Page 55

943 33 0
                                    

Page 55*

      Tunda Nailah ta idar da sallar asuba zuciyarta yake tunzurata ta tunkari Neenah akan maganar amma wani sashen ya umurceta da ta sake hakuri sai gari yayi haskeh. Gari nayin haskeh ko karfe bakwai bai gama cika bah Nailah ta fito daga d'akinta zuwa d'akin Neenah.
          Zauneh take a gaban mirror d'aure da towel tana drying gashinta da hand dryer da alamun dai daga wanka ta fito, a nutse Nailah ta turo kofar ta shigo da sallama kasa-kasa, bata damu ta amsa bah ta cigaba da abunda takeyi as if Nailah bata existing a wurin, kin zama nailahn tayi daga tsayen da take ta hard'e hannayenta a kirji tana kallon Neenah har ta kare drying kanta tayi combing sannan tayi packing, majestically ta juyo tana yiwa Nailah wani irin kallo kafin tace
    "Meya kawoki d'akina a dai-dai wannan lokacin baby sister? Bakida aikin yi neh kika baro d'akinki zuwa nawa don kawai ki kalleni koh me?" Murmushi Nailah tayi kafin tace
  "Meyasa kika aikata haka Neenah, y?"

"I beg your pardon miss, me kike nufi da meyasa na aikata hakah?" Neenah ta bata amsa a takaice

         "Oh please big sister, don't pretend as if you don't know what am talking about, you did dat on purpose didn't you"
?"

  A fusace Neenah ta mike don dama tun jiya take haushin ta, kiris take jira ta shiga hanyarta ta sauke mata kondon rashin mutuncin da ta adana don ita, "wai Nailah kinyi haukah ne ko kin manta cewa na girme miki na, idan kinaso kimin magana just go straight to d point ba sai kinyi ta kwana kwane bah" hard'e hannunta tayi a kirji itama kamar yadda Nailah tayi suka shiga kallon kallon na d'an lokaci. Nailah ce ta kauda shirun tayi dogon ajiyan zuciya kafin tace
   "Am not here to exchange words with you sister, kawai I was wondering meye kid sister tayi miki har haka da kikeson lalata mata rayuwarta? Neenah anya kuwa kina tuna cewar Sahr 'yar uwarki ta jini ceh? She is our baby for goodness sake and d smallest among us, shin bazaki iya sadaukar mata da soyayyar Ya Khulayd don ta samu farin ciki bah, ki tuna rayuwarmu a baya kafin zuwanshi gidan nan, we were family and always there for each other, we loved each other beyond imagination, what happened to that sister?, besides tunda ya shigo gidan nan ita ya nuna yanaso, he tried so much in winning her heart and finally she accepted him, Sahr bata tab'a sanin ma'anar soyayya bah sai akanshi kuma yanzu she loves him damn much, meyasa kikeson shiga tsakaninsu? Meyasa kikeson rusa musu zaman su? Meyasa kikeson haddasa rashin yarda a tsakaninsu? Haba sister, d girl is suffering, she feel heart broken and betrayed and yet bata ma son ta d'aura miki laifi, shin bakida imani neh? Ina imaninki ya tafi Neenah where did it go?" Fashewa da kuka tayi a wurin tama rasa me zata sake cewa Neenah kawai ta juya ta fice ba tare da ta rufe kofan bah.

      Sanyi sosai jikin Neenah yayi lokaci guda zuciyarta ta fara karaya, jiki babu laka ta karasa bakin kofan ta tura tare da locking da key ta jingina da kofan abubuwa masu yawa suna mata yawo a kai, of course they were a happy family before all this started kuma tana son Sahr fiye da tunanin kowa, a lokacin da take karama kullum suna tare, wani sa'in Sahr tayi ta kukan cewa bazata kwana da mami bah sai da Neenah, dafe kanta tayi tana hawaye tace
    "Am sorry kid sis, I so much love him bazan iya barinshi wa kowace 'ya mace bah, not even you"....

*later in d evening*❤

  Khulayd na zauneh a d'akinshi yayi zurfi cikin tunani kamar an mintsileshi ya mike not minding ma ko slippers babu a kafanshi, ficewa yayi daga d'akinshi yana tafiya kamar wanda ya zauce har ya wuce balcony d'akinshi ya kama hanyar d'akinta, banke kofan yayi babu ko sallama ya shiga yana d'an waige-waige, chan karshen gado ya hangota saidai baya iya hango fuskarta, a razaneh ta tashi zauneh don ta tsorata da yanda taji karan kofan idanunta suka sauka kan palled fuskanshi, nan take ta canza fuska ta had'e rai tana huci shikuma ya karaso bakin gadon yana kallon cikin idonta har saida yasa ta sunkuyar da kai, hawaye ya cika mishi idanu ya cigaba da kallonta sannan cikin sarkakkiyar murya yace

     "Don Allah precious ki saurareni, I need to talk to you please" kamar zai yi kuka

She so much missed him, just everything about him and yanzu ji takeyi kamar tayi ta kallonshi har iya karshen rayuwarta, dak'ewa tayi ta juyar da kanta gefe tace
   "Ya Khulayd don Allah ka kyaleni, have I not told u banason ganinka banason magana da Kai? Pls ka ficemin a d'akin inaso in yi bacci"

   "Nikuma inason ganinki precious, inason inji muryanki, inaso inga murmushinki" Khulayd ya fada

               A tsawace tace "nace banaso ko baka ji baneh, get out of my room, banason ganinka I hate you" ta fashe mishi da kuka

"Wallahi karya kikeyi precious, bazaki taba iya tsanata bah, you love me so much I can feel dat, ko a kwayar idanunki bana ganin komai sai zallar soyayyata, u love me na sani precious, you do"

Dirowa tayi daga gadon zuwa gabanshi ta d'ago tana kallonshi in d eye wannan karon kamar yadda yake mata tace
    "I hate you na fad'a maka, bana sonka bana sonka"

Da karfi Khulayd ya rike kafad'unta yana girgizata yace
  "Karyane precious, ke kika fad'amin bazaki tab'a son wani d'a namiji bah sai ni don haka bazaki tab'a iya tsanata bah, na riga na mamaye ilahirin zuciyarki I knw u cannot live without me, you want me precious I can feel it"

   Mutsu-mutsu ta farayi tana kokarin kwace kanta daga rikon da yayi mata amma ta kasa, kuka takeyi sosai tana "Ya Khulayd leave me alone, ka sakeni don Allah u are hurting me pls" tun tanayi da karfinta har ta gaji babu wani sauran karfi daya rage mata, bai ankara ba sai ji yayi kawai ta rungumeshi da iya karfinta so tight and he had no other choice but to hug her back, riketa shima yayi sosai yana yawo da hannunshi daga bayanta zuwa kwankwasonta yana sauke ajiyan zuciya, a hankali tace

    "Ina sonka sosai hubbyna, meyasa ka min haka, how could u think of....." Bai bari ta karisa maganarta bah yayi interrupting

    "Shhhhhh! Baby doll, I love you so very much that I will never think of such, ki rikeni mu tsaya a haka please karki sakeni, I missed u a lot" matseta ya sakeyi sosai ya rufe ido yanajin wani abu na yawo a jikinshi..

#TEAMSAHRKHULAYD❤

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now