*BAYAN KWANA BIYU*

     *ZYNAH* ta samu lfy ba laifi saboda haka ta matsa a sallameta dan tagaji da zaman asibitin, dole suka sallamota ta koma gida amma har yanzu ta kasa sakewa kaman yanda take duk da a koda yaushe suna janta a jiki amma ita yanzu ta dau alwashin bayan iyayenta ba wanda zata kara yadda dashi kuma batayi blaming Humaira ba tunda kanwarta da suka fito ciki daya suka sha nono daya ta iya tayi betraying dinta toh kenan kowama ze iya. *ASHRAF* ne yashigo gidan yayi parking sannan ya fito dauke da shopping bag a hannunshi, Juwairriya ya hango tana wasa ya kirata tazo tana turo mai baki ya kalleta yace "ke wa kike turowa baki, sa'anki ne ni, ina kiranki kina turo min baki", gyara bakin tayi tace " gani", yace "shiga gida kicewa Adda *ZYNAH* nace tazo ina garden", budan bakinta setace " Hamma wai me kukeyi  a garden kullum kullum", hannu yasa ya bugu bakin yace "gidanku mukeyi", kuka ta samai tayi hanyar ciki yayi sauri ya riko ta dan ba karamin aikinta bane taje ciki tayi zamanta, hannu yasa cikin ledan da ke hannunshi ya dauko mata maltose yace " toh yi shiru kiyi sauri ki kiramin ita", ai da gudu ta shiga ciki tana jin dadi taje dakin *ZYNAH* ta fada mata sakon *ASHRAF*, tashi tayi ya dauko veil da dora a kanta tayi waje, koda taje wurin shi gaisuwa kawai tayi ta zauna tayi shiru kusan rabin hiran she yakeyin kayanshi ita daga "uhmm" se "uhmm uhmm", ledan da shigo dashi ya dauko ya mika mata wanda kayan chocolate ne a ciki yana ganin kaman zata sake tunda yasiyo mata abunda takeso amma segani yayi ta ajiye tareda cewa " thank u" a sanyaye, ganin baze iya cigaba da irin wannan hiran ba yasa cikin zafin rai yace "wai meke damunki ne, kin barni ni kadai inata surutu kekuma kin min shiru, forget wat happened nd move on mana, haba, dis is nt my *DAMSEL* dat  i knw", hawayen da yagani ya fuskan ta ne yasa shi yin shiru ta dago tace " one day will u also turn ur back on me just lyk Islam nd Humaira did?", wani kallo ya mata tareda cewa "Ya salam, daga ina kuma wannan tunanin ya fito", jin tayi shiru ne yasa ya kamo hannunta yayi kasa da murya yace " look *ZYNAH* betraying u is d last tin i will do, i want u to trust me just as u did bfor cus nw i knw u've lost ur trust, i knw u don't trust anybody again bt plss don't include me cus i will neva betray u, nan da wata biyar masu zuwa zamu fara rayuwar aure dake kuma bazamu taba jin dadin zamamun ba indai ba yarda a tsakanin mu, saboda haka dan Allah ki yarda dani kinji", kada kai tayi tace "am going to trust u wit all of my heart bt mind u d moment u break dat trust am nt going to trust u again", kwantar da kanta yayi kan kafadarshi tareda rike hannunta yana wasa da zoben ta yace " I promise u i will neva break ur trust, i promise ".



*WASHEGARI*

     Anyi bailing din Humaira inda a ranan aka zauna court su SMART an yanke musu 1yr imprisonment inda KB kuma aka yanke mishi shekara daya da rabi tareda horo mai tsani, take ciwon mahaifiyarshi ya tashi akayi asibiti da ita dama mahaifinshi baije court din ba wai saboda kar a gane danshi ne tuni har anyi spreading news dan senator Usman wanda yake neman kujerar governor an kamashi da laifin bata yaran mutane saboda haka an kaishi kurkuku har na tsawon shekara daya da rabi, en party dinsu na ganin haka sukace dole a canza shi dan sunsan in ya fita takarar nan toh bazeci ba, haka yana ji yana gani suka zabi wani daban. Humaira na zuwa da kyar ta iya shiga cikin gidan saboda kunya, nan duk suka mata fada sosai tareda nasiha ta basu hakuri sukace ai ya wuce, *ZYNAH* kuwa ko kallonta batayi, tashi ma tayi ta shiga daki abinta Humaira ta bita tana bata hakuri amma *ZYNAH* ko uhmmm bata ce mata ba. Dole Humaira ta kyalle ta wanda seda sukayi kwana uku a haka sannan a ranan da Humaira zata koma gida ta roki *ZYNAH* tana kuka dole *ZYNAH* tace ta yafe mata kuma ta hakura amma sosai kawancen su ya ja baya, kwakwata basa waya sosai Humaira ce ma mai karfin halin kira, *ASHRAF* ya koma bakin aikinshi, su Momsie duk sun koma tareda Minal, *ZYNAH* kuma ta koma school amma yanzu driver dinsu Husna yake kaita yana dawo da ita sannan inta dawo bata fita tana gida.



*BAYAN WATA UKU*

     Su *ZYNAH* sun gama exam sunyi hutu ta koma gida wannan karon *ASHRAF* ne ya kaita har Lagos, seda ya tabbata ta shiga hannun iyayenta sannan hankalinshi ya kwanta, kwana biyu yayi ya dawo bakin aikinshi, ginin shi an gama ansa furnitures anyi komai se jiran amarya, ginin yayi kyau sosai har abokanan aikinshi suka wa ginin suna  one in town saboda yadda aka tsara shi kaman a outside country, Momsie Ammi tawa magana aka samo mata mai garan amarya tun daga Maiduguri tazo ta fara gyara amarya ciki da waje, Humaira na zuwa tana duba *ZYNAH*  wacce a halin yanzu ta fara sake mata wanda yama Humaira dadi, Islam sunyi waec amma result be fito ba, jamb dinta kuma da taimakon tutorial din da take zuwa ta samu 210 sosai Daddy yaji dadin har kyautar mota ya mata kaman yadda yama *ZYNAH* itama seda tagama secondary aka mika mata mota, shirye shiryen biki ake sosai ta bangaren Daddy ze aurar da apple of his eyes, kayan gado da kayan kitchen da duk wani da zata bukata na waje aka mata order dinsu, dinkuna kuma an mata su ba adadi ita da batasa native, ginin hospital dinta anyi nisa sosai amma da saura, ta bangaren *ASHRAF* shima shirye shirye sukeyi sosai sun hado lefe na gani na fada har akwati set biyu ko wannan akwati biyar da kit, sun gama tsara events din da zasuyi, Ashanty tace zatazo bikin amma Shaheeda tace a gida baza'a yarda ba, saboda haka tayi wishing dinta goodluck da addu'an zaman lfy.


*BAYAN WATA BIYU*


     _Mzz Daddy💋✍🏻✍🏻_

ZYNAHWhere stories live. Discover now