156

6.4K 286 3
                                    

Zuhura ta maida kallonsa garesa

sadiq inaso xnje asibiti gobe idan kabani ixini,

ya dafe goshinsa da hannunsa
c'mon xuhura mekuma zakije yi asibiti, mgn dayace ke kaiki asibiti i know,abinda kikeso ummie ta baki me kuma zakijeyi?

kayarda dani ba wannan mgnr xata kainiba,inajin xaxxabi ajikina

yace wannan xaxxabin x normal ai, malaria ce, bayanshi wane ciwo kikeyi, baxakije asibitinba bn aminceba, ya tashi ya nufi dakinsa,

tayi shiru hade da sunkuyarda kanta qasa,hawaye fal a idanuwanta,me sadiq kenufi ynxu? baidamu da lfyrta bane komenene, kada dai ynxu yanason juya mata baya saboda kawai bata haihuwa.....

itadai ummi kallonta kawai take hr ynxu bata sake da itaba akwai sauran tsoranta a xuciyarta

xuhura ta tashi a sanyaye ta fice daga sashen ummi.......

yinin ranar ummi na kan waya tare da umma,da momy idan tayi mgn da wannan tayi da wannan, da haka faruq ya shigo gidan ya samesu sunata waya da ummi

yace momy ummi ta kirakune ko ku kuka kirata?
itace ta kira da wayar sadiq
yace naga alama kam,amma yaya ya kyaleta take cinye masa kudi a banxa

talatu tace tor miye naka tunda mijintane, faruq yayi wuf ya karbi wayar hannun umma ya nufi hanyar waje

ke kimaida masa wayarsa kinxo kina damun mutane...,

kai yaya faruq to miye damuwarka tunda ba wayarka bane?

tor kidai maida masa,
tace ina anty bebi yaya?
yace tana skul,ke ba qinqi skul ba,
tace inaso yaya, frnds dina duk sun fara xuwa wadanda muka qare tare...
kinajina ummi,
inaji yaya
yace kije kice masa kinaso ki koma makaranta,kice masa bakyason xaman gida kinaso kije kinemi ilimi, idan kuma kikaqi kanki,zaki zauna a gida bakisan komai a rayuwa ba, bakisan ma shiga cikin qawaye na wayarda kai ba abinda duk baki saniba xaki sani,bakiga xuhura yabarta hr degree tayiba, tayi shiru tana saurarensa kafin

tace yaya faruq,ynx idan nayi masa mgn xai barni,

kwarai da gske, idan yaqi kullum kiyita damunsa kinaso ki koma skul idan yaqi hr kuka kiyi masa,

ta kyalkyace da dariya sosai tana fadin, _oh my bros, i so much lyk u....shima dariya yayi yana fadin yayi kyau cwt sis try ur best & c,_ suka tsinke wayar....

$anda ta gama wayar dataje kaimasa ta soma yi masa mgnr

yaya ni inaso kasamomin admission nafara xua skul,
ya dubeta bayan ya janye jaridar dake hannunsa

yace wayar da kikayii da umma ne ta sanar maki hakan,ta girgixa kanta tana kallonsa

ni yaya inaso na koma skul ne, frnds dina da muka gama tare hrsun sami admission fa,

yace amma ai ke kinada aure ko?

pls yaya kabarni,yaya faruq ne xai samomin admission idan baxaka iyaba

au' faruq dinne yace kixo kigayamin haka?

a'a fa yaya,pls kabarni,

ya tashi batare da yayi mgn ba, ta riqo hannunsa,hade da langabar da kanta

pls yaya,inason karatu
yace qaryane meyasa tun farko bakimin mgnr ba sai ynxu, an xugakine kuma nasan faruq ne

yaya bashi bane,nayi mgn da frnd ditane take gayamin tru email,kuma yaya ni.....sai kuma tayi shiru,ya juyo hade da riqo fuskarta

'''xaki koma skul amma ba ynxu ba,cos of my baby,kibari idan kin haihu kingama shayarwa zn nema maki admission dakaina kifara xuwa,i promise you dis''',

tayi murmushi hade da sumbatar hannunsa tana kallonsa, karo na farko datasoma kai masa kiss, ya bude idanunsa yana mata kallon mamaki sai ta rufe fuskarta da tafin hannuwanta tana dariya, ya janyota xuwa jikinsa.......

A firgice ta tashi sakamakon harbin bindar da tajiyo hr acikin kanta, ta window ta leqa sai taga sojojine kawai k yawo a gidan,ba yau ta saba jiyo harbin bindigar ba a duk cikin dare amma nayau ya tsoratata, ta sauko daga saman gadon ta fito,ita dai tanajin tsoron kukan bindiga

sashen xuhura ta nufa tana buga masu qofa, sojojin ganin ummie ce yasa basubi ta kantaba suka cigaba da xagayen da suke na kula da gidan..

sadiq ya bude qofar da mamakin kowaye a wannan daren,xuhura na bayansa,

tana ganinsa ta rungumeshi, yaya ni inajin tsoro baxan iya barci ba,suna harba bindiga kuma sun xagaye ko ina....

yace tor miye naki,aikinsu sukeyi,wannan ba sabon abu bane gareki ummi,ba abinda xai sameki kije ki kwanta,

ta qara qanqameshi
ni baxan iyaba yaya,inajin tsoro,

oh God! ya dafe goshinsa kafin ya bata fuskarsa yana kallonta bayan ya xameta daga jikinsa

tor mekikeso nayi maki ynxu,.tayi shiru tana kallonsa
yace kije ki tayarda indo sai taje dakinki ta tayaki barci,gobe ai muna tare, ta juya tana sharar hawaye ya bita da kallo
[8:27PM, 7/30/2016] Pherty: xuhura ta riqosa

amma sadiq kasan hakan dakayi bai dace ba, tace tana jin tsoro yakamata ka duba mata bawai ka tirsasata komawaba, bakasan tsoro da fargaba na janyo xubewar ciki ba?

ya sauke nauyayyen ajiyar xuciya
yace tor ya zanyi tunda ba wurinta nakeba, so kike nayi rashin adalci akanki nabitane,gobe Allah ya kamani da laifi,

tace na yafe na yau,kaje kawai banason muyi hasarar cikinta, idanma tanajin tsoro na yarda ka dinqa kwana tare da ita nikuma ka dinga yimin yini, yayi shiru yana kallonta da mamaki wai xuhurace.....ta dafasa tana kallon kwayar idanunsa,

believe me hr cikin xuciyata nake wannan mgn,katafi xn rufe gidan, yama rasa da wacce kalma xai mata magana illah janyota da yayi ya kaimata sumbata a goshi ya juya, ta rufe qofar tana share hawayen idonta kishi kumallon mata,

sanda yaxo sashen ummi hr lokacin bataje ta kwantaba tana tsaye bakin kitchen tana kwararawa cikinta ruwan sanyi, tana ganinsa taxo ta rungumesa tana dariya,

yaya xaka kwanta anan ne?? ya gyada kai yana kallonta
ni banajin barci yaya xaka goyani, ya girgixa kansa, dan Allah fa yaya ko sau dayane,ya duqa ta hau bayansa tana dariya suka nufi bedroom,

Washe gari koda yaje sashen xuhura batada lfy sosai, ashe ciwon da gskene ya fada bayan ya taba jikinta xafi rau, da kanshi ya taimakamata ta shirya suka fito suka nufi asibiti,

ikon Allah baya qarewa kuma mutum baya debe tsammani ga rahamar ubangiji, gwajin farko suka tabbatar da xuhura nada ciki kuma kwanaki kadan ne dana ummi ba wani tserayya,

xuhura kuwa kuka take,kukan farin ciki kome itama batasaniba,tariqo hannun sadiq dayayi mutuwar tsaye hr lokacin ya kasa gasgasta result din baisan a wane yanayi yakeba farinciki kome?

tace dan Allah kada ahanamin na ummi duk xn hada na riqe, koda yara nawane kabarmin sadiq kasan inason yara da yawa,

ya dago a hankali yana kallonta,kallo mai cike da shaawa da birgewa, wai shine yau sadiq matansa ke dauke da juna biyu, zasu haifamasa yara xasu bashi farin cikin rayuwarsa......

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now