•Gwanda
•Custard
•Madarar ruwa
•Sugar
•Vanilla flavour
YADDA AKE HADAWA
markada gwanda acikin blender.dama custard kamar yadda ake damun koko, karawa markadaddiyar gwandar da custard din ruwa tace da rariya.
zuba sukari aciki da madara da flavour,saka a frig(Refrigerator) yayi sanyi kafin sha.