Chapter 7

785 61 6
                                    


Copying number motanshi sukayi sannan suka juya suka koma gun Vice president
A burkice yake gabadayanshi karasowa gunsu yayi da sauri
"Yaya? Kun kamashi?"
"Yallabai wlh ya gudun mana. Amma ka kwantar da hankalinka mun copa number motanshi"
"Toh naji inason ku ganu min information nashi baki daya sannan ku kamu minshi kar ku bari video da yayi ya fita duniya"
Yana gama fadin haka ya kada riganshi ya bar wajan.

By now yan party kowa ya watse dan lokacin da sukaji harbin bundiga gabaki dayansu kowa ya tarwatse daga gun party kowa ta kanshi yake
Faisal (frnd din Marwan) ya ciro wayanshi yana dialing number Marwan amma se ace number busy dan bega motanshi ba se kuma jikinshi ya fara bashi Allah sa ba abunda ya sameshi
***

Driving yake kaman (Baby driver )Lol gabanshu se fadi yakeyi gashi ya kira Abbah ya kirashi amma be daga ba
Da haka ya nufa gida amma seda ya tabbatar babu me binshi tukun
Yana isa gida ya shiga ya bude gate sannan ya shigo da motanshi ya kuma ya rufe gate din
Shigowa gida yayi aguje har a lokacin a rude yake
Kiran sunan Abbah kawai yakeyi dan yaga motanshi a waje and yau Saturday yasan beje aiki ba

A parlon kasa ya tsaya yana kwallama Mammi da Abbah kira
"Abbah!! Abbah!! Mammi!!!"
Kawai yake maimaitawa. Manal dake kitchen ta fito aguje tana tambayanshi lafiya
"Ina Abbah yake" ya tambayeta yadda yake maganan ma seya sake tada mata hankali
"Suna sama. Ya' Marwan meyafaru wai?"
Nufan wajan stair case din yayi ba tareda ya amsa taba
"Abbah!! Abbah!!"
"Wai lafiya Marwan? Lafiya kake kwalla mana kira haka?"
Abbah yake fada yana saukowa daga sama da alaman bacci yakeyi
Karasawa Marwan yayi gunshi aguje
"Abbah we have to leave like right now! We have to leave"
Ya gaya yana rike da hannun Abbah dukka biyun

Mammi itama ta sauko kallonshi take da mamaki yadda yake magana da kuma yadda ya kuma dan tasan ba haka ya fita ba
Rikoshi tayi suka sauko kasa kujera taja ya zauna akai sannan ta deba ruwa a glass cup ta saal mashi a baki ba musu ya amsa. Seda ya shanye dukka sannan ta cire cup din a bakinshi a hankali tace
"Tell me meya sameka"
"Mammi. Abbah we have to leave like right now wlh kasheni zasuyi!! Kashe mu zasuyi gabadaya"
Mekewa yayi sannan ya cigaba
"Abbah mu hada kayan mu mubar garin nan dan wallahi kashemu zasuyi gabada" ya gaya yana son wucewa

Kallonshi suke baki daya hankali tashe dan duk ya gama rudar dasu ga kuma hawayen da yakeyi itama tuni Manal ta fara hawaye
"Kai!!!" Abbah ya daka mashi tsawa
Dakatawa yayi sannan ya juyo
"Calm down and tell us what the F is happening" he added in an annoyed tone
Juyowa Marwan yayi yana kallonshi sannan ya maida view nashi gun Mammi da itama ta gama burgicewa seya sake kallon Abbah

Kaman Abbah ya gane abunda yake kokarin gayan mai seya nufa gun Marwan ya rike mashi hannu suka fito waje gun garden
Gun wasu kujeru suka zauna sannan Abbah yace
"Am all ears"
Seda yayi wata ajiyar zuciya wanda be taba irinta ba sannan yace
"Abbah muna cikin party Mammi ta kirani a waya na kuma gefe guda na daga bayan mun gama magana sena maida wayan harna fara tafiya naji mryan mutane suna magana a hankali sena kuma ina dubawa se naga Vice president suna wata magana. Sena ciro wayana ina video kawai se aka kirani" tsayawa yayi yana kokarin ciro wayan a aljihunshi
Gun video yakai sannan ya mika ma Abbah wayan

Kallon video Abbah yayi kawai seya fara
"Innalillahi wainna ilaihir'raji'un" a hankali seya kalla Marwan wanda har yanxin a tsore yake
"Marwan what have you got yourself into? Oh my Goodness the vice president was behind this all of it. I knew it, i totally knew it. Innalillahi kuma sunga fuskan ka?"
"Abbah sun gani fa and am pretty sure sunga number motana dan harsun harba glass din baya. Abbah ya zanyi na janyo mana bala'i muna zaune lafiya tunda yakeda niyan kashe president am sure kasheni bazeyi mai wahala ba, Am so sorry Abbah"
Yana magana a hankali hawaye yana kwaranyo mai

Kallonshi Abbah yayi se yaga ya bashi tausayi hannunshi ya daura a bayansi se yace
"Habah big boy men up abeg. Calm down they can't do anything to us we have the video against them idan sukayi threating dinmu semu saka video online duniya ta gani anyi 1-1 kenan"
"But Abbah what about the president? I know by now they have a plan yadda zasuyi su kasheshi"
"Karka damu sunsan kanada video nan right?"
daga mai kai Marwan yayi
"Perfect!! so tunda sunsan kanadashi they won't do anything stupid"
Hug Marwan ya kaima Abbah
"I have no idea what to do without you guyx by my side"
Murmushi kawai yayi shima yayi huging nashi back
"One more thing karka gayan ma Mammi cus you know how koko she is about His Excellency i will find a perfect time dazan fadan mata abunda ake ciki"
"Gorrit" a tare suka saki murmushi
Amsan wayan ya sakeyi ya tura video a wayanshi sannan ya mika ma Marwan nashi wayan
"Ka cire M-card din wnd find somewhere save da zaka ajiye"
Daga mai kai kawai yayi

The Presidential Throne!Where stories live. Discover now