Chapter 9

828 64 9
                                    

Tun lokacin bata sake fitowa daga dakinta ba har seda taji shigowan Abbu kana ta fito a library ta sameshi da medicated shades dinshi yana wasu rubuce-rubuce tana shiga ya cire shades din yana kallonta
"Swthrt what's with the face?"
Wani fuskan shagwaba tayi sannan ta karaso cikin library din gunshi ta nufa ta zauna kan cinyanshi
"Ah ahh zaki ballama dan tsoho kafa, ke bakisan kina girma bane?"
"Habah Abbu mana na kawo maka kara amma kana wani cewa ina girma" ta karasa maganan kaman zatayi kuka
"Aww kinfison ace baki girma?" Ya tambayeta da mamaki
"Niba haka nake nufi ba"
"Tou yanxin dauko kujeran can ki zauna akai seki fadan min karan wa kika kawo"
Noke kai tayi kaman karamar yarinya wai ita bazata dauko ba

Mikewa yayi ya dauko mata kujeran ko kunya babu ta amsa ta zauna sannan yace
"Ina jinki babyn Abbu"
"Yawwa Abbu ba kace zan fara attending Kung fu class ba?"
Daga mata kai yayi alaman hakane sannan ta cigaba
"Wai dazin Ummu kuma zan fara zuwa catering school again"

"A hakane we made the decision together"
"Habah Abbu fisabillilah me kukeson ku maidani ne? Am just 17 amma kunason in ringa zuwa school sannan naje Kunfu class idan na dawo na tafi catering school ae bazan gane komai ba"

"Zafa ki gane and your brain is still young dan haka Monday-Firday idan kika dawo daga school 3:30pm zaki kung fu class
Weekends kuma bayan malaminki ya tafi karfe1pm ki tafi catering class din zuwa 4pm ba shikenan ba?"
"Aa wlh ba shikenan ba wlh ruda kwal-kwalwana kukeson yi nifa Abbu gaskiya ban yarda ba kawai a barni nayi zamana a haka girki koma zan iya koya online"
"Online? Chab ban yarda ba na tabbata indomie da kika dafa dakin online kika duba ko ba haka bane?"
"Hakane Abbu amma wlh ba haka suka nuna min ba nice kawai na kara....."
"Saboda kar yayi dadi ace ki sake wani koh?" Ya katseta
Shiru tayi bata sake magana ba
Seya mike yaje gun kujeran da take
"Meelarh hun wannan abun da mukeyi we are not doing it to hurt you or someting no!! Is for your own good yanxin idan kinyi aure ya zakiyi?"

"Ga maids nan kuma ni ba yanxin zanyi aure bama"
"Ba ko wannan namiji keson maids na mashi girki ba. Khameelarh kibi UMARNIN IYAYENki kiyi abunda muka zaban maki i know someday you will thank us. Kinji Babyna"
"Tou shikenan Abbu but nima zakamin wani abu"

"Mention it" ya gaya yana komawa kan kujeran da yake
"Abbu you know i love you guyx and ina bin abunda kuka sakani (am i dreaming?) Well nabi abunda kuka sakani"
Tayi saurin gyara kanta seda Abbu yayi murmushi sannan yace
"Ina jinki"
"Yawwa Abbu why not a sayan min motan yanxin plxxx"
"Mota! Chab kema kinsan baze yuwu ba dole se kinada drivers liences dinki and baki kai age dinba"
"Abbu mutane dayawa suna 16 fa aka masu drivers liences and ni ko bandashi babu me kamani"
"Aa baze yuwu ba we are the gorvement dole mutane suga example a wajan mu dan haka na maki wannan alkawarin on your 18th birthday zan baki komai hadda dream car dinki kin yarda?"

"A na yarda aradu ae yama kusa thank you"
Seta mike tayi pecking kumatunshi sannan ta fice kallonta kawai yakeyi yana murmushi yadda yake jinta sosai a zuciyanshi.

--Vice president office--

Vice president ne da senate president(Mustapha Anas) a office dinshi suna hira
"Am telling you don't worry about this nima bakasan yadda na kosa na hau mulkin nan ba wlh"
"Bari kawai kaika kusa koni? Har mafarki nake gani na zama vice naka"
Dariya sukayi duka tafa
(Kunsan idan President ya rasu vice nashi ke hawa tou idan ya hau Senate president ke zama Vice nashi. Nasan most of you know gaya nake for does of you that don't)

"Amma yanxin ya maganan yaron nan da kake ban labari ya ganka kowa?"
"Wlh ya ganni fah ido hudu mukayi dashi amma karka damu inada wanda na saka aiki zasu nemo minshi sena tabbata na goge video sannan a mashi yankan rago a gabana" ya gaya irin babu sauran imani a zuciyanshi

(Innalillahi kaga yankan rago a wandonka wlh dan babu me yanka Marwan na tsaya ina kallonshi😹😹)

Suna cikin wannan maganan ne sega wa'an nan mazan biyu sun shigo da sauri Vice President ya mike yayi gunsu a zuciye
"Ku bakuda hankali ne bana hanaku shigo min office ba? Akwai fa inda muke haduwa daku meyasa bazaku kirani nazo ba? Kuma ko zuwa nan zakuyi ku ringa shirin mutanen arziki mana"
Ya karasa maganan kaman ze kwada masu mari
"Habah zanka ya dade our soon to be president informatuon dinda muke dashi baze jira ace harseka zo bane shiyasa muka biyo ka"
Tunda yaji ance 'soon to be president' seya sauko
Senate president ne yace
"Meyafaru ko gayan mana!"
"Yawwa! The news is mun gano information na yaron. Mun gano gidansu,ga phone numbershi. Yana zaune da iyayenshi da kanwarshi ne,babu abunda bamu sani ba nashi har birthday shi mun sani"
"Bravo!!! Bravo!!! Kun gama mun komai wlh and kunada kaso me yawo akan wannan news dinda kuka kawo. Yanxin yaushi zakuje ku dauko minshi danda hannu na zan kasheshi kuma na kashe banza wlh"

The Presidential Throne!Where stories live. Discover now