Chapter 8

702 55 2
                                    

Tana shiga kitchen din ta kunna gas seta hau google a phone nata
bansan me take karantawa ba se naga ta daura tukunya akan gas din
Seda yayi zafi sosai harya fara hayaki sannan ta debu man-gyada ludayi hudu ta zuba a ciki da tarigu ludayi biyu sedaya soyo sosai harta fara tari kana ta zuba ruwa two cups ya fara tafasa sannan ta yanka nama kanana ta zuba a ciki seta debo indomie guda uku (Super pack)
Ta zuba sannan ta barbada curry ta rufe ta dawo parlo
Anan ta tarar da Ummu tana zaune
"Abbu ya fita ne?"
"A tunda asuba wai akawai abunda zeyi"
"Ayya to bad zeyi missing first girki na"
"Tou ba se'a ajiye mai ba"
Shiru kawai tayi batayi magana ba
***
(Barimu leka Marwan kafin girkin mu ya gama dahuwa😋)

"Gayan mun abunda ya faru da Marwan jiya and don't you dare lie to me"
Mammi ta fadi in a serious tone
Shiru yayi kaman na 5mins sannan ya mike a bakin kofan dakin ya tsaya yana kiran Manal
"Na'am Abbah gani nan zuwa"
Seya kuma dakin. Gun T.v ya nufa ya kunna sannan ya ciro M-card nashi ya saka a flash ya makala a bayan T.v kana ya dauko remote ya dawo bakin gado kusa da Mammi wanda take kallonshi da mamaki ya zauna
Kallonta yayi yace "you have to promise me you won't freak out"
"Why will i freak out?" Ta tambayeshi tana wani daure fuska

"I know how gaga you are about him"
"About who? Is it the president? What happend to him? Is he okey? Tell me"
"Kin gani koh na fasa sakawa dan zaki sake tadawa Marwan hankali ne"
"Marwan? Meya sameshi?" Ta sake tambayanshi duk a rude
Ajiye remote din yayi sannan ya kalleta tareda reko mata hannu
"Listen to me carefully. Something bad is gonna happen i can feel it but acting dinda kikeyi is gonna worst the situation we are in now, i want you to calm down and muba Marwan goyan baya mu kwantar mashi da hankali. Promise me you won't freak out. Promise me zaki bashi goyan baya ki kwantar mashi da hankali"

Shiru tayi kaman tana tunanin wani abu sannan after 3mins ta kalleshi
"I cross my heart"
"Perfect" seya mike
"Manal wai kina ina ne?"
"Gani Abbah wanka nayi" ta gaya tana shigowa dakin da sallama
Amsawa sukayi dukka tace
"Gani Abbah"
"Sama waje ki zauna" zama tayi tana kallonshi itama Mammin shi take kalla. Dauko remote din ya sakeyi yana playing video
Shiru sukayi baki daya suna kallon video
Mammi has broke her promise cus she has completly freaked out like completly.
Kallonta yayi inda ta gama tsorewa

"You promised" juyowa tayi ta kalleshi batayi magana ba ta cigaba da kallon video
"Abbah wa yayi recording?" Manal ta tambayeshi
Beyi magana ba har seda video yayi ending dede inda aka kira Marwan kenan

"Well Marwan ne yayi recording and sun ganshi har sun biyoshi sune suka harba glass din motanshi shiyasa jiya ya shigo gida a hargitse and na tabbata jiya be sama bacci ba sosai cus inda yake yau, yana cikin wani hali and we are the only once he has by his side so ya kamata mu bashi kwarin gwiwa"
Kallonshi kawai sukeyi

"Yanxin Abbah the vice president was behind ciwon da Mr. President did?"
"Gashi ko kin gani"
"Innalillahi. Ya Allah wannan wanna irin abu ne fissabillilah nasan His Excellency ya yarda dashi sosai amma shi yake kokarin kasheshi saboda kawai kujeran mulki ohh Allah. Ohh Allah duniya ina zaki damu? Ina zaki damu? Allah ka cigaba da kare mana shugaban kasan mu dan shine kadai mutumin daze iya ruling kasan nan bisa yardar Allah"
Mammi ce ke maganan nan hawaye ya ciko a idonta

"Amiin" Abbah da Manal suka amsa
"Yanzin ya zamuyi kenan?"Mammi asked
"Abbah gaskiyan Ya'Marwan ne kawai mubar kasan tun kafin abu yayi worst"
"Babu inda zamu, muna nan babu wanda ya isa ya hana mu zama a kasan nan se Allah dan haka muna nan and suma tunda sunsan yanada video a hannunshi they won't do anything stupid so just live it all to me"

Shiru sukayi baki daya babu wanda ya sake magana.
Marwan kam yana can se shakan baccinshi yakeyi kawai seya fara mafarkin ga wani katon mutum nan wanda bega fuskanshi ba yazo da takubi a hannunshi yayo kan Marwan

Wani gitacan ihu Marwan ya saki kuma ya kasa bude ido ya kasa mikewa daga kujeran da yake se kwalla ihu yakeyi
A guje Mammi da Abbah suka fara rige-rigen fitowa Manal itama tana biye dasu a baya
Saukowa da sukayi suka ganshi se ihu yakeyi shi kadai a cikin blanket
Abbah ne ya rigasu dukka karasowa dan haka seya rikeshi
"Marwan! Marwan!!" Yana kiran sunanshi yana kokarin rikeshi

Shi kowa dayaji an rikeshi ya aza wannan mutumin ne ke rikeshi
Manal fashewa tayi da kuka yadda taga yayanta keyi itama haka Mammi duk ta rude

Wajan kanshi taje
"Marwan swthrt calm down you are save"
Take gaya a hankali
"Calm down baby no one can hurt you am here for you we all are"
A hankali ya fara bude ido Manal ya fara gani tana kuka seya kalla Abbah
Shiru yayi yana jin abubuwan da Mammi ke fadan mashi a kunne
(Maza an shiga wani yanayi😹😹)
Addu'oi Mammi ta ringa mai a kunne kala-kala a hankali ya kuma bacci haka ya kuma kaman karamin yaro bargon Abbah ya gyara mai Mammi ta saka kujera kusa dashi ta zauna tana kallon danta duk ya gama bata tausayi
Manal kowa dakinta ta tafi aguje tunda taga yadda Marwan keyi seta sake tsorata
Kode za'a biyomu gidane? Kode zasu kashe Marwan ne? Maybe they are going to kil them all"
Shine abubuwan daketa mata yawo akai
***

"Khameelarh ae wannan ko ganda kike dafawa ya isa ace ya dahu haka" Ummu take fada dan tun sanda Khameelarh ta daura girkin bata sake lekawa ba se faman latse-latse take a wayanta
"Ohh nifa na manta ma ina girki" ta gaya tana mikewa
Girgiza kai kawai Ummu tayi tana binta da kallo
Tana shiga kitchen din seta fara kwallama daya daga cikin maids din gidan kira
"Lantana!!"
"Yes ma'am"
"Ina food warmer yake?"
"Gashi nan barin dauko maki"
Dauko mata ta amsa ita kuma lantana ta fita
Juye abincin tayi baki daya a ciki seta fito dashi kan dininng ta ajiye
"Ummu lunch is ready"
Ta gaya tana ajiye masu plate su biyu
Ummu kowa dadi kasheta se murmushi takeyi yau babyta tayi masu lunch

Zama tayi Kameelarh tana zubawa a plate
Yadda take zubawa ma abun kyankyami dan yasha ruwa indomie ga man-gyada shima yayi masifina yawa a ciki
Tana gama sakawa Ummu ta ajiye mata fork ta zauna tana jiranta ta faraci amma ita bata saka ma kanta ba

"Meelarh what's this?"
"Lunch mana Ummu kince nayi girki nayi amma kina yamutse fuska atlest ki bani encouragement naki mana by teasting it"
Kallon abincin Ummu tayi sannan ta kalla Meelarh
"Ke meyasa bazaki ci ba?"
"Kema kinsan bana cin Indomie"
"Bakici shine kika dafa kuma"
"Ummu yanxin de ki dandana mana"

_Daga yau bazaki kara cewa nayi girki ba ae hehehe_
tayi maganan zuci
Fork daya Ummu ta saka a bakinta setayi saurin ciro toilet paper ta zubar dashi a ciki
"Habah Meelarh wannan seya saka min ciwo ae"
Dariya ta saki kawai na mugunta
"Dariya ma kikeyi koh? Tou gobe zaki fara atteding catering class"
Lokaci data ta dauke dariyan
"Catering class Ummu? Haba ya kukeson nayi Abbu yace Kung fu class kema yanxin kince catering ni kawai ku kasheni kowama ya huta"
Tana gama fadin haka ta haye sama tana wani buga stairs din wane zata rusar.
💋💋💋

Love and kisses

Queen Tye

The Presidential Throne!Where stories live. Discover now