Chapter 44

988 77 1
                                    

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

           *ZYNAH*

(An Interesting Luv Story 2017)

By Aisha Muhammad (Mzz Daddy 💋)

*BAIWA WRITER'S ASSOCIATION*

QUOTE:-"It's funny how you can do nice things for people all the time, and they never notice. But once you make one mistake, it's never forgotten."

      _I dedicate dis page to *Aysha Usman Gagare* tnx for d luv nd support, really appreciate it. 😍_

                4⃣4⃣

      Suna kaiwa gida sukaga har an fara cika saboda tayi inviting course mates dinta, seda ta tsaya ta gaisa da wa'anda sukazo sannan ta wuce cikin gida, wurin su Momsie taje ta musu sanda gida suka amsa Ummi ta tambaye ta meyasa ta dade kaman tun dazu wanda zata mata makeup tazo gashi an fara zuwa, nan tace musu holdup ne ya rikesu a hanya sannan ta samu ta shiga ciki, su Minal ana kitchen tana cake me three steps yanzu cupcakes takeyi shima jira take ya gama baking ta ciro daga oven. *ZYNAH* dakinta ta wuce inda taga su Islam na shirya wa, Basma ce leko tace " *ZYNAH* wai kiyi sauri ki watsa ruwa kizo dakin Ammi acan zaki shirya", "toh" tace sannan ta shiga bathroom tayi wanka sannan ta fito, seda ta shafa mai sannan tasa hijab har kasa ta fita zuwa part din Ammi, Fahad na zaune a parlour ta gaishe shi ya amsa tareda kara wishing dinta happy birthday, karasawa tayi zuwa dakin Ammi anan taga me makeup din tana jiranta, basu wuri Ammi tayi sannan me makeup ta matso dan ta fara mata, *ZYNAH* badan taso ba ta zauna sedan batada yanda zatayi, za'a fara mata ta kalli me makeup din tace "plss i want simple makeup, i want my face to look cool", murmushi makeup artist din tace tace "sure, ur mom already told me u don't fancy makeup, bt i promise u will luv dis", kada kai tayi sannan ta gyara zamanta aka fara mata, basu dau lokaci ba dayake tanada fast, ball gown tasa pink aka kama mata gashinta in a ponytail style se takalmin ta silver high heel, necklace da bangles da sauransu ma duk silver ne. Wow words can't explain hw beautiful our *ZYNAH* looks with her cool bt nt hard makeup, looking lyk an ice queen in her expensive material ball gown, she is just looking soo sweet nd beautiful lyk a princess waiting for her dream prince, kallon kanta tayi a mirror tasake kallo sannan ta kalli me makeup din, she was speechless saboda itada kanta tasan tayi kyau base wani ya fada mata ba. Ammi ce tashigo tana cewa "baku gamaba gashi angama zu...", maganan ta ne ya makale a bakin ganin *ZYNAH* tsaye a gabanta kaman wata princess," *ZYNAH* kinga yanda kikayi kyau kuwa, wannan ai se samaru nan gidan su rude", dariya tayi tana sunne kai kasa, "ina zuwa bari na kira su Humaira suzo suyi ex courting dinki", tana fita *ZYNAH* ta dau wayanta ta fara daukan kanta selfies sannan taba ma me makeup din ta dauketa.

     Humaira da Basma ne suka shigo dakin both of dem wer speechless da suka ganta, Humaira tace "swthrt is dis u", Basma kuma tace "so makeup can easily change sumone lyk dis", ita dai ba abunda takeyi banda murmushi, Basma ce tace "let's go it's getting late, our guest ar feeling restless", nan suka sata tsakiya suka fito parlour da ita inda su Uncle Yusuf da Fahad da *ASHRAF* da Haidar ke zaune suna cin doughnuts din da aka kawo musu, su dukkansu were speechless ba kaman *ASHRAF* da yayi mutuwan zaune ya saki baki da hanci yana kallon hallittan dake gabanshi, Uncle Yusuf ne ya katse shirun da "wow *BEAUTY* u look extremely beautiful", "tnx Uncle", nan suka shiga daukan ta hoto ba kaman *ASHRAF* da shi kawai dauka yakeyi ba adadi sannan sukayi  grp photo, su Humaira suka sata gaba sukayi waje, Haidar ne yabi banyansu har da dan saurinshi saboda yanaso yayi announcing zuwan celebrant din, a garden din gidan sukayi organising party din inda akayi decorating din wurin da pink nd silver, mic Haidar ya dauka ya fara da "gud evening ladies nd gentlemen, ur celebrant  is here nd i want us to give her a round of applause as she is steps in here by d count of three, nw 1,2 nd 3, sega *ZYNAH* a filin wurin inda bakajin komai se tafi da wow, kowa wurin seda ya yaba da kyanta, wurin da aka ware mata dan ta zauna ne taje ta zauna cikin tukun ta na kasaita, tana zama Islam tazo tace "u look beautiful sister, kinga yanda makeup ya miki kyau kuwa daga yau ki dinga makeup, come on let's take a selfie", nan sukata daukan hotona, Haidar ne yayi announcing ga parents dinsu nan shigowa, inda aka ware musu su zauna ne suka zauna sannan Uncle Yusuf ya bude taro da addu'a, Humaira ta bada brief history of d celebrant,  nan dai party ya kankama se bushasha akeyi, anzo kan bada kayan gift kowa yazo ze mika mata abunda yakawo mata se suyi hoto da haka har aka kai kan *ASHRAF* wani karamin box ya mika mata sukayi hoto sosai sukayi kyau (wat a perfect match made frm heaven👌), Daddy kam ana kaiwa kanshi yace shi present dinshi na waje tazo suje ta gani, hannunshi ta rike sukayi waje zuwa parking lot din gidan sauran mutane na biye dasu saboda suga me mahaifinta ze bata, car key ya mika mata yace "it's all ur's", cike da mamaki tace "a car key, wow daddy thank u", tafada tana rungumeshi, danna makullin tayi, nan taji wata sabuwar Honda Accord tana din din alamun itace motan, cike da jin dadi ta karasa wurin motan budewa tayi cike da jin dadi tana murna, wurin Daddy ta koma tayi hugging din tace "thanks Daddy, i really appreciate it", yace "anytin for my Mom", komawa sukayi garden din ta yanka cake sannan aka shiga menu menu kowa se ci da sha akeyi a wurin. Wayan Daddy ne yayi ringing around 7 na yamma lokacin an fara watsewa, saboda sound din DJ din ne yasa ya fita zuwa compound dan amsa wayan.

ZYNAHWhere stories live. Discover now