146

6.7K 265 0
                                    

Washe garin ranar da sassafe yakai xuhura airport, 10 jirginsu xai tashi amma dan masifa tun 8 ta matsa suje acewar yajirata acan dan kawai kar yashiga inda ummie

sun jima a mota suna hira, duk hirar bata wuce tana da tabbacin xata sami nasaraba tasan wannan karon idan tadawo xata haihu

yace Allah yasa ya kuma karbi adduar xuhura,

tace amin,kafin tace ita ummie cikinta wata nawane?

ya juyo da mamaki yana kallonta, ciki kuma xuhura inji waye?

tor naji kace batada lfy ka kaita asibitine,

dan batada lfy sai akace maki cikine?

hmmmm ta tabe bakinta bayan ta janyo daurin dankwallinta xuwa gaban goshinta ta juya masa baya tana fadin

kai dai kasani inma boyewa kake karnaji,komai dafen dadewa ai xaifito mugani, dama ance mijin mace biyu munafikine......

yabita da kallo bakinsa a bude,lamarin xuhura ya fara bashi tsoro,yau hrshi xata kira munafiki, a kufule

yace cikinne,an maki munapurci me xakiyi?

ta juyo tana kallonsa
tace ai dama nasani,tor miye abin boyewa ko angayama ni mayyace xnje na cinyema da'

ya jingina yana fadin wayasani koke mayyarce,tunda kin cnxa halinki ina nasani ko kin fara maita kije ki kashemin mata da yaro,

xuciya ta kawo mata wuya ta rasa abincewa sai tafara hawaye ta bude motar xata fita ya riqo hannunta

yace ina kuma xuwa muna hirar ban kwana,kika sanima kina xuwa ace akwai cikin a ynxu kinga sai na shiryawa biki matana biyu xasumin haihuwa lokaci daya....

ta fisge hannunta datagane so yake ya qularda ita ta maida kanta jikin cinyoyinta tana kuka,

ya soma rarrashinta da bata haquri hr xuwa sanda jirginsu xai tashi, yana tsaye ta juyo tana kallonsa,sai taga yau yayi matuqar yi mata kyau,dan takai xuciyarta nesane xataje ta barshi da wata, tana matuqar son sadiq dinta haka kuma tana kishinsa fiye da zaton mai karatu,ta dawo ta rungumeshi tana fadin

_i will miss you dear,shima ya rungumeta yana fadin miss you too_ da kyar ya samu ta cikasa ta tafi suna dagawa juna hannu, sai da yaga tashin jirginsu sannan ya sauke ajiyar xuciya,ya girgixa kansa kafin ya shiga motar ya fice,

a hanyarsa ta dawowa yaga wani boutique na saida tedy, ya tsaya ya siyawa ummy manya manya bula bulan tedy kamar halamcy ya nufi gida dasu...

sanda yaje dakin ummy hr lokacin bata tashiba ya ajiye tedys din ya kwanta agefenta yana kallonta

ya janyo hannunta ya sarqe danashi yana murxawa ahankali har barci yayi awon gaba dashi...
[1:41AM, 7/24/2016] Pherty馃帳馃懐: *

Ranar ba laifi ummy ta saki jikinta dashi, duk inda ya shiga tana bayansa da surutu ga yawan tmby,

atare suke cin abinci sukayi game,ta cinyeshi ta soma yi masa ihu tana dariya

talatu tafito tana fadin kedai bakida dabi'a ummy,mace budurwa sai ta dinga tsalle tana ihu acikin gida bai dace ba

sadiq yace tor tsohuwa mutum da gidan mijinsa kin hana masa jin dadi, idan bataji dadin rayuwartaba mekikeson tayi?

tace ka rufamin bakinka abubakari,ai na gane salon wayonka tunda uwargidanka bata nan shine ka lababo nan tor baka isaba

ya tashi yana fadin ikon Allah, mutum da matarsa sai a hana masane ni bnsan meyasa umma tace ki xauna ba danfa wannan karon xuwanki ya takuramana

tayi tsaki ta juya tana fadin xamana daram baxan br gidannan ba sai ummy ta haihu yaronta yayi kwari

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now