ABDULHAFEEZ (2014)

By Benaxir

54.3K 2.7K 20

a hausa novel, so emotional,tragedy,love sacrifice, and patience More

abdulhafeez
abdulhafeez 2
abdulhafeez 3
abdulhafeez 4
abdulhafeez 5
abdulhafeez 6
abdulhafeez, 7
abdulhafeez 8
abdulhafeez 9
abdulhafeez 10
abdulhafeez 11
abdulhafeez 12
abdulhafeez 13
abdulhafeez 8
abdulhafeez 14
abdulhafeez 15
abdulhafeez 16
abdulhafeez 18
abdulhafeez 19
abdulhafeez 20
abdulhafeez 21
abdulhafeez 22
abdulhafeez 23
abdulhafeez 24
abdulhafeez 25
abdulhafeez 26
abdulhafeez 27

abdulhafeez 17

1.4K 87 0
By Benaxir

1⃣7⃣ tace macece mana. Tace oya go get ur man no time for non sense zankiraki kina updating dina yadda kukayi. Bata jira taji mezatace ba takashe wayan. Meena kuwa shaidan yakara ingizata me esha tafita dashi? Inhaka ne kawai tabi shawaran da kuluwa tabata zaifi. A asibiti kuwa yana tashi da salati a bakinsa esha yafara ambata nan gabansa yafadi. A lokacin mahaifiyarsa ce a kansa tayi tagumi abun duniya ya tsaya mata arai. Shikenan hafeez tashi daya ya kwanta ciwo. Mutumin da yakan dade kafin ciwo takarshi anma wai ace yau hafeez harda harsari. Hawaye taga na zuba a idonshi. Donhaka dasauri ta matso tarike hannunsa sannu yajiki? Akwai inda yake maka ciwo na kira likita? Ya girgiza kansa sannan hawayen suka kara matsowa nan hankalinsa yatashi tabbas yanxu yatuna da duk abubuwan dake faruwa dashi. Hajiya kuwa azatonta koh ciwo ne ke damunsa donhaka tamike zata fita . Zaninta yarike hakan yasa tadawo tazauna. Hawaye ya cicciko idonta tace zanje kiran likitan ne abdul. Ya girgixa kansa . Nan tazauna tana tofa masa addua. Adaidai nan yace hajiya ina esha? Tace wah ? Aisha? Tana waje. Hankalinta yatashi sosai akanka. Yace hajiya na mata laifi. Tace na me fa? Ina da wata wacce nakeso bayan ita. Ashe kawaye ne kuma suna tare. Agydansu yarinyan esha tasauka datazo abj. Guum hajiya tayi! Don inba shidaya fada mata dakansa ba bawanda zaifada mata yayi hakan ta yadda. Tajuya kai tare dacewa ai sai kabata hkr. Yace umma dukkansu nakeso, ta zaro ido sannan tace zancen banxa kenan! Toh barin gayama watan gobe muke shirin sa aurenku da esha gwara kadena duk wasu tunaninka. Fita tayi tabarshi agun. Yayunda likita yashigo yagama dube dubensa sannan yafita. Esha ce tashigo tazauna tareda cewa yajikin? Idonsa yayi jajur itama haka. Itakam harda rama. Yace kinacin abinci kuwa? Tayi murmushi sannan tace meka gani? Inaci mana . Ya girgiza kai kinyi kama da wanda basacin abinci donhaka yau sai kinci abinci agabana. Yamata nuni da kulan gabanta tamiko masa tazuba a kwano. Ya dauko cokali zai bata takarba tace muyi deal. If kaci zanci if bakaciba nima bazanciba. Yayi murmushi sannan yace toh. Haka kuwa akayi tadibi ferfesun kayan cikin tana bashi yanaci harya koshi tum. Tabude maltina maidan sanyi tabashi yasha. Tadauko jollof din taliya wacce tasha bushashen kifi da gbadem ta bashi yaci sosai. Tana kallonshi tana hawaye. Tana bashi abincin harya lura dakanshi yace lfy esha? Tana share hawayen tana cewa bakomi baddo am. Yaji dadin hakan anma yasan sarai abinda take tunani. Wato meena. Yasan kozai mutu bazata taba masa maganan ba balle tanuna masa. Yarasa wacce irin macece esha shariya da kawaicinta yayi yawa. Irin wannan sai ashiga hakkinta tayi shiru. Hakan yasa yace kiyi hkr esha duk abinda yafaru nasan banda bakin magana anma kaddara bata wuce rananta. Hakuri kawai zaki taimaki kimin. Plx i love u. Ta kalleshi batace komaiba tajuya tafice tabarshi anan sauran jama a sukayita zuwa. Aciki harda meena tayi kyau abunta tadawo tazauna agefen gadonsa sai fir take da ido abun tausayi. Yaya jiki besty? Yaso yabata rai anma saiyasamu kansa da murmushi yana cewa dasauki meena .

Continue Reading

You'll Also Like

46.5K 3.9K 46
Kudi. Shahara. Kyau. Duk babu wanda Allah beh bashi bah. The one thing da ya fi so ya kuma kasa samu shine So na asali da babu wani ulterior motiv...
26.3K 1.2K 38
Ako nga pala si Samantha Flores maid lang naman ako ng pinaka-masungit, pinaka-gwapo, pinaka-hot na boss ko na si Mark Lopez. Iwan ko ba diyan sa bos...
5 1 1
Iyi n'inkuru ivuga uburyo umusore yandujwe SIDA n'umukobwa bakundanaga Kandi kubushake.