

Ta shiga kitchen ta gyara, dama daga ita sai yar karamar rigarta mai kamada shimi milk colour shara shara da dan karamin gajeren wandonta iya cinya.

Dankali ta dauki ta fara ferayewa, caraf taji hannun mutum akan kirjinta tana jiyowa atsorace taga Aslam ne,  tsaye yana yi mata dariya daga shi sai gajeren wando fari da farar best ta maza, ajiyar zuciya ta sauke,  duka takai masa ya goce, ta ce,

"shine zakazo ka tsorata ni ina aikina?"

"Am sorry my Baby love, nima aikin nazo na tayaki to kuma sai naga bamu gaisaba."

Murmushi ta dan yi, ta durkusa ta ce,
"Ina kwana?"

Kallon ta yayyi ya ce,
"Ba irin wannan ba."

Ya fada yana jan ta jikin sa.
juyawa tayi taci gaba da aikinta.
"Ni dai ka bari na gama aiki na tukkuna."

Hannun sa ya daura akan dukiyar fulanin ta, juyowa tayi ta ce,
"Haba Honey love,"

"Ni ki barni na gaisa da su."
Hararar sa tayi ta juyawa, ta ce,
"Kai dai Allah yashirye ka dai sam bakajin kunyata,"

Murmushi Aslam yayi ya ce,
"Ina jin kunyarki mana."

"A hakan?"
Ta fada tana yin aikin ta.

Kara jinsa tayi a jikin ta. Ta ce,
"To yau baka jin yunea ne?"

Murmuahi yayi ya kashe mata ido ya ce,
"Indai zan same ki ai ba wata yunwa da zanji."

Juyawa tayi ta tana murmushi.
Shiru tayi ta kyaleshi saboda tasan idan ta biye masa bazai barta tayi aikin ba.

Fita Aslam yayi zuwa harabar gidan har an share an bawa shuka ruwa.

Ciki ya koma ya nufi  kitchen din ya sameta lokacin tana soya kwai har takusa kammala hada breakfast din duk gidan ya gauraye da kamshi abayanta Aslam ya tsaya ji yake kamar ya rungumeta amma kuma tana aiki, ci gaba da tayata aikin yayi har tagama bayan tagama ta debo kayan ta jera akan dining taja hannunsa ta ce,
"zo muje muyi wanka."

Jan hannun Aslam, tayi zuwa dakinta inda ta shiga toilet ta hada musu ruwan wanka suka shiga sukayi cikin so da kaunar juna. suna fitowa ta shiryashi cikin Ash din trouser da bakar t-shirt ta fesa masa turaren ita kuma ta shirya cikin wani leshi pink and ash colour ta gyara fuskarta tasha kwalliya tasa jan janbaki tayi jagira tafesa jikinta da turare takafa daurin dan kwali sannan taja.

Aslam da ya zuba mata ido ya kasa ko da motsi dan kyaun da tai masa. Juyowa tayi ta sakar masa murmushi.
Hannun sa ta kama jikin sa ya ja ta ya rumgumo. fuskar su ya hada da ta shi, light kiss ya manna mata a wuyan ta.

Murmushi ta saki ta ce,
"Allah love na biye maka baza ka bar mu muci abinci ba."

Murmushi yayi ya kama hannun ta suka nufi falo. suka hau kan dining table ta zuzzuba musu abincin tahaye kan cinyarsa tafara cin abincin tana fadin muci, Kai ya makale, ya ce,
"A'ah ni ki bani."

Murmushi tayi ta fara bashi a baki suna ci yana zuba mata shagwaba.

Suna gamawa ta ce,
"Yaa Aslam yanzu ka dada ci, karage cin abinci kaga nauyinka yayi yawa gashi sai kiba kakeyi,"

Rayuwar  Asma'u Husnah 1 & 2 Complete ✔Where stories live. Discover now