155

6.7K 302 4
                                    

Why? ya tambayeta idanunsa akanta, bafa mutuwa nace ummin tayiba,kinji me nace kuwa?

_i have nothing to say now,_ amma sadiq ka cuceni shiyasa ka rabani da maganina saboda kasan ummin nada ciki kai xaa haifama baka damu daniba saboda ni bakason haihuwa dani,

ya dafe goshinsa kafin yaxo ya zauna yana fuskantarta _believe me xuhura Allah nake tsoro,i so much luv you, danme baxan so haihuwa dakeba,kisa a ranki lokaci ne baiyiba komai fa baya xuwa sai da lokacnsa kidaina gaggawa akan abu wannan dabi'ar shaidan ce_, ta share hawayenta batare da tayi magana ba ta tashi ta fice cike da qunar xucci.

Sanda yafita gidan kai tsaye inda fulani ya nufa, a office dinta suke xaune sai dariya take tana duba patient dinta kafin ta juyo kan sadiq

tace yallabai naga ka damu sosai kanason ummi da yawa,

'''yace inason ummi fiye da tunaninki fulani, ummi ta kawo min farinciki a gidana,kece ta farko da kika fara sanardani kigayamin dame xn sakamiki Dr.fulani?''',

tayi murmushi tana share guntuwar kwallah tana kallonsa,

ba abinda nake buqata na rasa a rayuwata,mijina marhoom mean a lot to me,ina sonsa kamar ynda kakeson ummi,yana sona kamar ynda nakesonsa,a ynxu inada yara biyar tare dashi suna samun kulawar mahaifa kamar yadda addini ya tarar,sai dai na rasa abu daya still abu daya ke wahalar da rayuwata, ta fashe da kuka mai tsanani.(duba littafin LABARINA)

jikin sadiq yayi sanyi yana jin kukanta hr cikin ransa bayason kukan mace ko yayane,
yace menene fulani meke damunki a rayuwa bayan kina samun soyayyar mijinki.....

ta share hawayen idanunta tana kallonsa, tun lokacin da akamin dashen xuciya bn koma lfy ba,abubuwa suna damuna da yawa game da wannan,i knw niba mai tsawon rayuwa bace amma ALHAMDULILLAH tunda nabar baya nabarwa mijina abinda yakeso a rayuwarsa ya'ya,

ya furxarda iska a bakinsa,baisan mexai ce mata ba sai ya tashi yana duba agogon hannunsa

idan na cigaba da xama dake ina saurarenki xn iya kuka fulani,addua xakiyi ita kuma zaki cigaba da yi,musulmi na kwarai baya debe samun rahamar ubangiji,komai kika gani lokacine,tunda kina xiyartar asibiti a madina akai akai kuma kina tsare shan maganinki, u will be ok,am sure watarana xaki sami sauqi hrki manta baya ki fuskanci gaba,kiyi addua kamar ynda nagaya miki a baya nima xn tayaki,tnx fulani tnx once again baxan taba mantaki a rayuwata ba, first to tell me *matar sadiq* nada ciki, ina addua kuma ki xama kece ta farko da xata gayamin ummina ta haihu lfy....

tayi dariya da hawaye a fuskarta, ta tashi tana sanya farin glass dinta,ya ciro bandir na kudi yan dubu ya dire mata

yace alqawarine kiyi haquri nasan kinfi qarfinsu,we shall meet nxt tym, bai jira cewartaba ya juya ya ficeeee
[6:20PM, 7/30/2016] Pherty馃帳馃懐: *

Ummi na xaune da laptop dinsa ya shigo,a gefenta xogale ce takeci,

ya amshi laptop din da sauri yana dubawa
k ummie wayace ki buda laptop din,akwai abubuwa da yawa na office dina da banaso su fita....

tace yaya game ce kawai,..... idanunsa akan laptop din
yace amma nagayamiki kidaina daukarmin ko,ina dayan laptop din dana barmiki?

bata da chrgy ne, ya rufe laptop din yana kallonta kafin ya dubi abinda takeci,ya zare ido sosai ya ajiye system din ya dauki plate din yana kallo

miye wannan ummi,miye kikeci haka baqi,

ta tashi tana kallon plate din
yaya baka gane xogala bane,wadda umma ke datunta a gida,
ina kika samu,waya baki?
indo nabawa kudi ta nemomin,haka kawai naji inasonta yaya,xuciyata tashi take inbanciba,

ya girgixa kansa hade da ciro wayarsa kai tsaye ya kira fulani yana gayamata abinda ya sami ummin naci idan ba matsala,

tayi dariya sosai kafin tace babu matsala,kwadayine irin na masu ciki,idan baso kake ta haifoma yarinya da rowa ajikiba kabata abarta taci,shima yayi dariya kawai ya tsinke wayar,ya debi xogalar yakai bakinsa bayan ya xauna
chabdi ya fada yana kallonta
wannan yajin fa ummi,ta zauna hade da karban plate din hannunsa,tor yaya bakinane ba dadi,ni gobe xnje asibiti abani magani,sai a lokacin ya tuna da magungunanta ya tashi da sauri ya fita yaje ya dauko a motarsa ya dawo yana kallonta

ga maganinki basai kinje asibiti ba kullum ni xn riqa baki bana tsammanin xaki kiyaye shansu

da mamaki take kallonsa
tace lallaima ko yaya kasan meke damuna ne?
idan ban saniba xn baki maganine,ko kina zaton xn baki abinda zai cutar dake,
tor yaya meke damuna ne,meyasa nake yawan barci da jin weakness,meyasa ynxu nakeda kwadayi馃槖

ya tintsire da dariya...dai dai lokacin xuhura nashigo

duk suka dubeta da mamaki musamman ynda sukaga idanunta sun kumbura sunyi jawur tasha kuka kenan sosai

seater dake fuskantar sadiq ta xauna tana kallonsa,ta kasa boye damuwarta a yau,mafita take nema, haihuwa takeso kota halin qaqa, tana gab da kamuwa da ciwon xuciya(ya ilahi qawata馃槣)

a sanyaye sadiq ya taso ya dawo kusa da ita ya riqo hannunta

meke damunki xuhura,dan Allah ki gayamin damuwarki,

ta share hawayen fuskarta idanunta jawur

tace na kasa samun nutsuwa sadiq bansaniba konayiwa Allah laifine yake hukuntani ya hanamin haihuwa hr ummi tasami ciki

oh no xuhrah meyasa kike hakane wai, sau nawa xn gayamiki komai lokacine idan ummi ta haihu kema kin haihu ne....ummi ta katsesa

yaya nikeda ciki,tor ina nasamu,ta soma hawaye tana fadin na shiga uku,umma zata kasheni.......ya dawo wurin ummin yana fadin saboda me? aiba irin wannan cikin take magana ba....

tor yaya ni banaso, bana so yaya pls help me,banason kukan yara shiyasa kaga bana daukar adnan

xuhura ta ware ido sosai tana kallon ummi, dama itace Allah yabamawa komai kukansa tanaso komai fitinarsa tanaso

tace ummi ki haifa kibani komenene inaso,ni inaso dan Allah kibani kuma zn riqe amana kamar nawa.....

sadiq yayi shiru yana kallon ummi danjin mexatace ga mamakinsa sai cewa tayi

anti xn baki,amma ni ina tsoron haihuwa yaya......ta soma hawaye yajawota xuwa jikinsa

xuhura ma tataso tana fadin nagode ummi, nagode da wannan kyautar,kiyafemin abinda nayimiki abaya duk sharrin shaidanne馃槀

tana jikin sadiq ta dago tana kallonsa shima ita yake kallo yana sonta ta ko ina

yace ummi karkice bakyason abinda kika haifa, hakan xai janyo matsala tsakaninmu saboda rayuwata duk naga wannan cikin a ynxu.....

tayi shiru tana kallonsa
yace amma ko kinba xuhura yaron xaki riqa shayar dashi ko?

ta juya tana kallon xuhura kafin ta juyo tana kallonsa ta gyada kanta ai sai na yaye tukunna xn bata

yayi dariya a qasan xuciyarsa yana mamakin rashin wayo irin na ummie yakai mata sumbata a goshi yana fadin

'''tnkuuuuuu so much my beloved ummie, uwar ya'ya na'''

xuhura na xaune na kallonsu cike da birgewa wannan karon ba kishin ummi atare da ita ko kadan saima son ummin da tausayin yarinyar da takeji ynxu a xuciyarta.

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now