Chapter 14

844 69 3
                                    

I_Am_Myself_Mentor

💋💋💋

Gudu yake police din na ganin haka yayi wulli da donut din hannunshi ya ciro bundiganshi ya kwallama partnershi kira ya fara bin Marwan
Waigawa Marwan yayi yaga dukkunsu ukun suna binshi ga daya a cikin police din yana pointing mai bindiga.

Gudu kawai yayi duk ihun da suke mai ya tsaya kosu harbeshi be sakashi tsayawa ba. Daga nesa ya hango Manal zaune a bench dinda yace ta zauna da ledoji a gefanta sannan ta saya wani dan karamin veil ta saka a kanta batama ganshi ba dan tana kallon gefe can ne.
Harya bude baki ze kwalla mata kira seyaga wani mutum yayi parking din motanshi kofan a bude yana deban kaya a cikin trunk din.
Kafin kace me ya isa gun motan ya shige tareda kulle kofan ya fizga motan yabar mutum da kaya a hannunshi, sakin kayan yayi ya fara ihu yana binshi shime
Gudu Marwan keyi sosai a cikin 406 din nan jikinshi kyarma yakeyi
Isowa gun Manal yayi ya tsaya ya bude mata kofan da sauri
"Get in!!" Ya gayan mata da karfi
Kallonshi tayi ta bude baki zatayi magana seta ga mutanen dake bin bayanshi har uku
Rungumo ledojin tayi guda biyu ta tashi da sauri ta shiga motan batama kulle kofan ba ya fuzga motan ya ringa gudu kawai se jin harbin bindiga sukayi ya tarwatsa glass din baya
Ihu ta sake tana rike da kunnenta ta toshe da hannunta biyu kanta a durkushe
"Durkusa a kasa" Marwan ya gaya yana danne mata kai, haka ta durkusa a wajan tana kuka jikinta kowa kaman tana cikin kankara se rawa yakeyi dan tsaban tsoro wai abunda take gani a T.v yaushi yake faruwa dasu

Se harba bindigan sukeyi duk sun cire side mirrors din da glass din baya tuni ya fashe. Sunyi nisa har sun dena ganin mutanan sannan ya rage speed din motan ya kalla Manal duk ta gama tsurewa
"Manal" ya kira sunanta a hankali se yaji shiru
"Manal!" Wannan karan da karfi ya kirata still no answer. A inda yake yaja burki ya tsaya.
Tabata yayi kawai seta biyo hannunshi alaman ta sume. Saketa yayi ya fito a gigice ya bude kofan da take daurata yayi kan kujeran ya kwantar da kujeran seya fara duba jikinta ko an sameta ne amma bega jini ba ajiyan zuciya yayi seya bude ledan data shigo dashi ya ringa tarwatsar da kayan ciki sega ruwan sanyi na gora ya fito dashi budewa yayi ya yayyafa mata

Seda ta sauke ajiyan zuciya sannan ya bude ido tana kallonshi seta fashe da kuka. Shafa gefan fuskanta yayi yace
"It's okeyy mun wuce su"
"Ya'Marwan mu haka rayuwan mu ze kasance what did we did to deserve this? Yanxin wata kila Abbah sun koma ga mahaliccin mu and Vice president yace kayi kisan kai na tabbata yanxin kowa nemanka yake, neman mu. Me mukayi? Me mukayi da akeson rabamu? Bayan rabamun da yayi yanason yaga bayanmu. Ya Allah ka dauka raina nima dan nabi iyayena Ya Allah am freaking tired of this(you hv'nt seen anything yet swthrt)
Ya' Marwan meze hana mu saki video yanxin muce kuma iyayenmu suna hanunshi. Dan Allah a saki video Ya'Marwan" seta cigaba da kukanta
Shiru yayi yana kallonta na kusan 10mins sannan ya rike mata hannu

"Manal" ya kira sunnanta in a peaceful manner. Kallonshi tayi amma bata amsa ba se shan majina take
"Remember i made a promise to Abbah that bazan saki video ba yanxin? I made that promise to him and no matter what i most full fill it, you have no idea what am going through but let me promise you this if the right time comes wlh am going to avenge for what they did to us harse da bakinshi ya rokeni and no matter what am promising you this bazasu taba maki komai ba am gonna protect you. Your big bro is gonna protect his little baby sister and zamuyi yadda su Abbah sukace zamuje mu cigaba da karatun mu insha Allah but before then we have to face whatever is coming to us, before then we have to be strong by god grace we are still going to be one big happy family once more that is if everything is over. So promise me this, promise me you are gonna stay strong cus everthing that is happing right now jarabawace daga Allah so we have to be strong to pass it. Promise me"
Ya karashe maganan yana rike fuskanta da hannunshi biyu a lokacin hawaye ne kawai yake zubu mata shima idon ya cika da hawaye kuma yayi jajir
"I promise" ta fada atlast then ta sake fashewa da kuka
Huging nata yayi very tight se shima ya fara hawaye
He want to be strong for her but he knows he can't make it, he can't take it. Allah kadai yasan yadda yakeji a zuciyanshi ji yake kaman a yanxin yayi hunting Vice President down cus he is the cause of all this shine sanadin abunda ke faruwa dasu right now.

The Presidential Throne!Where stories live. Discover now