page 22

550 29 2
                                    

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
           *SAHR-KHULAYD*
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
By *Seemby luff*😘
                      *PAGE 22*

    "Me kakeyi haka ya Khulayd they are looking at us fah, ka sakeni don Allah" tayi whispering only to his hearing

   "Little sis this the only thing I can do to show my appreciation, kin ceci rayuwata kuma nagode"

Da kyar ta iya breaking hug d'inta ya mata saboda irin riketa datayi kamar zai sakata jikinshi har da kyar take breathing
    Kowa a parlour'n ya tsaya kallonsu da mugun mamaki, bama kamar Neenah dakejin kamar ache itace Mr Omair yayi hugging haka, da zata zama d most happiest woman on d planet earth

   Sai a lokacin Khulayd yaji kunyan abunda yayi, yad'an sosa keyanshi ganin yanda Mami ta kafesa da idanu tana mishi tambaya da ido, "what's the meaning of this?"

Yayi gyaran murya, "errrm Mami I was just thanking her for saving my life"

Kallon rashin fahimta tayi mishi tace, "ka samu dukka a duhu har ita Sahr d'in I guess, a while ago ka kirani telling me you had an accident, yanzu kuma ka dawo looking all well sannan you re thanking her for saving your life?... Can you please tell me what's happening here huh?"

  Ganin zai b'ata lokacinshi wajen explaining mata abunda ke faruwa yasa yayi ignoring maganan,
    "Its nothing Aunt, kawai there's a lot in my head neh" ya juya ya haura sama abunshi ya barsu kowa yana sak'e-sak'e acikin ranshi.

   Neenah da Nailah suka kalli juna totally speechless suna hararan juna, da haka ta kowa ya wuce d'akinshi with many on the mind, banda Sahr wacce warm hug d'in Mr Omair ya tsaya mata a rai.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*KHULAYD*

   Shiganshi d'aki ya fad'a kan gado gabad'aya kanshi ya jagule he isn't thinking straight at all, sam yaki believing abunda yake gani right in front of his wai Sahr ce dream girl d'inshi

   "Noo this is not true, it can't be her, hakan na nufin itace ke zuwar min a mafarki?, itace ke stopping d'ina when ever I intend to do something bad, nooo bazai tab'a zama gaskia bah"
Ya mike ya nufi fridge d'inshi ya ciro giya ya dawo ya zaunah ya b'alle marfin bottle d'in, d'agawa yayi zuwa bakinshi da nufin kwank'wad'a

  " *Don't*" muryan da bazai tab'a mantawa dashi ko a mafarki bah yaji

   " _meyasa kayi tunanin cewa giya zai kau da tunani nah acikin ranka, drinking is never a solution coz even if you are damn drunk I'll still be in your head... Abunda baka sani bah shine Sahr is me and I'm her but she doesn't know about me, she's your destiny and your wife, you both belong to each other saboda idan babu *SAHR* babu *KHULAYD* .... Your love story is already written and will never be erased_"

  "Noo maganarki karyace, tayaya zan fad'a mata ina sonta?"

A part of his heart yace, "you mustn't do that, you can never tell her you love her, karka manta u re Mr Omair, the one with ego, the handsome one and the rich... The one who steps on everyone kuma kai 'yan mata ke bi suna rok'on soyayyanka karka manta haka"

Yayi nodding kanshi like a lizard, "of course am Mr Omair and I must never say to her hearing cewa ina sonta, never!"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

    _Washegari...._

Khulayd yayi taking morning shower bayan ya dawo daga gym ya shirya white polo shirt da white ¾ trouser. Kasancewar yau sunday yasa yayi deciding joining su Mami a dining suyi breakfast, ya sauko ya samesu all seated and ready to eat
   "Morning Aunt" ya fad'a lokacinda yake kok'arin zama kan kujera

   "Morning son, yanzu nakeson fad'awa Sahr takai maka naka upstair" yad'an harari Sahr kafin yace,
    "No need Aunt, zanci tare daku ai yau kam"

Duk girls d'in suka gaidashi ya amsa yana yamutse fuska, barin ma Sahr daya amsata kamar baison maganah. Tsayawa tayi tana kallonshi baki wangalau kamar bashi ya hugging d'inta warmly jiya bah, mutum sai shegen canzawa kaman wahainiya.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Neenah ce tayi serving kowa kafin tayi serving kanta ta koma ta zaunah

Few minutes later bakajin muryan kowa sai k'aaran spoon suna had'uwa da plates. A nutse Khulayd ke cin abincinshi sanin table manners wanda hakan ya baiwa Sahr sha'awa sosai

   Purposely tayi dropping spoon d'inta tayi tagumi tana kallonshi cike da sha'awa, babu wanda ya lura da hakan kowa ya maida hankalinshi kan cin abincin da yakeyi.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_Sahr-Khulayd_

Khulayd jin kamar ana kallonshi yasa ya d'ago creamy eyes d'inshi sai cikin nata,idanunsu ya gauraye cikin na juna, ya harareta saboda ba yadda zai mata magana, hakan ya sashi yin heart talking

  "Y are u starring at me kamar wata mayya, ko baki tab'a ganin saurayi as handsome as I am baneh" to his geatest surprise yaji tayi responding

  "I must confess Ya Khulayd, you re very handsome but hakan bazai sa in kalleka as u are insinuating bah"

  "Dat's because I caught u red handed yasa kike fad'an haka, I'll appreciate it idan zaki daina kallona kiyi concentrating kan abincinki"

  Tayi 'yar murmushi wanda yasashi murmushin, duk Neenah na lura dasu tana ta saka da warwarewa, hakan yasa tasha al'washin gano duk abunda ke faruwa tsakaninsu.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

           *DAILY AS'AAL*❓

Y'all right, Rasulullah[S.A.W] died at d age of 63
      ✔bravo alaikoum❤❣

⚜ *14••••* cikin matan Annabi[S.A.W] wacece ta yafewa Nanah A'isha[R.A] kwananta❓

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

             © *SEEMBY LUFF*😘

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now