16

641 47 0
                                    

*MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*




*STORY AND WRITEEN BY......*

*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*

*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*

*wattpad @maryam-obam*

*instagram@maryam_obam*

*WWW.Maryamobamnovels.com*

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/

*MARUBUCIYAR.....*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*AND NOW.... MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*

*DEDICATED TO...*
*MY LOVELY MUM*

PAGE 17

*NAYI MISTAKE DIN NO ZAN SA 15 SAI NASA 16 ZAN CI GABA DA 17 DAN KAR ABUN YA RUDA WASU*





Yazeed matsowa yayi kusa da gimbiyar tashi da fuskanta ke rufe da gyale a hankali Ya fara kokarin cire mata gyalen tunda ya fara cire mata gyalen gabanta keta fad'i dan tasan yau mai kwatanta sai Allah, gashi kuma cikin gidansu suke, ido ta lumshe tare dayin takaicin amincewan mijin nata akan zai zauna a gidan nasu, tana cikin tunanin taji ya matseta cikin jikinshi baka jin karan komai saina bugun zuciyarta domin a tsorace take, magananshi taji cikin kunnenta yace muje muyi alwala muyi sallah, bata musa ba ta tashi shiya Fara shiga toilet yayi sannan itama ta shiga, sallah raka 'a biyu sukayi sannan ya daura hannu akanta ya fara addu'a, bayan ya gama ne ya kwanta ta bayanta tare da janyota jikinshi ya matseta Sosai, kissing din wuyanta ya farayi tare da wasa da kitson kanta yana dan ja, bata an kara ba taji hannunshi akan kirjinta da sauri ta Fara kokarin tashi  amma ta kasa dan ya ri'keta da kyau, a hankali tace I love you, murmushi yayi tace plz nace maka abunda kake so amma dan Allah Kar kamin komai ina jin tsoro, a hankali yace babu abunda zan miki sai mun tafi honeymoon yanda zanji ihun babyna ni d'aya hannu tasa a fuska ta rufe alaman kunya shi kam babu abunda yake in banda dariya.



Ita kam aysha Bayan an kaita gidan mijinta dake malali, bai shigo ba sai wajan 9 shida abokananshi shima, sunyi raha daka karshe suka musu nasiha suma, sunyi sallah raka'a biyu dan nuna godiya ga uban giji, da yawa maza kan manta wannan sallah na nuna godiya tare da addu'an neman tsari daka shaidan Kafin a sadu da mace, matasa yanzu a matse suke sau da yawa wasu na auren ne a muguwar bu'kace ya kamata duk yanda namiji yakai da bukata ya daure yayi sallah na nuna farin ciki da wannan rana sannan Ayi addu'an neman tsari daka shaidan Idan shi namiji ya manta ke amarya saiki tuna mishi, bayan sun gama komai jamil ya fara nuna ma aysha irin son da yake mata babu komai da kake ji sai karan AC dana bugun zuciyar aysha Dan a tsorace take, wani irin ihu ta saki mai karfi wanda yasa na tsorata nabar dakin da gudu😝 ban koma ba saida asuba inda naga aysha nata kuka jamil nata rarrashinta amma ina kukanta takeyi kaman bama tajin abunda yake ce mata, ganin kukan bana karewa bane yasa ya dauketa cak yai bayi da ita shi ya mata wanka sannan ya kara taimaka mata tayi wankan tsarki tare dayin alwala dan sallah asuba, Bayan ta gama ya fito da ita tare da dauko mata riga da hijab tasa ya shimfida mata dadduma, Shima toilet din ya koma dan ya tsarkake jikinsa, bai dade ba Ya fito yasa riga ya kalleta tare da fadin swty na tafi masallaci, a zaune tayi sallah tana gamawa bacci ya dauketa a nan, koda ya dawo yaga tana bacci murmushi yayi tare da kara Sonta domin ya sami matarshi a budurwa, canza bed sheets din yayi sannan ya kamata ya kaita kan gadon d'akin ya kwantar da ita shima kwanciya yayi kusa da ita tare da matsota jikinsa.



Washe gari da safe kowa nakan dinning ciki harda amarya da ango, sai faman ji da yazeed ake, ana ta tura mai abinci gabanshi, ita kam zainab kunya take ji dan tana ganin kaman kowa yana zargin sunyi wani abu ne, ummi ce ta kira sunanta da fadin zainab ci abincin mana, da sauri ta Fara ci harta gama, yazeed ya kalli Abba yace Abba mum dina tace ya kamata a kawo mata amarya tayi mata sati daya sannan za mubar kasar na sati biyu zamu tafi Dubai, alh Ibrahim yace babu damuwa Allah ya taimaka ya kuma tsare, yaushe zaku tafi? Yazeed yace yau dan tafiyan jibi ne, Abba yace shikenan, ya kalli zainab yace zainab Ina son ki sani da mum din yazeed da ummi duk d'aya suke a Wajanki sannan ki kasance mai bin umarnin mijinki a duk inda kike, tace toh Abba ngd, tashi Alh Ibrahim yayi dasu Abubakar da faruk dan tafiya office, Suma su zainab d'aki suka koma suna shiga yazeed ya janyota jikinshi tare da kara matseta yana shakar kamshin jikinta, jin nocking din da sukayi yasa ya saketa tare da bude kofar zarah ce da khairat, khairat tace baku Fara had'a kayan ba Bari mu had'a muku, murmushi yazeed yayi nan suka fara had'a kayan suna yi suna fira har suka gama, saida yamma suka tafi gidan su yazeed, inda ta sami tarba Sosai wajan mum dinshi mai kirki gidan su yazeed katoto  ne kana ganin gidan kasan sun tara Abun duniya, mum din yazeed nata kula da zainab har ranan wuce warsu Dubai yayi suka d'aga,.




Sun sauka a Dubai a wani babban hotel, zainab taji dadin kasar Sosai, koda suka sauka a masaukinsu wanka zainab ta fad'a tayi Bayan ta fito yazeed ya manneta a jikinsa yace da kin bari ai kinyi mai dalili amma tunda kinyi wankan yanzu zaki sake want, ido ta rufe alaman kunya, shi kam dariya yayi tare da sakinta ya shiga toilet dan shima yayi wanka, Bayan yayi wanka ya Tarar da har tasa riga, shima kayan yasa tare da fadin muje muci abinci, tashi tayi suka fita a restaurant din hotel din suka ci sannan suka koma ciki, saida sukai sallah isha'i sannan suka kwanta janyota yayi jikinsa tare da juyo da ita ta gefenshi idonta a kulle bakinshi yasa cikin nata ya fara kissing dinta tun bata mayar mishi da martani harta Fara, duk da tana jin tsoro ya dade yana kissing dinta Kafin ya fara shafata tako Ina saida ya gigitar da ita Ya fitar da ita daka hayyacinta Kafin yayi mai gaba dayan tun tana kuka tare da kokarin tureshi harta kasa motsi, ranan dai su zainab an zama babban mace wato cikakkiyar mace, yanda yazeed yayi mata yayi mugun tausaya mata Sosai, ko motsi ta kasa dan haka ya sata cikin ruwan zafi sai a sannan ta d'anji dama dama, yazeed basa fita ko Ina yana zaune yana jinyar matarshi.



Faruk ya Samar masu Aneesa Gida ya saka musu kaya amma ba wasu masu yawa ba,domin gidan ma ciki da falo ne ba wani babba bane, magajiya ce zaune tana wanke wanke tana faman banka tsaki Aneesa tace Wai miye ne magajiya haka?  Magajiya tace yanzu dan Allah kalla yanda muka dawo Wai mu da kanmu muke ma kanmu komai amma gidan mijinki muna zaune ake mana Wlh na gaji da wannan wanke wanken da goge goge, aneesa tsaki ta saki tare da fadin kiyi hakuri lokaci kad'an ya rage zamu koma



Alh Ibrahim yana ta shirye shiryen yima faruk aure ba tare da sanin kowa ba, wata yar abokinshi Wanda suka rasu yar tana zaune wajan yan uwan babanta ita Alh Ibrahim yake son aura ma faruk......  Hmmm muje zuwa








     *vote*
*comments nd share*

*Maryam Obam*

MIYE ILLAR Y'AY'A MATAWhere stories live. Discover now