chapter 15

52 4 3
                                    

WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
  _(Domin Marubuta Mata)_
       ✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

Paid novel

YAR AREWA(T/N/G)
1⃣5⃣
Free page.

daki tashiga ta banko kofar tasa key tasaka kuka mai taba zuciya,
Tsaye fatosh tayi bakin kofan tana mata magana akan ta bude ta saurareta amma tayi kamar bata jitaba dan wani irin mugun zafi taji zuciyarta tanayi mata,
Saida tayi mai isarta kafun ta murda key din kana ta koma ta zauna tana mai ajiyar zuciya,
Fatosh da tunda jasmine ta fara kuka har tagama tana bakin kofar a zaune ,
Jin alamun ta bude key din yasa da hanzarinta ta tashi ta murda handle din ta shiga dakin,
Kusa da ita ta samu ta zauna ,
Kamo hannunta tayi cikeda kulawa tace "jasmine bafa cewa akayi daddyn ki ya mutu ba cewa akayi ba'a ganshi ba and ana kan bincike and jikina yana bani definitely za'a ganshi kidaina wannan kukan haka kina karya mun zuciyata.

Sniffing tayi tana mai kokarin mayar da hawayenta tace Aunt ba har gwanda ace mutuwa ne yayi akaga gawansa ba aka kawo mana ,
Yanzufa bamusan wane hali yake cikiba ,bamu sani ba ko hadin bakine akayi aka daukesa ,Allah kadai yasan irin halin da yake ciki yanzu good or bad Allah masani tayaya akeso hankalina ya kwanta aunt he's all I have".

Rungumeta fatosh tayi tana maijin tausayinta har ranta"
Jasmine kin manta ashe kina dani ?
Bazan taba barinki ki shiga wani hali ba bana daukar ki kamar yar da sultana ta haifa ,jinki nake cikin jinina ,inajinki kamar diyar da na haifa da cikina so kedaina magana haka and daddynki ni nasan za'a ganshi and im very sure duk inda yake bazaiso ace jasmine dinsa ta karaya haka ba ,yanzu addua'r mu yake nema ba wai kuka ba dolene mu zama jajurtatu because we are his strength.

Wani kukan ne ya kuma kwace mata mai taba rai ,
Fatosh bata hanata ba illa kara rungumeta datayi tayi mai isarta.

Kimanin wata guda kenan ana abu daya na neman daddy ,
Kullum idan zasu saurari news abu dayane sukeji wato har yanzu ba'asan whereabout ba nashi amma ana ta kan bincike, addua kam tukuru jasmine take dan ta watsar da komai da ya danganci rayuwarta burinta daya kawai wato aga daddynta ,

Bala wai mai kake nufi ne ni kaki kamun magana daya na fahimta,
Dariya bala yayi yace "mairo tawa mairo ta bala ke matsalata dake gajan hakuri ,
Matso kusa dani kiji,
Matsawa tayi tana mai san jin abunda zai fada mata ,
Hadeta yayi da jikinsa yace karki damu masoyiyata nakusa mallaka miki wannan mansion din ke dai ki koma ki kwanta ki mike kafafu anjima kadan zamuyi baki,
Sakinta yayi ya fita yana fito,

Kimanin karfe hudu na yamma jasmine da fatosh suna zaune tana mata fada kan saita cinye abincin dake gabanta,
Hayaniyar da ake falo shine ya jawo hankalin jasmine ,
DA saurita tashi dan duk tunaninta daddyne  aka gani,mara mata baya fatosh tayi tana kiran sunanta ,
Tsaye sukaga wasu maza uku sunsha suit sai uncle bala agefensa ,
Mutumin da taji uncle bala na kira da mr muftah ne yafara magana da munfayi hakuri na almost 3 months so we won't any more the date is due,
Da kallan rashin fahimta jasmine da fatosh suke kallansu ,
Mummy ce tace tabdijan basai ku tashemu mugani ba babu inda zamu wallahi,
Yanzu da bilal na nan ai baku isa kuyi mana hakaba,
Jasmine ne ta matsa kusa tana cewa mr muftah "what's going on sir if I may ask,,
Kamar uncle bala ta tambaya da kumfar baki yace wai kijifa wai daddynki yayi mortgaging gidan nan ya karbi wasu makudan kudi wanda babu wanda yasan abunda yayi dasu and yasa hannu kan idan har wata biyun nan yakai sunci gidan,

Dariya jasmine tasa tace oh come on wane irin abune da daddy zaiyyi i mean wanne irin kudine daddy bai gani ba da za'ace yayi mortgaging gidan da iyalansa sukeciki,
Haba ai hankali ma bazai dauka ba wannan set up ne dan daddy din baya nan , inasan paper and human witness,

Yar dariya mr muftah yayi yace little girl kar kisa kanki cikin wannan abun you know nothing about business,
Taka center table din dake gabansa tayi da karfi da saida kowa na gun ya razaga ,
Da yatsa ta nunasa tace mr muftah before I lose my cool inasan kafun raina yayi mugun baci ka tashi ka dauki mutanenka daga gidan nan ku fice if not zan nuna maku jinin bilal shareef shike yawo a jikina ,
Get out NOW,

YAR AREWA(THE NORTHERN GIRL)PaidWhere stories live. Discover now