page 25

668 29 5
                                    

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
           *SAHR-KHULAYD*
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
By *Seemby luff*😘
                     *PAGE 25*

_*6:00pm*_
_Neenah_
Dawowanta kenan daga office all tired and exhausted ta k'araso cikin parlor'n kamar zata fad'i k'asa don gajiya. Da k'yar ta haura sama zuwa d'akinta ta rage kayan jikinta ta fad'a toilet tayi wanka. Bayan ta fito ta zaunah gaban mirror tayi shafe-shafenta kafin ta gabatar da sallahn magrib at exactly 6:40pm, kanta na sarawa don ciwo but without minding d headache ta nufi d'akin Mami with a very important issue.

  Da sallama ta shiga d'akin Mami ta sameta kan darduma as usual tana lazimi, ta samu gefen gado ta zaunah. Mami data gama laziminta tayi addu'a tare da shafawa wanda hakan yasa Neenah shafawa as well

Surprisingly Mami ta kalli Neenah tace, "yau wace rana ce kika shigo d'aki with a salaama har kike shafa addu'ar da nayi Neenah?"

  "Kai Mami toh mene don na shigo da sallama?" Ta fad'a tana tura Baku

   "You are not used to that shiyasa na tambaya, sai dai I can see you are not acting normal, ko dai akwai wata magana neh coz nasan haka kawai bazaki shigomin da sallama bah so what is it?"

  Neenah ta sadda kai k'asa tana wasa da fingers d'inta, "Mami dama I want to talk to you about something, kuma please Mami its important karki d'auka irin sauran shirmen da nake zuwar miki dashi neh" ta k'are maganar tana marairaice fuska. Mami ta gyara zama tace
     "Ehem, am all ears meneneh?"

"Mami its about Ya Khulayd and I"

"What about you two" Mami ta tambaya ba tareda ta nunah damuwa bah amma taji mamaki

  "Mami nasan it'll sound strange amma naga yakamata in fad'a miki neh coz its ma life am talking about. Mami ina son Ya Khulayd fiye da yadda nakeson kainah, I love him with every breathe I take kuma wallahi Mami bansan yaushe hakan ya faru bah da zan hana faruwarshi, na fad'a miki neh as a mother hoping you'll do something about it"
  Shiru Mami tayi for some seconds tukunna tace
  "Me kikeso inyi miki neh yanzu?"

  "Mami aure,inaso keda uncle ku had'amu aure da Ya Khulayd, nasan uncle bazai k'iba kuma Ya Khulayd bazai bijire wa umarninku bah Mami pls"

  "Yace yana sonki neh shi Son d'in?" Tambayar da Mami ta mata kenan wanda yayi hitting kunnenta bazata, k'ame-k'ame Neenah ta fara sabida bata da answer'n question d'in, ganin haka yasa Mami fad'in
   "Idan harshi ya furta he loves you toh zan iya yin abu akai, amma idan kina tunanin cewa I'll force him into marrying you toh ki sake tunani, babu auren had'i a agenda nah kuma bazan fara akanki bah Neenah, go beg and struggle to win his heart and when he finally accepts you, I promise hell forever be all yours"

"But Mami....." Zata sake yin magana kenan Mami ta dakatar da ita, "ki ficemin daga d'aki pls karki b'atan rai, am done talking to u"

  Badon taso bah ta fice daga d'akin tana k'unkuni, "shikenan sai ak'i biya wa mutum bukatansa, toh ni wallahi sai na zama Mrs Abeed Omair ko ta halin k'ak'a"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*8:55pm*_
_Nailah_
Exactly wannan lokacin Nailah ta shigo d'akin Mami, kwance ta sameta saman gado da little princess d'inta a gefenta suna hiran mother and daughter, a hankali itama ta karisa bakin gadon ta zaunah
  "Barka da dare Mami" ta fad'a tana d'an shafa kan Sahr da tayi matashin kai da kafan Mami
    "Yawwa mamatah, yau k'in kawomin hira kenan instead of chatting, ko samarin naki sun gudu neh" cewar Mami teasingly

  "Mamiiiiii" ta fad'a a shagwabe tana jan sunan, "waye ya fad'a miki da samari nake chatting?, male and female friends d'ina nefah muke getting in touch dasu dats all, kawai dai nazo miki da wani muhimmin magana neh Mamina"

Jin haka yasa Sahr mikewa daga kwancen da take ta sauka daga gadon tace, "bari in barku kuyi maganarku maybe you need privacy" tana kaiwa nan ta fice. A balcony suka had'u da Khulayd yana kokarin zuwa parlor, tayi saurin sauke kanta kasa zata wuce ya fisgota ta fad'a jikinshi,
    "Bazaki gudu bah this tym around, don't forget I owe you a kiss"

Take ta runtse idonta jikinta yana rawa, har da 'yar hawaye a ya sauko down to her cheek, Khulayd yayi murmushi ganin tears a idonta
   "Meye kuma na hawaye baby sis, kefa kika nuna you want to kiss me d'azu a office"

Da sauri ta fara girgiza kanta haryanzu idanunta a runtse, "aa Ya Khulayd nifah bance bah, kawai ina kallon lips dinne suna da kyau fah"

Dariya taso bashi amma ya dak'e yana kallonta, "sun miki kyau and you want to taste them koh?"

Nan mah girgiza kai tayi, zatayi magana kenan taji lower lip d'inta cikin bakinshi, light kissing yayi mata for some seconds kafin ya saketa yace, "that's what you'll get idan na sake kamaki kina kallo min baki, besides tunda kinji ya bakin yakeh saiki d'auke maitanki akansu" yana kaiwa nan ya wuce yana smiling ya barta tsaye a wajen tana ta faman goge bakin
  "Allah ya isa nah mugu kawai" ta fad'a lokacinda ya b'ace da ganinta kenan.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_At Mami's Room_

Mami tace "ina jinki mamata, wace magana ce haka naga u look worried"

Going straight to d point Nailah tace "Mami ina son Ya Khulayd kuma ina fatan ya zama mijinah".

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

             *DAILY AS'AAL*❓

The answer to question 16 is '
*Cave of Hira*
❣❣❣❣❣❣❣❣❣

⚜ *17••••*  'Ya'yan Rasulullah(S.A.W) guda nawa neh?

⚜ *18••••* wacece ta haifi Ibraheem a cikin matayen Annabi(S.A.W)?

   Need your prayers, am a kind of sick👏🏻
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

            © *SEEMBY LUFF*😘

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now