chapter 20

197 7 4
                                    

WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
  _(Domin Marubuta Mata)_
       ✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

Paid novel

YAR AREWA(T/N/G)
2⃣0⃣
Last free page.
N300 0264267657 gtb
Amina jamil adam"
MTN Card via
07040135008.
send your payment Proof to 09058191213 Whatsapp.
************************************

Da wani irin kallon mamaki jasmine tabita ,
Matsa kurmin idanun ta tayi tana tunanin irin tijarar da zata yiwa zinatu ,annoying voice dinta ne da take yi tana tauna ya sake dukar kunnuwan jasmine wadda ta kai kololuwar bacin rai!

"Idan Baki taso ba billahillazi zan cinye tas ,kinsani da hyayi kuwa ?
Bana wasa to abunka da babu gidan uba hey idan kaje talle illu mai hyayi ya taba  maka nonowa yabaka kwata, idan ya hyafa sau biyu yabaki rabi, to idan ya taba sau uku ne hey ya baki guda har da hyayi ,
Idan kuma kika gwale masa kafa hey yabaki harda taliyyar yara amma ni isakanci na bai kai nan ba a tabe tabe nake samun talliyar yara harda koyi akwaini da wayau ,
Yanzu dai ba wannan ba tukunna ki sauko kizo muyi tsomale saboda hyayin yayi ragowa na henye tunda dai ni na ji tausanki na kawo miki domin yan gida suna chan basu damu da kinci ko baki ciba.

cigaba tayi da tsumala bread dinta cikin tea tana kai masa warba,
Karasa yaye bargon jasmine tayi ta sauko daga kan gadon ta zauna tana mai tankwashe kafafunta gaban zinatu da robar shayinta ,
Plate din soyayyen kwan ta ja gabanta.
Da zafin nama zinatu takama tace kai jasmi wannan dai koyi nawane ,
Idan sanmiki ne kikeso nayi sai nayi amma dai koyi babu ke ciki,
Jan plate din tayi gefenta tacigaba da tsomalenta,
Dan yatsa jasmine tasaka cikin robar da ta zubo tea din taji yanayin zafinsa,

Da bread fal baki zinatu tace babu zafi ai hey da na daga hayin dai dai hya zafin da sauki,
Tana gama magana jasmine ta chakumo kanta da karfi ta danna cikin robar shayin,
Wata irin kara mai razanarwa Zinatu tasaka wadda illahirin dakin saida ya amsa dan da ace gidan babu sautin karatun da yake tashi nacikin suratul baqara and kuma basu kusa sosai da kowa sai yaji wannan karar ta zinatu,

Abune wanda yazama jiki a kullum tun bayan sallar asuba za'a kunna suratul baqara har ta kare sabo irin falalar ta na korar shaidanu saboda shaidanu basu zama agidan da ake karanta suratul baqara a kullum ko saurarenta,

Da zafin rai Jasmine tafara magana tace dan uwarki, dan uban babanki kina tunanin ke kadaine kika iya iskanci da tashanci?
Ni sa'ar wasan kice ?
Hannu zinatu tafara sawa tana struggling tana mai san fita da kanta,
Dago ta jasmine tayi ta dora gwiwarta daya a kasa kafarta daya kuma akan tafin ta ,ga gam ta rike dan shikun zinatu da ta rufe idanunta gam ,
Wainar kwan ta dauko a cikin plate din ta Matsa ta a hannunta tayi mata rubbing a fuska tana mai cewa "wannan kwan fuskar ki ya dace da ba ko ina ba ,
Bread din da zinatu ta gutsoro zataci ta tsoma cikin ruwan shayin yayi wani lum dashi ta dauko ta yabawa zinatu dake gunji a fuska tana mai fadin,
"Wannan yazama na karshe dan wallahi duk ranar da kika sake shiga hanyata ko sai na danna kanki cikin kashin prince karencen dake bayan gida ke beside sai nasa kin cinye kashinsa idan kuma kikaga ban miki haka ba ba sunana jasmine ba,
Bani da kyau and nasan hanyoyi da yawa da zan baki kashi a gidannan so ki kula da takunki kuma kisan inda yake maki ciwo saboda ni dinnan idan na tsani mutum ban iya tsanarsa ba so kar ki bari na tsane ki haka,
Tashi kifice mun da gani yar iskar banza.

Sakar mata dan shikon tayi tace tashi ki kwashe mun kazantar nan a gurinan ki bace mun da gani stupid wannabe".

Bata san lokacin da ta dauke yan komatsanta ba ta fita a dakin tana kukan bakin ciki da tunanin irin hukucin da zata yiwa jasmine dan tabbas jasmine bata san wacece zinatu tsiya tsiya ba,
Manya nawa taciwa uwa a kauyensu sai dan wata Jasmine ,
Shirun da tayi tayine saboda jasmine ta mamayeta amma da sai ta karya mata kashin wuya ,
Tana ta sake sakenta ta koma ta inda ta fito ,
Wanke fuskarta tayi da ruwan sanyi tana mai gogewa da rigarta ,
Kai yanzu da ban daga hyayin nan ba fa yarinyar nan ta dulmuya mun kaina fa?
Da ta mun bakin ciki dan kyan nawa ma huraym yadaina gani.

YAR AREWA(THE NORTHERN GIRL)PaidWhere stories live. Discover now