111-120

6.9K 283 3
                                    

Sadeeq ya fisgota da karfi, belt din jikinsa ya cire ya soma lafta mata

talatu na rungume da ummy lokacin hrta kusa shidewa sai firgita take

basu ankaraba sai ganin momy sukayi wurin ta karbi ummy hannu talatu idanunta sun kawo kwallah,ashe uqubar da diyarta k fuskanta kenan basu saniba

sama sama ummy k kallon momy.....da kyar ta iya furta mo......sai tayi dif numfashinta na dauke, sai abin ya tsoratata tunda take da ummy ba tabbr sumar mataba, tasaki qara mai firgitarwa wadda ta janyo hankalin sadiq garesu

yaya kixo kigani takashemin ya' wlhy bata numfashi

da sauri umma ta qaraso ta karbi ummy tana jijjigata ummy..ummy ke
sadiq kusan mutuwar tsaye yayi dan baisan da suba ya tako a hankali ya karbi ummin hannun umma

a fusacce umma ke kallon xuhura
tace wallahi mudin diyata ta mutu sai kin mutu, sai na kasheki da hannuna nima a kasheni
[5:23PM, 7/17/2016] Pherty馃帳馃懐: talatu taje ta karbi ummy, ummy taga karba yau馃槯 tayi cikin gida da ita, duk suka bi bayanta

dukan da sadiq yayi mata bataji xafinsaba kamar wanda tayiwa ummy koba komai taga bacin rai shimfide a fuskokinsu kuma hakan yayi mata dadi, taja dogon tsaki ta shige part dinta tayi wanka ta gasa jikinta.

sanda ummy ta farfado qanqame mamanta tayi tana kuka
momy xafi,jikina ciwo kiciremin ciwo, hr lokacin jikinsa a sanyaye yake baisan hukuncin da zai riska gun umma ba

idanunta taf da hawaye take kallon umma
_anty xuhura x wicked, banyi mata komai ba tayimin duka nisai na rama ta qara fashewa da kuka_

umma tace ba antinki bace karna qarajin kinkirata da anti, talatu yi mata wanka kikawota tasha magani tun kafin xaxxabi ya rufeta

talatu ta karbeta ta fice da ita

faruq hr lokacin bai tankaba amma hr cikin xuciyarsa yanajin xafin xuhura dama can basa shiri

sadiqbkuwa na xaune a gefe kansa a qasa baisan hukuncin da ummantasa xata yanke kansaba, kamar daga sama yaji ta kira sunansa

a raunane ya dago yana kallonta idanunsa hr sun rine sunyi jawur

tace zan karbi ummy, xata dawo.....yayi saurin katseta
yace meyasa umma, nan ma tana samun kulawa, nasaba da ummy karki rabani da ita umma,na yauma tsautsayine

tace banace kayi laifiba ba kuma nace baka sontaba, inaso na dauke ummi ne hr xuwa lokacin da zata mallaki hankalin kanta tasan ko wacece ita tasan da wace irin kishiya take xaune ta kuma san xaman da xatayi da ita, baxan lamunci wannan ba sadiq sam baxan lamuntaba ina gargadin matarka data dauke hannunta akan ya'ta akan ummi xn iya makata kotu

yace duk ba wannan bane damuwata umma,ummy da zaki dauke dan Allah momy kisa baki karki bari ta daukemin ummy, umma ban gayamiki ba inason ummy a ynxu

faruq yace umma kibarshibda ita matarsace bai kamata ki dauketaba saboda wannan s......ta katsesa cikin fushi

tace ummy xatabi momy india gobe acan xata cigabada karatunta sanda ta kammala xaa dawoma da matarka alqawarine, bnyi haka dan cutardakaiba my son sai dan nemawa ita ummin yancin kanta inaso sanda xata dawo ta mallaki hankalin kanta tasan miye miji da kishiya kagane?

yayi shiru batare da yayi mgn ba yatashi dafe da goshinsa cikin matsinancin ciwon kai hr jiri yake gani, badan uwa uwa bace ba abinda xai rabasa da ummy

umma tace ina zakaje,miye na dafe kai.......bai kulataba yasa kai ya fice

momy tace da kin barta yaya naga ya damu sosai

tace kibarshi baxan bashi ummy ba hrsai taxama mace saboda yasan darajarta,a ynxu ummy batada amfani garesa inaso kigane wani abu........

daren ranar barci qauracewa idanunsa yayi da kyar yaga sfy ta waye baifito dakinsaba hr saida umma taje ta sameshi dafe da kansa

ta dafasa cikin sanyin murya tace
my son banason damuwarka, kasani nafika son ummy xn haqura da ita shaquwarka da ummy ta qaramin lokacice ka yarda dani da ummy tadawo ko kwana baxata qara inda nikeba xakadawo da matarka sai idan kaika buqaci hakan......shiru ba mgn daga sadiq馃

ummy kuwa tunda tatashi take ware ido taga sadiq bata ganshi

mama talatu ina yaya
tace nima banganshiba ummy?
yaya faruq ina yaya
yace ke karki dameni da surutu, ta shagwabe fuskarta ta nufi inda momy
momy ina yaya kije ki kirasa yaxo
tace nixnje kiransa ne ummy, ta gyada kai tana kallonta
tace kibari xai fito bai tashibane, tayi daki hawaye taf a idanuwanta
tace umma kice yaya sadiq yaxo,kice yabar anty xuhura yaxo
tace kije yana dakinsa tace ni baxanjeba umma anty xuhura xata dakeni kice yaxo
tace ba can sashenba ina wannan dakin na kusa danaki kije yana ciki, ta juya da sauri ta fice

sanda ta isa dakin sai ta samesa xaune a kan gado baisan da shigowartaba sai jinta yayi ta kwanto a bayansa

tace yaya meyasa bakaxo munyi brkfst ba,

ya sauke ajiyar xuciya tare da birkitota zuwa jikinshi,

kallonshi take shima ita yake kallo bugun xuciyarsa na qara tsanantawa

yace ummy xakije kibarni,munyi sabo da juna kuma xaki yarda su daukeki,meyasa ummina,ba kyason xama dani?

tayi murmushi cikin rashin fahimtar maganarsa, tana cigaba da kallonsa shima sai yayi shiru yana kallonta kafin yakai bakinsa kan labbanta yana tsotsa, bata fahimci komai acikiba sai xafi dataji ta zuba mishi ido tana kallonsa hr ya gama ya saketa

ta turo lebben kamar xatayi kuka
akwai xafi yaya
yace ko in qarane? tayi saurin girgixa kanta,ya tashi hade da cirata ya goyata ya soma xagayen dakin da ita suna wasa sai dariya take hr falo su umma najiyota

sunjima a haka ya fito goye da ita, duk suna falon,bai kula kowa ba yau ko gaisuwa babu ga iyayen kenan馃 ya nufi dianing duk suka bisu da ido
[6:03PM, 7/17/2016] Pherty馃帳馃懐: yace tor sauko ayi kalaci tukunnan,
ta qanqameshi tana dariya alamar baxata sauko ba kenan, ahakan ya xauna da ita sai tayi tsaye ta bayansa hade da sunkuyowa tana kallonsa
tace yaya ni sai dai kabani ahakan, ba gardama ya soma bata a ynda take

kamar daga sama yaji muryar umma
son baka ganmu bane ka rabamu ka fice, yayi shiru tamkar baijiba a ynxu duk haushinsu yakeji tunda xasu rabashi da umminsa,

tayi jim kafin tayi kwafa tace ke ummy kixo kishirya jirginku 10 xai tashi, sai da yaji faduwar gaba amma bai nunaba,ta juya tana kallon umma

ina xamuje umma?
tace india
umma da yaya xamuje?
a'ah danme xaa je dashi keda gobe xaki dawo, ta juya tana kallon sa wai hakane yaya? ya gyada kansa, ta sauka tana tsalle ta nufi inda momy ke hada trolly dinta cikin na lefenta, sunyi matuqar yabawa da kayan hr umma taga qoqarin sadiq sosai,

qananan kayanta da suka san idan tadawo baxasu mata ba suka kwashe xasuje dasu,sauran kuwa aka ajiye mata.

sanda ya gama brkfst inda suke ma bai kallah ba yasa kai ya fice ummy taje xata bishi umma ta hanata.....

hankalinsa bai qara tashiba sai da yagansu airport, sanda xuhura taji lbr addua tayi a ranta Allah yasa akwai bom ya tashi dasu馃槷

bankwana sukayi momy ta riqa hannun ummy suka nufi jirgin suna tafe tana waiwayo tana kallonsu, umma, sadiq, faruq, da talatu duk acikinsu sadiq kawai take kallo tanayi masa hannu

gab da zasu isa jirgin ta juyo tana kallon sadiq idanunsa a qasa taf da hawaye da qarfi ta kira sunansa

yayaaaaaaaa!
bai dago ya kalletaba dan a tunaninsa bye bye xatayi masa shikuma baxai jure gani ba, ganin bai dago ba yasa ta fisge hannunta ga momy ta zo da gudu ta rungumeshi,tsayinta dai dai cibiyarsa tana riqe dashi ta dago tana kallonsa dai dai lokacin da hawayen dayake maqalewa suka xubo a fuskarta,ta rumtse idanunta tanajin saukar hawayensa a fuskarta kafin ta ware idanun tana kallonsa shima ita yake kallo idanunsa jawur

sai ta fashe da kuka
ni baxan jeba,baxanje nabar yaya ba,umma muje tare da yaya kice yaya yaxo muje

a fusacce umma ta kalli faruq tace ka dauketa kasanyata jirgi faruq kaji suna bada warning xai tashi

jikinsa a sanye yace umma meyasa kikeson rabasu suna s......ta katseshi cikin tsawa ba shiri ya dauki ummy datasoma qara tana kiran _yayaaa save me plsss save me baxanjeba_

ya juya ya fice da sauri ya shiga motarsa sojojin da yake tare dasu sukaja motar suka bar wurin,

faruq yasanyata jirgin ya fito suna tsaye jirginsu na daga鉁?.

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now