101-110

6.9K 290 1
                                    

Hankalinsa yayi matuqar tashi ya dauketa yafito da ita da sauri xuhura na rakube sukayi karo da juna

cikin ina..ina tace wane barawone ya shigoma ka harbeshine?

gab da xai fita
yace *matar sadiq* ce idan na kasheta kina tunanin nima xn rayune? ya fice

ba abinda ta tsana kamar taji ya kira ummy da *matar sadiq* ta cije yatsanta cike da takaici,wlhy tako wacce hanya sai ummy tabar gidan baxata xauna da mitsitsiyar yarinya ta haukata mata mijiba, sadiq natane dan ita kadai aka haifoshi ita kadaice *matar sadiq* ta juya a fusacce tayi dakinta.

*

Talatu ya miqawa ita yana fadin ta suma akaro na biyu duk dai saboda firgitar ganina da uniform,ya zanyi da ummy talatu?

talatu ta karbi ummy tana fadin haquri xakayi da sannu xatadaina jin tsoro amma abinda ban mamaki, ta kwantar da ita ta nufi kitchen ta debo ruwa,da sauri ya fice yana fadin bara nacire uniform ynxu xaa shigo da kayanta na lefe danayi oda tuni a dubai kamar ynda umma ta buqata

cikin farin ciki tace ummy na godia Abubakariii
*

Tunda ta farfado take xaune tana shan hannunta ko talatu batayiwa mgn ba amma bakinta da alamar tmby, tana xaune taji sallamarsa

da sauri ta juya tana kallonsa yana sanye cikin qananan kaya,ta cire hannun tana kallonsa da murmushi

_yaya is beauty,waye ya siyama wannan kayan?_

bai bata amsaba yaxo ya zauna a kusa da ita
yace ummy waye ya aikeki dakina ki dibi kudi,
nan da nan ta tsorata ta matsa kusa dashi idanunta hr sun kawo kwallah

tace pls yayy kada ka.dakeni baxan qaraba

yace gayamin wnda ya nuna miki dakina
tace anty xuhurace wai inje indauko ta siyamin ice cream

yayi shiru cike da mamaki lallai xuhura ta isa akirata da macuciya, ashe ita ta tura yarinya taxo ta kirasa hrta kecewa wai ya rufe ido kawai ya saki bullet, lallai ynxu ta zamemasa abin tsoro babu yarda tsakaninsu tunda hrtakeso yayi kisan kai ga yar uwarsama, ynxu menene laifin ummi,meta sani a rayuwa gameda so,miji,ko wani abu kishi inbanda fitinar xuhura, ya cije labbansa cikin tsananin fushi ummy na ganin haka ta matsa sosai tana hawaye

yaya kada ka dakeni baxan qara ba,wannan charger phone dinda ka dakeni tanada zafi馃槶

a raunane yake kallonta idanunsa sunyi jawur saboda bacin rai
yace xonan ummy
ta tashi tana yarfe hannuwanta ta fashe da kuka tana kiran mama talatu

cikin tsawar dana qara firgitata
nace ki xonan tun bn karyaki ba, da sauri taxo ta durqusa gabansa saboda tsananin tsoro xuciyarta kamar xata tsinke ta fado

yace a skul baa gayamiki daukar abin waniba sata bane? ta gyada kai tana kallonsa
yace kudin da kikaje kika dauka nakine? ta girgixa kanta, tor na aikekine? nan ma ta girgixa kanta cikin kuka tace anty xuhura ce yaya _she x d one dat send me_,

yace ba zuhura ba ko umma ta aikeki kije ki dauko abinda ba nakiba karkije,kinyi sata kuma hukuncin mai sata acire masa hannu,

ta tashi  cikin firgici
yaya kayi haquri karka ciremin hannu anti xuhura ce barauniya niba ni bace

ya janyota xuwa jikinsa ya rungume
is ok ummy amma karki sake _x not a gud habbit_ kinji, ta gyada kai tana qoqarin sanya hannunta,ya soma share mata hawayen yana kallonta ta cire hannun

tace yaya nayi irin wannan mafarkin
mafarkin me?
kasanya kayan soja, yaja mata hanci yana murmushi
ki gayamin meyasa kike tsorin soja
tayi shiru tana kallonsa da oily eyes dinta

yace soja nada kirki, soja yana sonki kema kiso soja pls ummy...

tace but yaya........shshshiii ya katseta hade da dora hannunsa a labbanta dai dai lokacin sojojinsa na soma shigo da kaya falon tana ganinsu ta boye fuskarta a qirjinsa yayi dariya yana kallonsu hr suka gama shigo da kaya suka fice

ya kira talatu ta fito, set uku ne yayi mata ko wane set da kalarsa, bawai ya cika trolleys din da tufafin yara bane hrna manya ya sanya dan yasan umminsa baxata tabbata a hakanba
[7:40PM, 7/15/2016] Pherty馃帳馃懐: talatu ta saki baki hade da dora hannunta a haba
tace saddiku duk wadannan kayan duka na ummi ne? ya gyada kai yana murmushi, ummy najin haka ta sauko jikinsa tana kallon akwatunan

tace yaya xaka canzamin kayan sirf dinane, yayi shiru yana kallonta ta soma tsalle tana dariya cikin farin ciki ta bude trolley dake gabanta, kayane jibge a ciki amma qanana ta ciro doguwar riga pink
tace yaya inason wannan insanya
talatu tace aa kibari hrsu hajiya suxo sugani

yace kibarta tasa talatu, tanajin haka ta soma cire kayanta anan gurin ta koma daga ita sai pant ta kawo rigar ya sanya mata馃檮

talatu tace ina kayan toshin xuhura kasan anayinsu kuwa

yace na aikamata na.....bai rufe bakinsaba sai gata tashigo a fusacce karo na farko data soma shigowa sashen, hankalinta ba qaramin tashi yayi ba ganin kayan dake jibge a falon badai duka na ummi bane sannan xai aikamata set daya na toshin kishiya

lokaci daya suka dago suna kallonta

tace mekake nufi sadiq kayan miye ka aikamin? yi yayi da duniya baisan tanayiba hankalinsa na gun sanyawa ummy riga

ranta ya qara baci ta nunasa da yatsa馃憠馃徎bana buqatar kayan,bakada abinda xakamin sutura bn fito gidan talakawa ba koda ka aureni bakaga alamar rashin sutura a tare daniba, dan haka kayi gaggawar aikawa a daukemin wannan tarkace daga gidana tun bn qonasuba, sai a lokacin yayi mgn shima bai kalletaba

yace kina iya qonawa idan kinga hakan dai dai ne haqqinkine...

tor banaso ko dolene banida tsiyar sutura akaiwa iyayen amarya su.......bata qarasaba ya dauketa da mari tayi tangal tangal xata fadi ya fisgota da qarfi sai da ta bigi qirjinsa, tuni ummy takai bayan talatu ta buya jikinta na rawa

talatu ta tashi tace karkajimata ciwo mai xuciyar banxa, baa biyewa mace sadiq amma matarka tayi rashin hankali batada tarbiya

xuhura ta kwace jikinta ta matsa gefe tana kuka
dole ka sauya sadiq,dole kadawo mai xafi gareni,dole kariqa dukana a ynxu saboda kayi aure kanason haihuwa, kamanta Allah ke bayarwa baniba hr kake juyamin baya kanamin abinda bakamin ada....nace banason kayan banaso dolene ta juya ta fice da sauri tana kuka

shi mamaki ma zuhuran ke bashi uanda ta sauya halayenta tabbas ynxu ta koyo mugun hali batada dabia

talatu xatayi mgn ya katseta
kiyi shiru tsohuwa kada ki dagulamin lissafi pls....ya dauki ummy a kafadarsa hr xai juya ya dawo ya dauki tedy dinta suka fita...

talatu ta kira umma ta sanarda ita komai
tace kada kigayawa sadiq gobe xamuxo hr momy dan tadawo tanaso taga ummy, dafatar bata tabamin yarinyaba, tace a'a ai baxan bariba hjy,tace tor shikenan....

yana fita da ummi garden ya nufa ya zaunar da ita dan yasami sauqin xuciyarsa ya soma daukanta pic馃摳 ita da babynta suna dariya, su dauka tare ko ya dauketa itada tedy dinta....

duk abinda suke xuhura na kallo ta window ta dauki aniyar kome xai faru sai dai ya faru amma sai tayiwa ummy shegen duka......

Washe gari ta kama saturday ba aiki sadiq na garden shikadai yana karatun jarida

ummy ta fito harabar gidan kamar kullum tana wasarta sai ga xuhura tafito bata kula da motar dake shigowa gidanba cos hankalinta baya jikinta burinta ta illata ummy kotaji sauqin xuciyarta

ummy dake tsugunne tana wasa taji saukar bulala a bayanta

ta kyallara qara hade da sakin kayan wasanta ta riqe bayanta,ihunta ya sanya talatu fitowa,sadiq ma da saurinsa ya fito garden ya nufi inda xuhura ke dukan ummy

duk cikinsu ba wanda ya lura da umma da momy dake tsaye bakin motar sun harde hannuwansu a qirjinsu kowane fuskarsa da bacin rai suke kallon abindake faruwa...........

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now