NANNY..!

2.2K 184 19
                                    

*NANNY..!*
_(Mai Reno..)_

*Alkaluman:*✍️

*AISHA ALTO*💞
*JAMILA UMAR(Janafty*💕

_*DEDICATED TO OUR SWEET UMMI💔KHADIJA SALISU YUSUF..LVUSM💘*_

       *BABI NA TARA*

Tsawon Mintina Talatin ya kwashe yana Abu Daya,Ni'imar Mufeeda Da Kuma Wani gardin Dadin Budurci shi yakara Rikita Tahir ya Dinga Hakarta baisani ba Samabatu kuwa,baisan iyakar Abunda bakinsa ya Fadi ba.

Itako Mufeeda Tun Lokacin Daya samu Kofar Shiga yadinga Turamata da karfi Numfashinta yanemi Daukewa,Kuka shababa da Majina lokaci Daya Taji Duhu ya mamaye Idanuwanta Tun Tana Iya Jin meke Faruwa Har Jinta da ganinta ya Dauke batare Da Tahir ya Ankare ba gabadaya Jikinta ya saki bata Numfashi.

Lokaci da yazo gangara ne ya kamkameta Tsab Kamar Zai Tsaga Kirjinsa ya maidata,Nan da nan ya Shiga mata barin Madara,kafin ya saketa ta koma yaraf bisa gado Shikuma ya Bita Shima ya Fada Bisa kanta Bayan ya sakar mata Nauyinshi Yana Sauke Tawagayen Ajiyar Zuciya kamar Wanda yayi gudun Tsere .

Ji yayi maranshi Sakyau ta saki Farinciki ya Cikashi Domin Ji yayi kamar yana Wayo Agajimare Saboda,Dadi Ammh Sai me kwakwalwarsa ne ta Shiga Tunano masa Abun ya Wakana da Wani Uban Razana da Barin Jiki da gaggawa ya Mike Daga Jikin Mufeeda Jikinsa da Zuciyarsa na Rawa Lokaci Daya,Dama already Dakin Hasken Dumlight ne,Cikin Fitan Hayyaci ya Saka Hannu,ya kunna Wutar Dakin Lokaci Daya Haske ya Gauraye Bedroom.

Baya Tahir yaja Cikin Bugawar Zuciya,lokacin Daya Ci Tozali Da Mufeeda kwance Akan gadonshi ba yarda take da alama bata Numfashi,,Hannu ya Dora Akai kamar Zuciyarsa zata Fito Waje ya karisa bakin gadon yana kallinta Idanuwansa na Rufewa Saboda Rudewa Hannunta guda Daya ya Riko kafin ya sakeshi sai yaga ya Tafi Luu ya Fadi,Cikin Rudewa yabi Zanin gadon da kallo da Wajen kafafun Mufeeda Yaga yadda Jini ya bata Wajen kamar an yanka Wata karamar Akuya,Gata Tsirara Domin ga Rigar Barcinta nan,ayashe akasa ko bai Tambayi kanshi ba ya Riga ya sani Cewa Mufeeda ce yama Wannan Aika Aikan.

Baya Tahir ya Dinga ja Jikinsa na Rawa kamar Wanda yaga Abun Tsoro Kansa ya Dafe Duk Sanyin Dake Dakin na Ac Zufa ke Ketomai,Hannu ya Dora bisa kai yana Fadin"Innalillahi Wa'inna Illaihirraju"un.,Me na Aikata ni Tahir...? Wani Irin Abu ne ya Shiga kaina na Haikema yarinyar Dana ke kallonta Tamkar Yata basma,Itama take kallona Amatsayin Mahaifinta,Kaico na.."!Kaico na...Ni Tahir na Cucu kaina Wayyo Allah na! ..."

Yafada yana Zubewa Akasa Kan Gwiwoyinsa Yana Rike kansa Yana girgizawa Lokaci Daya Cikin Wani Tashin Hankali,Wata Zuciya Ce Take Tunasar Dashi Tahir zama bai ganka ba Kada yazo ka kashe yar Mutane,Tuna Haka yasa Yayi Zumbur ya mike,sai lokacin ya Lura Tsirara yake,Da Hanzari ya Dauki Wandonsa Wanda yagani nan yashe Akasa,da Hanzari ya Isa ga Mufeesda yana Jijjigata Idanuwansa Sun kala Sunyi Jajir Ammh ko Motsi Mufeeda bata yi Zuciyar Tahir Ta Sake Tsinkewa Hankali Tashe ya juya ya Fada Bedroom din Dake Cikin Dakin ya Tara Ruwan Zafi A bath ko"ina na Jikinsa na Rawa Aguje ya Fito kamar Zai kifa bai tsaya Shawara da kowa ba ya saka Hannu ya Ciccibi Mufeedan,Ya Shiga Tiolet da Ita Da Hanzari,bai dire ta ko"ina ba sai cikin Juzucci inda ya Tara Ruwan,bayan ya Toshe Rariyan,.

Lokacin Data jita Cikin Ruwan Zafi sai Ajiyar Zuciya ya kwace mata ammh bata bude ido ba Sai Mutsu mutsu Take alaman Dai Tanajin ba Dadi,Ruwan ya Diba ya Shafamata Afuska yana Kiran Sunanta Arude,Da Kuka ta Bude Ido Lokaci Daya Tana Neman Zabura Saboda yadda Wani Azaba da Radadi Suka Ziyarceta Jin Ruwan Zafi na Ratsata,Hannu yasa Cike da Nadamar kanshi ya maida ita Cikin Ruwan yana kallon Fuskarta,cikin Azaba da Radadi Mufeeda tafara Bude Kumburarrun Idanuwanta ta Saukesu kan Tahir,kuri tayimai kafin Abunda ya Faru yafara Dawo mata Daki Daki.

Wani Bakinciki ne Mai Hade da Wani Kuka ya Tasoma Mufeeda Da Hanzari Ta Runtse Bata son ganin Fuskar Tahir,Fuskar Data Dauke Ta mai Daraja mai kima,mai kamala da Dattako,fuskar Datake kallonta amatsayin Mahaifinta yau Shine ya Keta mata Rigar Mutumci yaci Zarafinta ya kafa mata Tarihin da Har Abada bazata Manta ba,idonta na Runtse Tana Tsiyayan Hawayen Bakin Ciki da Azaba mai Tsanani,Shiko Tahir na gefe yana kallonta ganin Ta Runtse Ido yasa Zuciyarsa Ta Tsinke Shima Sunkuyar Dakai yayi yana Kiran Sunan Allah.

NANNY(Mai Reno.)Where stories live. Discover now