147

6.2K 256 0
                                    

Lokacin da ummy ta kira sadiq talatu taji sai tayi hanzarin leqa
window dai dai lokacin taga sadiq ya fadi....
ta rikice ta nufi hanyar dakin tana kuka sosai ta bude qofar
rufe gam yariga ya kulle ta waje
kukan wayar sadiq na damunta bata iya daukar wayarba
batasan kantaba
a lokacin umma tafita hayyacinta ta kira wayar ummi akashe
wayar talatu bata daukaba haka wayar sadiq baa daukaba
ta fashe da kuka ta kira faruq tana gayamasa mummunan
mafarkin datayi kuma jikinta na bata sadiq dinta ba lfy ba
maza yazo acikin daren su kama hanyar abuja,
ta kira wayar momy ta sanarda ita, koda tafito harabar gidan
bako takalmi a qafafunta hassalima rigar barcice mai
kaurinnan hr qasa tana sanye da hula akanta, sauran sojojin
dake gidan ganinta a rude suka nufota da bindigarsu
suna tmbyr lfy hjy ta fashe da kuka tana fadin inafa lfy sadiq
ba lfy, a rude suke kallonta alokacin ta tuna da xuhura, bata
taba kiran xuhuraba sai yau
ganin kiran umma ya tayarwa da xuhura hankali batasan
dalilin kiranba ta dauka tana gaidata
cikin kuka tace ina sadiq dina,ina yarone lfyrsa qlw kuwa
kukan umma ya tayarwa da xuhura hankali kada dai wani
mugun abu yasami sadiq dintane jikinta yafara rawa
tace meke faruwane umma? ni ina moscow bana gari, umma
ta tsinke wayar xuhura tashiga neman layin sadiq tana ringing
baa daukaba nan fa hankalinta yayi qoluwar tashi
acikin sojojin wani ya kira dan uwansa dake aiki can yake
tmbyrsa lfy kuwa? dayake wayar a handsfree take
yace ba lfy,wasu yan ta'adda ne suka kawowa oga hari sun
harbesa sosai,mgnr da ake ynxu baya numfashi shida dayar
matarsa.......
tsananin faduwar gaba tasami umma irin heart attack dinna,
cak numfashinta na dauke faduwarta tayi dai dai da isowar
faruq dasu momy
a rude sukayi kanta suna tmbyr meyasameta, sojan ya qara
masu bayanin komai
nan faruq ya rude ya rasa mema xaiyi
qaryane,yaya baxai mutu ba......
a bangaren talatu kuwa bayan dauki su ummy an nufi asibiti
dasu,sauran sojojin sunyi nasarar capke sauran mutanen da
baa kasheba,
jin ihun talatu yasanya suka shiga cikin gidan ba mukulli sai
suka balle qofar dakin lokacin hrtayi shagab da fitsari saboda
tsoro da raxana..
*3:40am*
$u faruq suka iso asibiti bayan farfadowar umma,kai tsaye
asibitin da aka gaya masu suka nufa,ba dan taimakon Allah ba
ynda faruq k gudu a wannan daren sai dai Allah, kwata kwata
baya ganin gabansa ga sauran sojoji abayansu sun mara
masu baya saboda tsaro
tundaga bakin gate hr ciki sojojine birjik kowane ba annuri a
fuskarsa sai safa da marwa suke kowane da qatuwar
bindigarsa a hannu
kasancewar sunsan mahaifiyarsa da faruq yasanya ba wani
dogon bincike suka barsu suka shiga
ynda faruq yayi parking ma xai tabbatarma da baya cikin
hayyacinsa
har rigengen shiga suke asibitin tsakanin faruq da iyayen biyu,
emergency suka nufa, nan suka taradda manyan mutane sojoji
daga wurin aikinsa birjik, ogan sane kawai baya wurin shima
yana london amma yayi waya cewar xai biyo ta jirgi ynxu
suna tsaye kowane yakasa xama sai xirga xirga suke,
ma'aikatan asibitin da masu jinya sai al'ajabi suke da
mamakin kowaye wannan mutum mai wannan matsayin ganin
ynda aka xagaye asibitin da sojoji ta ko ina ta kowacce
hanyar shigowa,
emergency ward dinma birjik yake da sojoji irin wadannan
daba annuri a fuskarsu,wlhy wanima idan kaga fuskarsa
saboda tsoro xaka iya saki fitsari saboda arnane na kwaran
isowar ogan sadiq *General Mohd Umar* yayi dai dai da
fitowar dr.merah da dr.bakori a emergency room din
shima yana tare da nasa matakan tsaro duk inda ya biyo sai
sara masa ake isowarsa ya sanya daya daga cikinsu ya daga
bindiga ya harbi iska lokaci daya suka russuna suna gaidashi
kafin kace me asibitin ta rude tsakanin marassa lfy da masu
jinya da kyar aka iya controlling dinsu
da sauri suka nefi merah lokacin idanunsa sunyi jawur
hankalinsa a matuqar tashe baimasan wacce amsa xai iya
bawa duk wata tambaya tasu da zata biyo baya ba
ya salam acewar pherty
duk jarumtarsa da dauriyarsa ya kasa jurewa hawaye kawai ke
xubowa idanunsa jikinsa na rawa, bai taba shiga tashin
hankali da rudani akan patient dinsaba sai yau akan abokinsa
kuma amininsa
yau babu *mulki ko sarauta* kuka merah keyi sosai wanda ya
janyo jikinsu umma ya qara sanyayewa qafafunta sun gaxa
daukarta batasan ma'anar kukan dr.merah ba batasan meyasa
yake kukaba,kodai sadiq din ya mutune baxai iya gaya masu
ba
nan jikinta da qafafunta suka soma rawa tsayuwa ta gagareta
taja da baya ta fadi dirshan hade da lumshe idanuwanta
hawaye na zubowa take furta *wa'iza asabathum musibatun
qalu inna lillahi wa inna ilaihir raji'un*
general yayi mgn da kyar cikin qarfin hali yake duban yaran
ya akayi haka,kuna aikin me hr sukaci galaba akansu, duk
yawanku miye amfaninku idan kunkasa tsare rayuwar sadiq
dina.....ya qarasa mgnr kamar xaiyi kuka,yana son sadiq yana
matuqar jida sadiq yanajin sadiq kamar yaron cikinsa badan
komai ba sai dan haxaqa da girmamawar sadiq shiyasa komai
nasa na office yake barwa sadiq yayi tfyrsa london, sunyi
matuqar shaquwa sosai ba wanda baisansuba kakaf wnda ke
aiki a barikinsu, baisan yaxaiyiba idan yau akace masa babu
sadiq, baisan ya xai kasanceba idan yau sadiq yatafi yabarshi,
idanunsa nayi jawur,ransa yayi matuqar baci aganinsa wautar
masu tsaronsane da suka kasa tsare lfyr sadiq hr aka masa
wannan harbin, ya dubi merah
yace dr.ka gayamin condition din da'na, kagayamin a wane
hali yake ciki mace ko a raye?
Dr.Aiman Merah ya soma mgn cikin kuka _dead or alive shine
ban saniba a ynxu yallabai,sadiq aman jini yake ta ko ina baki
da hancinsa, baxan iya ganin sadiq a wannan halinba, nasami
case na patient wnda yafi na sadiq nayi treating dinsu but for
now i cant help my friend, i cant treat my own friend aminina,
i cant i cant, sai ya fashe da wani irin kukan dayasanya
mutanen wurin xubar da hawaye ni kaina pherty i cant control
mind, ya qarasa mgnrsa cikin wani irin kuka yana fadin
numfashin sadiq ya ajiye,sadiq baya numfashi a ynxuuuuuu_

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now