chapter 9

68 6 0
                                    

YAR AREWA(T/N/G)
9⃣

Ke mai kan zabiya uwar me kike mun a falo da uwar safiyannan kin wani doramun  kafa kan cushion kafa da takalmi who taught you manners ,
dauke idanunta tayi daga kan wayarta ta mayar kanta tace '
One:I'm jasmine my name is jasmine not mai kan zabiya.
Two:this is my fathers house so zan iya koma menene naga dama aciki after all takalminnan mai kyau ne kuma mai tsarki ba najasa,
Three:fatosh taught me manners and nasani kinsani tafi mutane dayawa.

Hannu mummy takai mata zata mareta,da zafin nama ta tashi tana mai ware idanunta da mamaki,
Mari fa mummy?
Mari?
Tsk tsk I bet you don't wanna risk it because I'm doing you a favor ,
A FAVOR always remember this so Kar muyi abunda zai damu kowa like i said earlier kifata hanyana and im not keeping quiet saboda ina tsoro a'a im keeping quiet sabida daddy's peace i don't wanna break his heart so shine Kadai abunda yake sani shiru but I will punish you my own way nafada miki and yana daya daga cikin abunda yasaka na dawo part dinnan beside kayana ma yana ciki wardrobe a dakin ,i will be sleeping right next to you sabida nasan moves dinki and any stupid attempt pimm daddy's court !
Tana gama fadan hakan ta tashi a falon tana mai yin hanyan kitchen ranta fari tas, yarda taga idanun mummy kawai yabata joy sabida taga takaici da kuma tsoro a cikinsa ,

Tana kokarin shiga kitchen din taji wayan mummy yayi kara ,
Da saurinta har tana tuntube ta koma falon ta zauna tana mai binta da idanu ,
Tsaki mummy tayi tace "look jasmine i also love my privacy shikenan mutum bayayin mistake saikuma yazama ana using dinsa ana threatening dinsa dashi,i told you that Sharrin shaidan ne and shaidan bai bar kowa ba and i promise not to repeat it again so spare me okay !

Licking lips Jasmine tayi cikeda rashin kunya tace oh dear mum idan kayi abu sau daya shine shaidan ,idan ka kuma yazama ganganci ,idan ka kuma yazama iskanci,
And ni bana tunanin naki a shaidan ko ganganci ya tsaya ,
Dan bude baki tayi cikeda tijara tace "ooopz i shouldn't be disrespect my mother ,
I'm sorry sweet mummy nakasa dauke hoton dirty secret dinki ne akaina and idan yafara displaying mun sai zip din bakina ya balle but as far as you are being Good nima I will be your good little princess once again,
One thing mummy shine yanzu ai bakida privacy cos idan aka baki dayawa sai abun yazo kina algus cikinsa but sha i will spare you your privacy na yanzu zaki iya daukan wayanki and my regards to my sweet uncle tana kai haka ta tashi ta fita a falon badan tana jin wani danasanin abunda take mata ko sau daya ba saboda duk wani girma datake bata ya kare a wannann ranar,
A hankali abubuwan yarintarta suka fara dawo mata and its obvious mummy tadade tana yin ba dai dai ba,

Tana fita mummy ta buga kwafa a fili tace zakici ubanki ,i will make sure na kawar dake daga hanyana amma dole nabiki a hankali dan kicigaba da shiru da bakinki amma after nacika burina i will make sure kin gane kurenki ,sai na fanshe wannan fitsarar da kike mun,
Wayarta ta daga dan bin kiran da aka mata tana mai jin tsanar jasmine musamman idan ta tuna wai yarinya kamar jasmine ce take san zama dodonta cikin al'amuranta, nawa jasmine take yarinyar da gabata ta girma.
Yes bala ina jinka sau nawa zance maka kadaina yawan kirana awaya kabari zan fito da kaina na sameka a hotel din da muka saba haduwa,
Daga bangaren bala cike da kufula yace kinga kar ki raina mun hankali dukiyar fa dakike takama da ita kema kinsan badaban niba bazaki sametaba and na fada miki har yanzu bilal yana bincike shekara nawa amma a dari dari nake duk da zafin binkicen yayi kasa amma nawa naci a ciki sai faman wala wala kike yimun,

Tsaki mummy ta buga tace "naji uban yan mita inajin ina baka abunda yafi kudi sannan nan har mota nasake maka and beside idan kana dari darine ni nan gidan danake fama da waccan mai jan kanfa ,
Yakamata ace akanta kafara tambayata sabida we are in this together kodan kai baka cikin gidan ne ,ko kasan fargaban danake cikine ,kafini sanin bilal yaji labarin abunda ya faru zaisa bindiga ne ta fasa mana kafafu idan bai fasa kai ba kenan ,yanzu maganan danake maka yarinyar nan ta tattaro kayanta ta dawo sashena duk dan tana ganin abunda nakeyi isn't that enough torture,
Yanzu dai me mafita,

YAR AREWA(THE NORTHERN GIRL)PaidWhere stories live. Discover now