Chapter 3

1.2K 88 8
                                    

Can seta dauko wayanta ta fara daukansu video tana ta faman dariya ita kowa Mrs. Fareeda se kokarin dagata take amma ta kasa seta juyo ta kalla Khameelarh
"Khameelarh what do you think you are doing call 911"

Batayi musu ba ta fara kokarin kiran su a hankali tace
"Payback is a bitch" yadda babu me jinta
Kiransu tayin ta fadan masu abunda ya faru sukace suna hanya sannan tayi hanging up ta kalla Mrs. Fareeda wanda ta kwantar da principal din ta saka veil dinta a kasa seta daura kanta akai
Principal se nishi take alaman ta fadi sosai
A wani side na Khameelarh se taji abunda tayi bata kyauta ba amma wani gefan kuma cewa yake she deserves it
By now teachers din sun taru hadda student amma duk an kuresu khameelarh ce kawai student a office din ta durkusa tana kallanta time-to-time takan ce mata "sannu" shikenan

Ambulance suka iso aka saka principal din a kan gado sukayi asibiti da ita Mrs. Fareeda itama ta bisu duk aka kuma classes amma duk class babu teacher a ciki duk sun hadu a staffroom suna jimamin abunda ya faru dukda ba wanda yaga ya abun yake
Khameelarh dake zaune seta mike ta nufa office din principal din gun micro-phone ta nufa wanda ku wanna class akwai speaker dan haka idan principal tanason gayan ma student abu shi take using tou nan Khameelarh ta nufa ta fara magana kaman haka
"Attention student as you all know the principal is in emergency presently heheheh. Anyway as the captain of cheerleader i want all the student to be present in the feild right now cus we are having a meeting RIGHT NOW!!" seta ajiye ta fice
Kana jin hayaniyan student kowa ya fito daga class nasu
Tana fitowa da wata teacher taci karo ko kallonta batayi ba tayi niyan wucewa se teacher ta riko mata hannu ta dawo da ita baya
"Khameelarh what do you thing you are doing"
Kallon inda ta riketa Khameelarh tayi sannan ta maida view nata zuwa fuskan teacher sannan ta fuzge hannunta
"Let go of my hand you are hurting me"
Tana fuzga tayi wuce wanta
Teacher tayi niyan ta bita amm she don't want to get herself into trouble that's why she leg go of her

Khameelarh tana shiga feild din taga dukka student din hadda classmate nata duk sunzo dan haka seta shiga itama
"Can i please have everyones attention" ta fadi in her sweet voice amma babu wanda yajita saboda surutun da sukeyi
Mustiee ne yace "guyx!!" Da karfi dan yajita dan haka akayi shiru tareda juyowa ana kallonshi
Smiling tamai shima ya maida mata sannan ta fara
"So as the captain of cheerleader and the Nigerian's Angel/Swthrt" ta wani kada ido sannan ta cigaba
"You know that oppotunity comes once in a life time so inason y'all should have fun for once kafin school period ya kare this once musan idan mun gama makaranta musan muma munyi abu mun ajiye tarihi yadda babu me mantawa damu let's have fun tunda principal bata nan munafikan suma basa nan. So what do you say?"
Ta tsaya tana kallonsu duk sukayi shiru suna kallon juna
"Nasan abunda kuke tunani expelling right? So don't worry about it cux baze taba yuwuwa ba ace anyi expelling dukka student dan haka ku kwantar da hankalinku........"
"No!!!" Taji wata murya ya katseta shiru tayi tana neman inda taji anyi magana
Guess who was that? Shopia
Kallonta Khameelarh tayi da mamaki sannan tace "excuse me?"
"You had me i said no" sannan ta fito har gaban Khameelarh sannan ta tsaya tana rike da waist nata ta cigaba
"Everyone in this school knows who you are everyone knows that. Kowa yasan you are a bad influence kowa yasan you don't have manners you do whatever you like why do you want us to do thesame mu gidan mu akwai tarbiyy......"
Bata kai aya ba taji tassss a kumatunta seta hadiye maganan da takeyi
Khameelarh ce tayi mata marin sannan ta nunata da yatsanta
"Don't you dare ever think of saying this again am warining you"
Sannan ta juya gun sauran student din
"Duk me abu should come out and spell it out" tsitt kakeji babu wanda yayi magana seta kalla shopia wanda har a lokacin hannunta nagun inda Khameelarh ta mareta ta sakan mata wani harara sannan tayi wucewarta
Mustiee murmushi yayi sannan yace
"What do you say let's make this day our bitch"
"Yess!!!" Student din suka fadi

_--30 minutes later--_
I was back guess what i saw?
Khameelarh ce da spray paint a hannunta guda biyu red and black tana cikin office din principal duk ta bata office din da rubuta har kan table nata duk ta mata rubutu
God! Khameelarh has really done it this time
A compound din school din kowa sauran student dinne da toilet paper a hannunsu duk sun bata compound din school din suma teachers din sunyi-sunyi su bari anki bari haka suka hakura suka barsu
Mustiee ne ya shiga office din principal yana neman Khameelarh kawai ya hangota tana rubuta _Welcome biatch_ blodly a bangon, baki bude ya tsaya yana kallonta cus ta wuce limite dinda yake tunaninta

The Presidential Throne!Where stories live. Discover now