page 005

508 35 0
                                    

[10/14, 11:11 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜

                 *By*
             _*Seemby luff*_😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
*005••••*  A dan buge Khulayd ya fito harabar gidan,parking space ya nufa kai tsaye wajen favorite car dinshi,bayan yasa key,motan yayi wata kara,sannan yace" _welcome unknown, say your name please_",da muryar buguwa Khulayd yace"Mr Omair",jim kadan motan yace" _Sorry,voice not recognized_",Khulayd ya sake gwadawa in the second place,amma still amsan daya neh,na uku bayan ya sake,ya samu same amsa,a harzuke ya bugi tyre motan da karfi,in a husky voice yace"open the god damn car",ya kare maganar yana hargitsa gashin kansa,yayi kusan five minutes a tsaye yana huci,tsaki yaja sosai lokacinda yake duba wrist watch dinshi,sannan daga bisani ya koma ciki rai a bace

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

  Mummy tana zauneh nan inda ya barta,kawai sai ganinshi tayi ya fado parlorn a fusace,inda ya tashi dazun ya kuma zama,ya kwantar da kanshi a jikin sofan tare da runtse idanu,a nutse mummy ta fara kallonshi for some seconds,tana nazarinshi,a hankali tace"yadai son,ka fasa zuwa club dinne,or why the sudden change of mind?",kamar Wanda bazaiyi magana bah,sai kuma yace"momma,motan ne yaki recognising voice dina,and I wanna go out with it,kinsani it's my favorite car,kuma you know your son is handsome, so shine motan daya dace inje dashi,kinga babes zasu kusan mutuwa in sun ganni a ciki",yadan kashe mata ido••••  mummy tadanyi murmushi tace"toh in banda kai son,dole ai yaki recognising voice dinka,can't you see,you r drunk,kuma ma saida shi zaka fita neh?,you have a lot of cars out there,you can use anyone,ai ba....",bai bari ta karisa maganar bah,yace"seems you've forgotten who I am,huh mum..bari in tunasar dakeh,am *Khulayd Abeed Omair*,and I do whatever I want,anytime I want to,so nace dashi zan fita and that stays it",mummy tadan tabe baki,tace",sannu,sai akace saboda you are Mr Omair,babu abunda zai sameka koh,toh ai saika tada motan in gani,tunda you are Khulayd Omair,shashasha kawai".

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

  Khulayd ya ware idanu cike da mamaki yace"see who's talking, if am not mistaken,few minutes back kika sani a gabah,saying bakiso nabar sight dinki,and now nashiga problem, instead ki fadamin magana mai dadi kuma kike cemin shashasha?,ooo,so u were pretending right?, well I think I've made the right decision akan tafiyan nan,bazan zauna dake bah,coz there's no point ",yana kaiwa nan ya mike,bai ce da ita komai bah this time,yayi ficewarsa.. Koda ya sake gwada voice lock na motan,luckily ya bude

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

  Bayan ya fitar da motan daga parking space din,a hankali ya soma driving, daidai gate na gidan ya tsaya sannan yayi horn,da gudu gate man din ya fito daga dakinshi,a hanzarce ya wangale gate din,sai da Khulayd ya kunna mp dake motan,yayi rising volume din kadan,yana kada kanshi,sannan ya fice daga gidan cikin speed..

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*09:00pm*_
Dai dai wannan lokacin,Khulayd ya dauki titin da zata sadashi da babban club dake birnin,kiiiiiiit yaja wani brake daya tsorata ni,ya runtse idanunshi,zuciyarshi na bugawa for some seconds,a hankali ya fara bude idanunshi,ya saukesu a kanta,nima cikin firgici nakai dubana inda Khulayd yake kallo,ware ido nayi sosai lokacinda na ganta

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

  Tsaye take a tsakiyar titin,sanye cikin wata farar wedding gown armless, kafarta sanye yake cikin takalmi vinci heel silver color,kunnenta kuma wani diamond earrings neh sai daukar ido sukeyi,kamar jiya light makeup tayi applying, da murmushi kwance akan fuskarta••••• cikin kidimewa kulayd yayi parking motan a gefen titi,jiki babu laka ya fara tafiya har ya isa gabanta,a hankali ya daga hannunshi disbelievingly zai taba fuskarta,da sauri ya sauke hannun cike da tsoro,ta riko hannunshi da hannunta mai taushi,wanda hakan ya tilasta mishi lumshe idanu,ta dago hannun nashi a hankali ta daura akan fuskarta,Khulayd ya dago idanunshi ya zubasu cikin nata,sun dau tsawon lokaci suna kallon juna in the eye,daga bisani tace" _don't go where you  intend to go,bai kamaceka bah,you are not one of them_",ta mayar da hanunshi kan kirjinta,daidai indà zuciyarta ke beating, tace" _can't you feel my hrt beat fast,its because am with you,karka sa zuciyata ta kika saboda miyagun ayyukan da kake shirin aikatawa...don't go please_ ta  lumshe idonta tare da blowing mishi iska a fuskarshi,ya sake lumshe oily eyes dinshi, yana smiling,tace " _I love you_",,'bat tayi disappearing

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

   Kamar wanda kwai ya fashewa a ciki ya juya,ya koma mota tare da kifa kanshi akan stirring, a hankali ya furta " _*who are you*_❓

_*SAHR*_
Kwance take kan sofa tana bacci,Nailah tana ta faman danna wayarta,  Neenah ko ta kurawa TV idanu tana kallon wani program" The Benjamins",kawai sai ji sukayi Sahr tace " _I love you_",surprisingly Nailàh da Neenah suka kalli juna,a tare suka furta " *Soyayya*"❓

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜



             © *SEEMBY LUFF*😘

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now