TWENTY

1.3K 166 6
                                    

🏵🏵🌸🏵🏵
       _RAYUWARMU A YAU!_
                      *TWENTY*
🏵🏵🌸🏵🏵

✍🏻AMMIN SU'AD
  
Shatuuu095@wattpad.....shower me with your votes and comments I'll love that, show me some love and spoil me a little..... ILYSM

Na sauka saboda yadda tayi trusting girkina yasa Bata bini ba ina shiga naji ina missing girki, nan na zage na Fara zuba aiki Seda na kusa gamawa kunsan shedan aikuwa na samu ground pepper da gishiri na zuba cikin fried rice din Abba su kuma na diba nawa na kara musu yaji sannan na karasa Abinda nake na fito. Dama yan gidanmu yadda kukasan 'yan ruwa haka suke basu son yaji.

Kowa Yana kan dining ana shirin kwasar abinci ni kadai ce a daki muna zuba soyayya nida Yaya Hanif naga Kwana biu Yana ta kokari wajen ganin ya boye damuwarsa,

Hassanah! Hassanah!! Hassanah!!!

Murmushi nayi na mike ina fadin

Habibi hang up zanje mummy na kira na.

Take care Habibty

Daga haka mukai hanging, fitowa nayi na maida fuskata Irin innocent dinnan nace

Mummy gani

Kawai se ta Fara fadin

Yanxu Hassanah ina cooking skills dinki suka tafi Zaki tashi ki cika yaji da gishiri cikin abinci, kowa har Abbanki sun kasa ci.

Abbana" na maimaita Inace uban yayanta ne kawai Don ni Sunana outcast ai, daidaita kaina nayi nace

Ayya mummy kiyi hakuri, Kinsan for good 3 months Ina school na Fara mance measurement dina. Bari a Dora sabo

Anty Binta dake zaune tace

A'a Sakinatu don't let her, kije kiyi mana wannan yarinyar kashe mu taso yi she needs extra couching.

Murna fal zuciyata haka na tafi daki ya zamana duk ranar da bana son girki se na maida shi Abinda zai hana Aci sukuma Duk sun yadda akan cewar dadewa ta school yasa hakan, nima kuwa ko ba komai na huta.

Ana jibi zan koma dutse ina kwance Naji ya kamata na basu tasty food dina kafin na bar garin aikuwa na Mike zuwa kitchen na fara hada abinci, Abba nayi mishi Tuwon shinkafa da miyar kubaiwa Danya wadda nasa mata issashen nama, su kuma yan gida nayi musu macaroni and cheese se na hada salad kawai. Se nayi mixed fruit juice sannan na koma daki, ina shiga nayi wanka nazo na shirya cikin black trouser wanda ya fidda dukkan shape dina sannan nasa armless top red, ban daura dankwali ba nasa hijab Nayi tilawa kafin na isa gaban mirror Inata juyi Domin ni kaina kyawun halittar kaina nake gani, na dade ina admiring kaina kafin don kaina na gaji na koma gado na kwanta, hannuna na kai karkashin pillow don daukar wayata amma tace daukeni, nan na Mike na dinga nema amma babu ita babu alamun ta, har kitchen Naje wai ko naje da ita na manta amma babu, ina dawowa Naga SIM dina da Mcard dina a aje hakan ya tabbatar min dauka akai, ina nan tsaye Sega Ma'arufa sabuwar me aikinsu tazo

Wayarki aka dauke miki?

Tambayar a bazata Taxo min kallonta nayi amma kafin nayi magana se cewa tayi

Abinda Ke faruwa cikin gidannan kenan sata kuma kowa yasan.....

Seda ta jujjuya don tabbatar da babu spy tace

......Al'amin ne amma uwarshi ta daure masa gin......

Naji jeki nagode.

Na fada mata saboda Naga tanada gulma Tun zuwana gidan na fahimta, Seda na tabbatar ta fita kafin na Mike na nufi dakin Zainab, Inata tunanin abinda ta fada min, ta yaya Al zaiyi sata? Me ya nema ya rasa da zai yi sata,

RAYUWARMU A YAU!Where stories live. Discover now