page 24

606 31 0
                                    

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
*SAHR-KHULAYD*
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
By *Seemby luff*😘
*PAGE 24*

Khulayd ya juya zuwa kujeranshi feeling a bit guilty, Neenah ta matso gaban table d'in ta tsaya tana kallonshi tukunna tace
"Mr Omair meke faruwa neh?"

"A ina kenan? Ko kinga wani abu ya faru neh kike tambaya?"

Ta zaunah kan d'aya daga cikin kujerun without him giving her permission to sit,
"Nazo na ganka da little sis a tsaitsaye, kuma fuskanku both were looking worried, ko zan iya jin meye faru?"

"What" ya fad'a a tsawace
"I can't remember hiring you as a lawyer and waye ya fad'a miki kin kai matsayin wacce zata tambayeni such a stupid and silly question miss? What's your problem really?" Ya fad'a yana kallonta sama zuwa kasa

"Mr Omair don't get me wrong, kawai naga kamar I have the right over you both tunda ita sister tace and you are my brother also"

"Didn't I warn u chewa kar ki nuna we are somehow related anan?, bakida damn right kiyi meddling acikin personal life d'ina hope zakisa wannan cikin karamin k'wak'walwarki, wannan office neh so pls let's discuss business"

Ba haka Neenah taso bah, taso ace zai bata koda wani clue ne dazai tabbatar da zargin da takeyi amma ba yadda ta iya, dole ta kawar da zancen ta kawo office issue

"Boards sunyi arriving d'azu and all department heads suna jira ayi presenting musu model, the meeting is already scheduled 10:00am a 3rd floor conference room, kai kawai ake jirah Mr Omair" ta kare maganar tana kumbure-kumbure. Khulayd zaiyi magana Sahr ta shigo office d'in kanta a kasa, da ganinta zaka san har yanzu a tsorace take da abunda ya faru d'azu

Khulayd bai ko kalli inda take bah se faman tattara files dake gabanshi yakeyi, ya mike tare da cire suit d'inshi a jikin hanger ya saka, yana gyara zaman tie d'inshi yacewa Neenah
"Zaki iya tafiya, we are after you"

Bataso hakan bah amma tana tsoro zai iya disappointing d'inta a gaban Sahr, ta juya rai a b'ace ta fitar musu daga office d'in. Sai a lokacin ya kalli inda Sahr ke zauneh
"Yanzun zanje inyi presenting d'inki gaban boards so don't do anything stupid and ruin my plans, kina jinah?"

Tayi saurin gyad'a kanta, "eh naji" ta fad'a a takaice

"Follow me" ya fad'a lokacinda yake kokarin zuwa bakin kofa, a hanzarce ta mike tana gyara fuskanta da zaman scarf d'inta ta isa wurinshi.

Hanunshi yasa tare da zagaye 'yar karamar k'ugunta ya janyota ta fad'a k'irjinsa, tayi saurin runtse ido tare da zagaye hannunta a wuyanshi gudun karta sha k'asa. Mr Omair ya k'urawa cute small lips d'inta ido yana sak'e-sak'e a cikin mind d'inshi, ita kam ta gama sadakarwa yau Ya Khulayd zai shanye mata bakinta kamar yadda take gani a movie.

Chan yakai bak'inshi kusa da kunnenta
"About that kiss, we are not done yet" ya mata whispering yana dariyan mugunta kafin ya saketa ya fita, tayi nauyayyen ajiyar zuciya kafin ta bishi a baya.

Elevator suka nufa, bayan sun shiga Khulayd yayi pressing wasu digits wanda in no time sai gasu a 3rd floor'n company'n

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*3rd floor conference room*_

Security man dake tsaye bakin k'ofan conference room d'in yana ganin Mr Omair yayi saurin bud'e k'ofan tare fad'in "welcome sir".

Kai kawai Khulayd yayi nodding ya wuce ciki, little princess na biye dashi a baya har inda zasu zaunah, itakam sai feeling uncomfortable takeyi saboda taga all eyes on her kuma bata tab'a zama gaban mutane dayawa haka bah, har wani rawa jikinta yakeyi
"Ya Allah plea help me out" abunda take maimaitawa a zuciyanta kenan taji wani strange voice same as khulayds yana fad'a mata
" _feel at ease sweetheart, you can do this *AM HERE FOR YOU*_ "

A hankali taji duk tsoro da fargaban da takeyi ya gushe, sai ma kamar an bata courage da confidence. Ta d'ago kanta a hankali tana kallonshi, sai taga attention d'inshi baya ma kanta
"Waye yamin magana toh?" Ta fad'a tana wondering

Khulayd ya bud'e first file dake ajiye gabanshi kafin ya mik'e zuwa stage ya tsaya gaban mike, ya maida kallonshi kan d'and'azon mutanen dake conference room d'in ya fara speech kamar haka:
"As y'all already know, many have happened here at OGC which includes my immerging as the new CEO and impeaching of the model/miss OGC Miss Safreen Ishaq, we've spent almost 2 weeks in search of who'll become the new miss OGC.... Today I'll present to you the model OGC will forever be proud of. Ladies and Gentlemen, I give u Sahr Muktar the new model and miss OGC"

Sahr ta mik'e zuwa stage d'in kanta a kasa har ta isa inda Khulayd yake a tsaye but ta kasa gathering courage na d'aga ido ta kallesu. Khulayd da yayi noticing haka ya riko hannunta tare da filling gaps dake tsakanin yatsunta da nashi romantically, a hankali takai dubanta zuwa hannunsu dake mak'ale dana juna ta lumshe ido tanajin electrification inside of her, hakan ya bata courage na d'ago fuskarta itama tana kallonsu. Cikin conference room d'in ya k'aure da taafi, kowa yana yaba kyawun Sahr and saying she really deserved to b a model.

Nan take boards sukayi approving nata, itama tayi signing contract dasu tare da accepting duk terms and conditions nasu

Sam Sahr taki handshaking kowa ranan, sai bata flowers akeyi ana mata congratulations.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*DAILY AS'AAL*❓

Yap, the answer to question 15 is Khadeejah Bint Khuwailid [R.A]
✔✔bravo alaikoum❣

⚜ *16••••* A wani k'ogo (cave) neh Rasulullah[S.A.W] ya fara karb'an wahayi(revelation)❓

© *SEEMBY LUFF*😘

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now