chapter 1

257 10 0
                                    

YAR AREWA(THE NORTHERN GIRL).

Assalamu alaikum warahmatullah.

Kamar yarda kuka karbi noorurrahman kukasoshi ina fatan wannan littafin ma zai samu karbuwa a gurinku,
Nayi mutukar farin cikin yarda ya samu karbuwa a gurin ku inafatan wannan ma zai samu karbuwa ,nashi salon na daban ne,
Kubiyoni dan jin irin nashi salon na tabbata zaku so shi ,
I ain't no one without you guys!
Support me and show me love.
Na kudine kan farashi N300 kacal"
Privately N400,
Maana idan kanasan ka ringa samun update dinka private dan ba kowa ke san karatu a group ba.
Idan ta banki zaka biya zaka tura ta 0264267657 Gtb.
Account name amina jamil adam.
Idan ta kati zaka biya zaka tura katin MTN ta wannan layin 07040135008 sai ka tura shaidar biya ta wannan layin
09058191213 .
zaka iya tuntubata kai tsaye ta wannan layin a WhatsApp 09058191213.
Jazakallahu khair as you make your payment.
20 free pages,.
Bismillahirrahmanirrahim

1⃣
Jasmine bilal shareef

Yarinya yar kimanin shekara goma sha biyu ,
Mini laptop ne gabanta tana buga princess prom game,
Gaba daya ta saka hankalinta wajen yin game din cikin nishadi da jin dadi,
Bayan kayataccen pink barbie well decorated room dinta ita kanta abun kalloce,
Blonde Gashin kanta tamke yake cikin ponytail ,
Jikinta sanye cikin spaghetti strap gown black wadda ta kara kawata rich light melanin yet caramel skin dinta ,.

Knocking din da ake a bakin kofarta shine ya katse ta daga abunda take ,come in"

DA sallama wata kyakkyawawar mata ta shigo dakin tana fadada fara'arta tace "Jasmine daddy ya dawo fa and yanata tambayarki yaji bakije kin masa oyoyoba,yanzu muka gaisa a falon mamanki na kai mata sako ,tashi tayi tace Allah aunt fatosh
Batareda ta rufe laptop dinba ta mike da gudunta na tsiya tana kwala kiran dadddy daddyy"
Kada kai fatosh tayi ta girgiza kai tana murmushi ta kashe laptop din ta mayar dashi ma'ajiyansa,

DA gudu jasmine tanufi part din daddynta tana kwala masa kira,
Jawota taji anyi baya kii,
Ke mai kan zabiya ina zuwa da gudu haka kamar bakida kan gado,
Licking lips dinta tayi ,idan tace tanajin dadin mai kan zabiya da take kiranta dashi to tayi karya dan wata friend dinta a makaranta zabiyace kuma ita taga gashinsu ba iri daya bane kwata kwata tasha tambayan daddynta ko gashinta irin na zabiyane and koda yaushe ta tambayesa zai ce mata ,
Sweetie your hair is blonde and blonde ba gashine mara kyauba its golden ,yellowish Brown and its a die for hair mutane dayawa  rinawa sukeyi dan su samu blonde din amma ke Allah ya baki shi kyauta,
Your hair is beautiful and it goes well with your rich caramel melanin skin ,
You're beautiful so duk wanda zai fada miki otherwise karki kulasa,

Murmushi tayi tace mummy " daddy ya dawo ne yanzu aunt fatosh tazo tana fadamun i was busy playing game banji karar shigowansa ba,

Dan ya Tsine fuska tayi tace sai kiyita gudun ai idan kika karya kafafu kyaci uwarki ai,
Batareda ta wani fahimci abunda take nufi ba ta washe mata hakori tace oh mummy trust me I always watch my steps ,
Dagudun nata ta karasa part din nasa tana kiran daddy daddy"
Danesa tayi lokacin da ta ganshi tsaye yana taje Kansa,
dagata sama yayi ransa fal soyayyarta yace sweeetiee ,
Kissing forehead dinta yayi yace ya school,
Taba girarsa tayi tace daddy school was amazing yau nayi winning debate ,
Jan kumatunta yayi yace that's my baby nasan dama ke genius ne ,
Katsesa tayi ta karasa ta hanyar cewa i got it from my mamma"

Shigowan mummyn ne yasa tayi saurin sauka daga jikin daddyn dan yanzu saita kai mata bugu wai daddyn yana bata ta ,amma a zahiri kuma bakin cikin soyyayyar dake tsakanin Jasmine da mahaifinta take sosai,
zama tayi a gefen gadonsa tace ke Jasmine fita zan magana da daddynki,
Kallon daddy tayi ya gada mata kai yace sweetie je dinning ki jirani inzo muci abinci,
Kallansa tayi tace amma dai daddyn jasmine yarinyarnan zata iya cin abinci da fatosh ko menene sai kunci tare kuma,
Bai kulata ba saida ya bari jasmine ta fita yace kekam mairo kinada wani abu yarinyar nan fa idan na fita bana sake ganinta sai na dawo idan kuma tafiya mai nisa ta kamani sai nayi wata bana gida so menene damuwa idan na nunama yarinyana so a free time din danake dashi yarinyar nan maraniyanefa ki tayani cike mata gurbi da bata soyayyar mahaifiya shine babban dalilin da yasa na auroki and kema kinsan yarinyannan ne sila if not ni banida raayin sake auren wata mace bayan marigayiya so please mairo stick to my expectation,
Tabe baki tayi batareda ta kuma cewa komai ba ,tashi yayi ya fita a dakin tana biye dashi a baya.

YAR AREWA(THE NORTHERN GIRL)PaidWhere stories live. Discover now