NANNY...!

2.4K 162 74
                                    

*NANNY...!*
      (Mai Reno..)

*Alƙaluman:*✍🏻

*AISHA ALTO💞*
*JAMILA UMAR (Janafty💕*

*DEDICATED TO OUR SWEET UMMI💔*
*KHADIJA SALISU YUSUF..LVUSM💘*

_*Asalamu Alaikum Warahamatullahi Ta"ala wabarakatuhu Our Dear Fans...Fatan kuna lafiya...? Muna mika Sakon Godiya Tare da Fatan Alheri ga Dibam masoyanmu Na Nesa Dana Kusa,Hakika muna ganin Sakoninku na yabawa garemu da kuma Addu"an Fatan Alheri mun gode Sosai Allah ya bar Zumunci,Our Wattpadian Fans Kuma Muna ganin Tarin Votes Dinku da kuma Comments dinku Kuma Ku sani Ana Tare Kuma SON SO FISABILLAH😍*_

_Muna Mai Sanar Daku Zakujimu Shuru Da Posting Din Littafin NANNY...sakamakon Rasuwan da Akama Daya Daga Cikinmu Wato AISHA ALTO,Na Rashin Diyar Kanwarta FATIMA(binafa) Sakamakon Fadawa Rijiya,muna Fatan Allah ya Jikanta da Rahma yasa Aljannace Makomarta Yasa Tana Daga Cikin Daliban Mkrantan Annabi Ibrahim,Insha Allahu Zaku jimu Nan da Lokaci Kadan in Allah Ya kaimu,Fatan zaku Fahimce mu.._

      
_pls Share..._

NANNY(Mai Reno.)Where stories live. Discover now