page 002

707 43 1
                                    

© *Seemby luff*😘
[10/14, 11:10 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜ *SAHR-KHULAYD*⚜

               *By*
          *Seemby luff*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
*002••••*  Da kyar da kyar khulayd ya iya haurawa sama,Allah yasa ma ya iya gane kofar dakinshi,ya tura kofar hadi da shigewa,bai tsaya ko ina bah sai kan katamfaren gadonshi,ya zube kan gadon gabadaya,ko takalmanshi bai iya cirewa bah,nan take ya fara munshari

*••••••••••••••••••••••••••••••••••••*

Sanye take cikin wata farar gown mai shegen kyau,anyi adon stones silver masu daukar ido,gashin kanta wanda ba tsayi sosai tayi packing cikin ribbon baki,light makeup tayi applying wanda ya amshi chocolate skin dinta,tana zauneh kan wani kujera a tsakiyar wani kayataccen garden,Khulayd na gani zauneh kan kujeran dake fuskantar ta,ya miko faffadan hannayenshi ya riko nata yana murzawa a hankali,ya sauke wata wahalalliyar ajiyar zuciya,yace"please babe be with me,kinga there is no being in this world other than us,just look around you,babu wani mahaluki dake rayuwa anan banda mu,babu wani mai damun rayuwarmu,bare kuma mu fuskanci kalubale acikin soyayyarmu,wata duniya ce wadda ni dake kawai zamu rayu acikinta,we'll live peacefully and have beautiful babies that will look like you,please ki yarda mu zaunah tare a nan,let's not go back to that world,its boring",ya kare maganar kamar zayyi kuka

*••••••••••••••••••••••••••••••••••••••*
Ta dago brown eyes dinta ta daurasu a kanshi,ta sakar mishi wani murmushi mai daukar hankali,cikin sanyin murya tace"baby boo,bawai am not satisfied with what you are saying baneh,amma ka dawo hankalinka,this is not our world,we don't belong here,wannan mafarki kakeyi ba gaskiya bah,ko ni dake zauneh dakai yanzu ba gaskiya baceh,am just in your dreams,am not real,sai dai ina tare dakai,and if u truly want to find me,kasan inda nake",bat ta bace da ganinsa

Waige-waige ya shiga yi,ya rasa ta inda ta shiga,gashi baisan sunanta bah,bare kuma inda take,ya dafe kansa dake sarawa,ga zuciyarshi sai bugawa takeyi dum dum dum,kamar daga sama ya tsinkayo wata murya,yana fadin " *NIGERIA. NIGERIA*",a tsorace ya waro idanunshi,da karfi yace *NIGERIA?*

*•••••••••••••••••••••••••••••••••••••*

Mummy dake kokarin wuce balcony,don zuwa dakinta ta jiyo magana daga dakin khulayd,ta karasa jikin kofar tare da murdawa a hankali,kwance ta hangoshi tsakiyar gado yana sambatu,ta karasa cikin dakin da mamaki kwance a fuskarta,ganin ko takalmanshi bai cire bah yasa ta girgiza kanta,sannan ta cire mishi takalmi da socks din kafarsa,ta zauna bakin gadon ta kura masa idanu,a hankali takai hanunta don gyara masa rigarsa,aikuwa khulayd ya kama hanun,ya rungume gam yace"please babe don't leave me,nayi alkawarin zuwa Nigeria soon, kuma I'll find you where ever you are..babe I Luv you"

*••••••|•••••••••|•••••••••|•••••••|••••*

Takaici neh ya cika zuciyar mummy,"dama saboda mace khulayd yakeson tafiya Nigeria ya barni?,noo I have to stop him",tasa hannu tadan bubbuga shi,ganin baimasan tana yi bah,yasa mummy bugunsa da karfi,ya tashi a firgice,idanunshi a lumshe,a harzuqe mummy tace"ka daina lumshe min wadannan shegen idanun,magana nakeson yi dakai",ya dan bude idanunsa yana kallonta,yace"am all ears",ta fara magana"Khulayd what was it I heard you dreaming about,kanaso ka fadamin cewa saboda mace kakeson tafiya Nigeria, ina kasanta?,'yar waye?"

*•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••*
 
Khulayd ya sake lumshe idanunshi,yadan ciza lebensa kadan sannan yace"nima ban santa bah,kuma kamar yadda kikace I was dreaming, so be it,maganar tafiyata kuma yana nan babu fashi,saidai itace number one reason dina na tafiya",ya daga idonshi sama,yana turano kamanninta,yace"Momma she's so woow,her chocolate shiny skin makes me crazy, her brown eyes makes my heart to melt,her cute small lips makes me want to kiss her...Momma bazaki ganeh baneh,yarinyar tayi,tazo da zuwanta kuma tazo kamar yadda nakeson mace tazomin,akwai diri sosai,ita 8 figure shape ce kuma ga as...

*••••••••|••••••••|••••••••|••••••••|••••••*

Bata bari ya karisa bah tayi saurin katseshi,"ya isa haka,tun kafin kayimin rashin kunya,kasan ku 'ya'yan yanzu akwai rashin kunya"ta mike daga zaunen da takeyi,tayi hanyar fita,khulayd yayi murmushi yace"momma wallahi akwaita da dukiyar Fulani",da gudu ya shige toilet yana dariya,ta girgiza kanta tace"ja'iri kawai,mara kunya",sannan ta fice...

*•••••••••••°°°°°°°°°°°°°•••••••••••••*

For more,join #Seemby luff novel groups#

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now