chapter 10

59 4 0
                                    

YAR AREWA(T/N/G)
🔟
Bin bayansu tayi da gudu tana cewa to meyene damuwar? kodai memory lost tasamu ne?, amma ni a idanuna she don't seem okay Mai yasa kuka baro asibiti da ita?

Babu wanda ta samu amsa a gunsa dan haka ta cigaba da binsu tana jero musu tambayoyi ,
Dakinsu aka kaita akayi connecting abubuwan da suke taimaka mata doctor ya sake dubata yace zata iya farkawa zuwa gobe ko cikin dare insha Allah ,but idan ta tashi zata iya tashi da ciwan kai dan haka zuwa jimawa zaisa abata wani allura da zai taimaka mata,
Alluran yabawa nurse din da zata kwana nan ya nuna mata yarda zata mata,
"Katabbata babu damuwa ?
Daddy ya tambayesu yana mai tsaresu da idanu dan bayasan asamu matsala ne ko kadan,

"Babu Damuwa sir,tasan mai take nurse din babu wata matsala insha Allahu,.
Bayan suntafi ne daddy yamaida kallansa kan fatosh da ke zaune kan stool hannunta rike da na jasmine,
Addarmu idan babu damuwa inasan magana da ke and kinga likita yace jasmine batasan hayani ko zamu danje falo,

Babu damuwa ta fada tana tashi dan fita falon,
Zurum mummy ta bisu dan jin mai zasu tattauna,.
Daddy ne ya fara zama kafun fatosh ta zauna,bawani bata lokaci mummy ma ta zauna tana mai faman zazzare idanu,

Lapia naga bance mairo ba fatosh na kira so mai kikeyi anan,

DA dan duburburcewa tace aw,aw nayi tunanin ka kiranine nima koba kan jasmine ne zakuyi magana ba,

Ganin kallon banzan da yabata ne yasa ta tashi zata koma dakin da jasmine take ,
Sunanta daddy ya kira yace kalli nan mairo,
Bar sashen nan baki daya and kafin kifita inaso na fada maki kar kisake zuwa ko duba jasmine ko wani abun ,i want only fatosh around her and I trust only her so don't be offended ,
Idanunta ne ya ciko da kwalla dataji abunda yace ga tsoran maganar da zaiyyi da fatosh din,
Tsaye tayi tana kallansa,
Kallanta yayi yace hala bakiji abunda nace ba ko ,?

Fuu ta fice a sashen tana Allah allah ta kai ga wayarta dan kiran bala.

Kallan fatosh daddy yayi yace addanmu shin a ina kikaga jasmine ne ,
cikin nutsuwa tace to dama dai tun jiya naga jasmine na hada kayan daga cikin nasawarta tasaka aka kai mata sashen mummynta so dana tambayeta lapia sai tace mun kawai tana san ta dan zauna anan dinne and dama inaso nayi maka magana saboda yanzu atmosphere din dake tsakanin jasmine da ita ba dadi ,bansan mai yakesa jasmine yaimata fitsara ba ,nasan jasmine is rebellious amma batada raina na gaba da ita amma mamakina shine yarda take ma mummy din and ita mummy din sai naga tana biyeta dan haka yasa nakan zauna da jasmine din namata fada kuma naji abunda yasa take hakan amma akullum saidai tacemun mummynta bata da hali,

Yau nazo wucewa ta bakin sashen mummynnata sai naji ihunta,
Sai na shiga dan ganin maike faruwa dan nasan wannan ihun ba lapia ba ,
To abunda nagani dana shiga shine jasmine kwance cikin jini hannun mummynta kuma daa broken glass flower base Mai dauke da jinin jasmine din,
Amma bansan ainayin abunda ya faru ba sannan ba ina cewa ita ta buga mata bane .

Itace ma "daddy yafada yana mai jin zafi sosai a cikin zuciyarsa,
Unfortunately footage din sashenta ya baci wanda ina zargin dalili ,i have alot of doubt's amma inajiran lokacine ,nayarda dake and something might happen to me and idan wani abu ya sameni ki dauki jasmine ki tafi da ita abuja,
Akwai black card dina a gurinta and she knew the pin, use it kibiya mata kudin makaranta har tagama ,idan bana nan help her fulfil her wishes na zama pilot da take so nasan zaki iya ,nayarda da ke nayarda kuma da tarbiyanki sannan nayarda da gidan hamma Abubakar nasan za'a rike mun jasmine cikin aminci for now nan kadaine safe guri a gareta ,
And card din yanada kudi acikinsa wanda ya ishe ka rayuwa, duk wani abu da takeso a rayuwa amata da dukiyana ,
Bawai nace babu mai iya mata bane ko na raina 'aa inaso yau ace ko bana nan jasmine ya kasance dukiyata bata daina aiki ba akanta,.

Gaba daya jikin fatosh yayi sanyi sosai dan ji take kamar wasiyace yake barmata ,
To mai yake shirin faruwane ,
Da damuwa tace daddyn jasmine kana magana kamar mai shirin bankwana da duniya ,insha Allahu babu abunda zai sameka ,dakanka zaka taimakawa jasmine wajen cika burinta biizinillahi,
Dan murmushi yayi yace "banajin haka amma koda wani abun ya faru dan Allah kar ki manta abunda na fada miki i will forever be grateful to you,
Bari na fada miki wani abu wanda ada nayanke shawarar babu wanda zan fada wa amma naga yakamata ke nasanar miki,
Abunda yake faruwa shine........................................................................................................................

YAR AREWA(THE NORTHERN GIRL)PaidWhere stories live. Discover now