Page 33

689 20 1
                                    

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
             *SAHR-KHULAYD*
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
By *Seemby luff*😘
                             *PAGE 33*

  Khulayd kamar an sakar mishi ice block yakeji a cikin zuciyarshi, wani farin ciki marar misaltuwa ya tsinci kanshi a ciki, yanzu yana da tabbacin ruling zuciyar Sahr ya fad'a kan gado tare da lumshe creamy eyes d'inshi yana smiling.

*Sahr*
  hugging landline d'in tayi gabad'aya tana murmushinta mai kyau but still can't believe Khulayd ya furta yana sonta she feels like the happiest woman on earth, bata tab'a tsammanin wannan ranar zata zo bah. A hankali Neenah ta turo kofar d'akin Sahr don suyi magana one on one da ita, surprisingly ta ga Sahr rungume da landline tana ta blushing ita kad'ai, har abun yaso bawa Neenah dariya tadai lallab'a ta karasa cikin d'akin Wanda Sahr bata masan da zuwanta bah sai ji tayi an dafa kafad'arta. A tsorace ta juyo har zata fasa ihu taga Neenah ce, saida tayi taking very deep breathe kafin tace,
  "Allah Adda Neenah you scared me, I was about to scream coz banyi noticing shigowanki bah ai"
   Neenah tad'anyi murmushin yak'e tace
  "Ai dama you won't notice me tunda gashi you re hugging a landline and blushing kamar wacce tayi gamon katar"
  A kunyace Sahr tayi dropping landline d'in a saman gadonta sannan ta zaunah wanda hakan yasa Neenah zama as well, sai dai ta fasa yiwa Sahr question d'in da tazo yi mata coz she's eager to hear what is making her baby sister to blush again and again.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
   _8:30pm_ suka hallara a dining area for dinner, yau kam Mami ce tayi serving 'ya'yanta dukka sannan daga karshe tayi serving kanta ta koma ta zaunah, babu wanda yayi wa d'an uwanshi magana sai ma kowa yayi rinsing hannunshi suka fara cin abincinsu a nutse. Sahr gabad'aya ta kasa samun nutsuwa taci abincinta don wani nauyi da kunyan Khulayd da takeji, ji takeyi bazata iya cin abinci with him around bah.
   Hannu biyu Khulayd yayi a plate nashi ya d'ago kai yana kallon baby doll d'insa yaga sai wasa da abincin takeyi bata iya tayi koda loma d'aya bah, cire hannu Khulayd yayi acikin abincin harda yin tagumi da left hand d'inshi yana kallonta, jikinta neh ya bata ana kallonta ta d'ago brown eyes d'inta sai cikin nashi, da sauri ta sadda kanta k'asa ta juyar da fuskarta gefe ta fara heart talking
  "Ya Khulayd please ka daina kallona haka, you re making me feel uncomfortable with that look fah"
   Murmushi Khulayd yayi shima ya mata responding a zuciyarshi
  "Why won't I stare at you baby doll tunda gashi kinsa abinci a gaba kina wasa dashi, kici manah"

   "Ya Khulayd bazin iya cin abincin bah idan kana kallona haka Allah" cewar Sahr
  Khulayd yace " please eat baby doll, banason zama da yunwan nan, kici koda kad'an neh kinji"
   Ta marairaice fuska but still heart talking sukeyi, " not until you say you love me, I want to hear it one again"
  Khulayd yayi murmushi yace " you'll hear it not once but again and again, look up at me and read my lips", a hankali Sahr ta d'ago kanta ta kalleshi
" I LOVE YOU" ya fad'a a fili amma voice d'inshi bai fito bah yayinda Sahr kuma take reading lips d'inshi, unfortunately Neenah kuma tana lura dasu kuma itama tayi reading lips d'in Khulayd, dummm! Zuciyarta ta buga, nan take taji tayi loosing appetite d'inta, ture plate d'inta tayi ta mik'e tabar wurin, a zuciyarta tace
  " barin tab'a bari haka ya faru bah so long as ina numfashi"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

     Washegari, normal time da Khulayd ya saba zuwa office ya tafi ko breakfast baiyi bah don akwai urgent meeting da zaiyi attending tare da boards.
   Sai kusan 10:00am akayi dismissing meeting d'in after lots of discussion wanda duk akan cigaban OGC neh, Khulayd ya dawo office d'inshi so stressed out, bai ida zama bah Head of sales department ta shigo hannunta rik'e da wasu files bayan ta zauna sukayi exchanging gaisuwa ta fara da
   " Sir, wani matter neh yayi arising which I believe if you look into it, it'll be of great importance to the whole of OGC" ganin Khulayd baiyi magana bah yasa ta shiga bud'e file d'in hannunta ta tura mishi sannan tacigaba
   "Mr Omair, Shaheed corporation neh suke so su sayar da huge share acikin company'nsu and I think OGC is the right company to own that share coz it'll boost our productions and supplies" ta nuna file d'in da 'yar yatsarta "wannan shine proposal d'insu and the amount at which they want to sell the share, please do look into it sire before other companies do"
 
   Ajiyar zuciya Khulayd yayi sannan a gajiye ya jawo files d'in zai duba Neenah ta shigo office d'in fuskarta a tamk'e. Zama tayi kan d'ayan kujeran dake kallon na HSD tayi crossing legs d'inta tana wurga wa Mss Jiddah Adam(Head of Sales Department) mugun kallo wanda yake nufin 'get out of my sight', a sanyaye Mss Jiddah ta mik'e zata fita, Khulayd yace "bakomai zan duba and I'll inform u when am done"

  Mss Jiddah tace "okay sir" sannan ta fice.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

  Neenah ta kalli Khulayd tace "Mr Omair am lost and I don't understand anything. Last week Miss Sahr Mukhtar tayi signing contract damu as Miss OGC, sau 2 kawai tazo office, what is happening and why isn't she coming at this point that we need her d most?"

   "Because she quit being Miss OGC" Khulayd ya bata amsa a takaice.

  Zaro ido waje Neenah tayi tana kallonshi da mugun mamaki, "then we have to sue her tunda contact tayi signing and the contract is not yet complete, besides she just got started"
   Murmushi Khulayd yayi kafin yace "not in such situation Miss Muktar, I asked her to quit and the reason is something personal. Tunda kinji yanzu, you know what do"
Take zuciyar Neenah ya fara beating fast, har gumi ta fara da jin furucin Khulayd but before she could say something, wani ya shigo office d'in hannunsa rike da briefcase yana sanye cikin suit, daka ganshi kaga barrister.
  Barr. Zayyad kenan, personal lawyer'n OGC tun lokacin da mahaifin Khulayd yake a matsayin CEO.
Mik'ewa Khulayd yayi sukayi hand shake da Barr. Zayyad sannan ya nuna mishi seat ya zaunah. Khulayd neh ya fara da cewa
  "Barr its still about what we've discussed over the phone yesternight, ya kake ganin za'ayi?"
Barr Zayyad yace "well, its simple. Kawai zatayi signing papers dana zo dasu daga court like she signed the contract at first, kaima zakayi signing as well nikuma as the witness so that no charges will be filed against her, shikenan".     Khulayd baice komai bah ya kira secretary d'inshi yace ta gayawa driver yaje ya kawo Sahr.
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

  Sai kusan 12:00pm Sahr ta shigo office d'in tayi kyau abinta. Suna had'a ido da Khulayd suka sakarwa juna murmushi Khulayd ya tashi akan kujeranshi ya nuna mata "have a seat future Mrs Omair", dariya ma ya bata a yayinda suka matukar d'aure wa Neenah kai.
 
  Kamar yadda Barr ya fad'a haka sukayi sai dai tunda barrister Zayyad yayi setting eyes d'inshi akan Sahr ya kasa d'aukewa, both Neenah da Khulayd sun lura da hakan Wanda yasa wani tukuk'in kishi ya turnuke zuciyan Khulayd.
"Baby doll jeki jirani a mota" cewar Khulayd coz he can't stand barrister Zayyad looking at her, tana fita duk suka mik'e tsaye, Khulayd ya  mik'awa Barr Zayyad hannu suka sake yin musabaha sannan ya nufi k'ofa. A tare Neenah da barrister suka jera zuwa waje
   "She's beautiful huh barrister?" Neenah ta tambaya ba tareda ta kalleshi bah, kai ya fara nodding kamar wani sok'o
   "Zan taimake ka ka sameta idan har kaima zaka taimakeni Barr Zayyad"
  Da sauri ya kalleta yace "really zaki taimaka min?"
Neenah ta gyad'a mishi kanta tace
"She's my blood sister so there's no big deal" ta karashe maganar tana kashe mishi ido, nan sukayi exchanging contacts.
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

         *DAILY AS'AAL*❓

22- surah Al-Baqarah, verse 225.

⚜ *23••••* wani kalmomi neh Rasulullah(S.A.W) yace "suna da sauk'i akan harshe amma suna da nauyi akan mizani❓

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

   © *SEEMBY LUFF*😘

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now