140

6.5K 277 0
                                    

Sanda ta shiga part din sai komai na soma dawo mata sabo, akwai wasu abubuwa da suka kasa gushewa a kwakwalwarta duk da ancnxa samfarin gidan da yanayinsa, akwai wasu wurare datacika wasa a wurin da suka qi gushewa tunaninta tayi murmushi,

ta shiga falon bakinta a bude sakamakon ganin hotunanta saqale a falon yawancin duk wadanda take turo masane a waya,

wasu pics dinma an hada danashi tamkar a tare suka dauka sunyi matuqar kyau tayi murmushi tanabin pics dinda kallo

yarinyar data sama mai suna indo anan falo ita ta nuna mata sashenta ta shiga ta fito xuciyarta tana yaba kyau da tsari na gidan sannan tana mamakin yanda wannan baligar yarinya danayi kusan girmanta xata xamo mai aikinta gsky da sake baxata aminceba,

cikin siririyar muryarta ta tambayeta inane dakin maigidan kai tsaye ta nuna mata da sauri ta shiga dakin

qamshinsa da sanyin a.c na ratsa jikinta haka na saukar mata da kasala kusan faduwa  ta tashi yi gani pics dinta birjik a dakin tun tana yarinyarta a ummy馃槀 hr wajen bedside dinsa duk pic dintane wani da tedy dinta wani tana shan hannunta wani kuma atare suka dauka batama sanda xaman wasu pics dinba

sai ta soma tafiya taji xuciyarta na sanyi taji hr a ranta sadiq nada matsayi kodashi baya sonta dama shaquwarsu da sukayi dashi tanajin feelings atare dashi bama kamar ynxuba

ta jima dakin kafin tafice yin sallar magrib.....har qarfe goma babushi babu alamarsa hr tasallami mai aikinta sai xuba idanuwa take taga shigowarsa shiru da hakan ta tashi tanufi dakinta ta sauya kayanta xuwa na barci ta kwanta amma barci ya qauracewa idanunta

tunani da xargi iri iri ta somayi kafinta fara kuka dan tasan batada wani amfani a gidan xaman wulaqanci xatayi tunda yanason matarsa xuhura

jin motsin bude qofar dakin yasanyata saurin waiwayowa caraf suka hada ido tayi saurin dauke idanunta saboda faduwar gaba dana sameta, qasa qasa yake kallonta baisan dalilin kukantaba amma yaji ba dadi

yace ummy gayamin damuwarki kukan me kikeyi,gidanne bai maki ba kome, ko akwai abinda baimakiba acikin tsarin gidanki acanxa miki, inaso naje na kwanta xuhura na jirana.

idanunta sukayi rau rau
tace yaya.meyasa tsawon lokacin da muke tare baka taba gayamin wannanba meyasa ka boyemin abubuwa da yawa gameda kai sannan da kake mgnr matarka na jiranka,bn nemi xuwankaba bn kuma tsaidakaba....

daga yanda take furta mgnr xaka karanci bitterness wato dacin da mgnr tayi mata akan harshenta

baki shike yankan wuya bai masan ya furta mgnr xuhura da wata manufaba kamar ynda ta xarga duk da atsarin musulunci gurinta ya kamata ya kwana amma yaxaiyi da rigimar xuhura?sannan yasan yanada tabo ko ince laifi mai yawa agareta na boye masa shi sojane da kuma yana aurenta shiyasa tun a mota yanemi yafiyarta ta kuma yafe...

yace munyi mgnr akan _all the inconveniences_ kince kin yafe su tun a mota amma why kike maida hannu agogo baya

tace babu wani _inconvenience_ game dakai atare dani kamanta ni qanwarkace ?

yayi kirrrr da ido yana kallonta da wani irin sassanyan kallo, tattausar muryarta da nutsuwarta na birgeshi ashe akwai ranarda ummi xata nutsu? yaji hr baison sudaina hirar saboda dadinta dayakeji gashi a tare da umminsa ita kuma so take agama saboda ynda takejinsa a xuciyarta.

yace goodnyt ummi akwai wata matsala?

ta girgixa kanta tana share hawayen dake xubo mata, baya iya jurewa sai kawai yafice da sauri

ta rufe fuskarta da hannuwanta duka biyu tana kukan baqinciki da takurawa rayuwa gameda wannan auren da baa sonta

bataji motsin shigowarsaba ko bude kofa sai jinsa kawai tayi ya xauna a kusa da ita kafadunsa na gugar nata, tayi saurin juyowa tana kallonsa da jajjayen idanuwanta shima sadiq din yana kallonta da murmushin dabaikai xuciyarsaba

ya sanya hannu cikin aljihun baqin jeans dake jikinsa ya xaro hankacinsa ya miqa mata, ta jima bata karba ba daga qarshe ta karba tana share hawayenta

ya miqa mata hannu alamar ta bashi abinsa sai ta kalleshi sannan ta sunkuyarda kanta qasa bata bashiba

yace bani mana ko kukan bai qarebane?

ta tsuke fuska da baki ta hade girar sama, yayi murmushi ya sanya hannunsa cikin hannunta, ya dauki hankacinsa kadan ya rage tayi suman xaune da hucin sassanyar numfashinsa daya doki fuskarta

qamshin turarensa na fisgarta kamin ta farfado daga shidewar datayi na wucin gadi ya fice a dakin.

tayi shiru tana tunani batada mafita kamar xabin xuciyarta sai tabi shawarar xuciyarta ta tashi taje ta dauro arwallah ta fito.

ummy kwana tayi sallah, cikin sujaddarta tana mai roqon Allah koma menene xaixo mata cikin rayuwar aurenta tsakaninta da sadiq da xuhura yaxomata da sauqi

sai datayi sallar asuba kana ta hau gado ta kanannade cikin lallausan bargonta barci mai nauyi yayi gaba da ita.....

_ASUBA TA GARI UMMY AYSHER

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now