142

6.7K 317 0
                                    

Washe garin ranar da wuri ya shirya ya fito cos bai sami barciba saboda kwana sukayi rigima da zuhura akan sai ya saki ummi dan ita baxatayi kishi da qaramar yarinyaba

sanda ya shigo part dinta indo kawai ya samu a falo tana mopping, ta durqusa har qasa tana gaidashi

ummy ta tashi kuwa? ta girgixa kanta bnga fitowartaba yallabai, yasa kai cikin dakinta

acan ya tsinkayowa kwance ta qudundune da qatuwar tedy dinta

barci take haiqan acan qasan xuciyarsa wani sanyine ya sauka a zuciyarsa wanda baisan daliliba

haqiia ya azabtu da rashin ganinta a dan tsakanin jiya saboda yadda ganinta ya xamemasa sanyin idaniya yake gusar da duk wani bacin ransa, yake rage masa xugin fitinar xuhura dake cin zuciyarsa.

tunaninta ya hanamasa sukuni yanason ya sakejita a jikinsa yana son ya sakejin taushin hannunta yanason yarintarta da hrynxu taqi harin jikinta,yana son shagwabarta yana so......yana so.....kai yana son komai nata _she x indeed a blessing an a darling_

yana tsaye yaga tedy dinta ta subuce mata, idanunta a rufe take lalaben tedy da wannan damar ya hau gadon ya shige jikinta ta qara rungumeshi a zatonta tedy dince

qamshin jikinta ya soma fisgarsa yanaso yakai limit dinda baxai iya controlling kansa ba,yakai bakinsa da hancinsa dai dai wuyanta yana son qamshin jikinta,

kamar a mafarki takejin ana sumbatarta,a hankali take bude idanuwanta cikin nauyin barci suka hada ido

zumbur ta miqe bata qara tsorataba sai da taganshi a uniform ta sauka ta dayan bangaren jikinta hr rawa yake tana tsoron soja sosai tayi hanyar fito yayi saurin riqota

ina zakije haka bakiga abinda ke jikinki bane ummy?

tayi rau rau da idanunta xatayi kuka harga Allah jikinta rawa yake

uniform dina cutar dake xasuyine ko kasheki xasuyi? sai ta fashe da kuka

ya janyota jikinsa ya.matseta

_relax an feel free ummy_ ba abinda xai sameki yakamata acan ynxu kindaina tsoronsu dan xaki tabbata dasune hr lokacinda zn sauka muqamina......

idanunta a rufe suke fuskarta sharkaf da hawaye ya tsura mata ido kafin yakai bakinsa anata...

sai taji alamarin yaxo mata da wani sabon salo sai da ya tabbatar jikinta ya gamayin sanyi sannan ya sakar mata baki, irin sumbar da yakeso matuqa amma xuhura bata iyaba, duk ynda yaso sai dai ya haqura don ita anata ganin wai qazantane

_akwai da yawa matan da suke irin wannan yakamata su lura_

xaunarda ita akan stool din madubi lokacin numfashinta ya dawo da kyar

shiru ya ratsa dakin kafin yace xnje office sai nadawo...

tayi shiru kamar batajiba

amma ummy baxan sami koda kalmar Allah ya kiyaye hanyaba daga qanwata kodan baki sonane an tursasamaki...

tayi hanxarin dagowa ta dubeshi kallonta yake cikin kwayar idanunshi da wani lallausan murmushi maqale a gefen bakinshi

gayamin menene damuwarki?
a hankali tace babu...
bakya buqatar komai?
nan ma tace eh..Allah ya kaika lfy

yaji dadin adduar da tayimishi
yace amin ya juya ya fice da murmushi a fuskarsa tabi bayanshi da kallo hrya fice kafin ta sauke ajiyar xuciya ynda jikinta ke rawa yasanyata komawa ta kwanta idanunta a lumshe.

xuhura kuwa tunda ya shiga sashen ummi take tsaye bakin window tana kallo sai taga ya dade sosai bai fitoba saboda baqinciki kamar xuciyarta xata fado, tana tsaye taga ya fito fuskarsa da murmushi aka bude masa mota ya shiga.

hr kusan axahar ta kasa samun nutsuwa wani qololo ya tokare xuciyarta na kishin ummi idan batayi maganin ummi ba tabbas baxata sami saukin xuciyartaba,

a fusace ta fito ta nufi sashen ummi ranta a bace.

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now