chapter 12

68 2 0
                                    

WOMEN WRITERS ASSOCIATION 📚
(Domin Marubuta Mata)

✨W.W.A✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

Na kudine 09058191213 chat me up!

YAR AREWA(T/N/G)
1⃣2⃣

Gurin da ake adana jirage da basu tashi ya kaita a base dinsu,
Babu yalwar mutane a gurin kasancewar yamma ne,
Jirgin da yake bude suka shiga ,
Shafa samansa tayi ta kallesa tace how old is he,
56
Yabata amsa yana mai kara kallan yarda tayi masa kyau ,
Yakakeji idan kaine lead captain?
Jin bai amsataba yasa ta juyo takallesa tana kara maimaita tambayanta,
Clearing voice dinsa yayi yace just good like too good,
Tafiya tayi towards cockpit door ta bude ta shiga ,
Binta yayi a baya ,zama tayi kan kujeran pilot 1 ta wani rufe idanu dan jinta take kamar a wani duniyan she just can't wait for this moment"
Zama yayi yana mai admiring passion dinta,
Do you believe in love at first sight "shine tambayan da bakinsa ya furta,
Bude idanunta tayi tana san ta gasgata tambayar da yake mata kafun ta juyo ta kallesa,
Shima ita din yake kallo,

Why do you ask?

I just wanna know, just answer me please"

I believe in it"
Gyara zaman sa yayi dan amsanta ya bashi kwarin gwiwa,
I fall in love with you the moment I saw you,
I don't know how amma ni abunda nasani shine nakamu da sanki jasmine mai yawa wanda nakeji a cikin raina that i can't do without you yakarasa yana mai marairaice murya,

Jitayi kamar saukar aradu saboda bata taba expecting ba ,not that bata taba expecting zai so ta ba no ya dade yana throwing mata signs amma batayi expecting this time and now ba ,bata taba tsammanin zai furta yana santa nan kusa ba,.

Jasmine say something"muryarsa ta katse mata tunanin,
Saita kanta tayi ta maida idanunta gaba tace "but mai zance,"
Anything yabata amsa amma don't reject me please.

Amma how can we"_..ammmma"

Kara marairaice murya yake yace please Jasmine no amma "you won't regret falling in love with me ,dan Allah don't say no to me koda baki sona as a man ina rokanki ki gwada and i will make you fall in love with me .

Rasa abun fadi tayi ,idan tace batajin abu akansa to tayi karya amma can that be love?
Ita dai tasan she loves his company amma soyayya?batasaniba dan batasan yama zata fara fassara yaya san yake ba,
Ta yarda tana crushing akansa amma that doesn't mean love ,does it?
"I don't even know anything about you .
I just know you"

Murmushi yayi yace baki bani chance ba ai amma ai ban makara ba ,
Bassam,
I'm bassam jalal hashim "
Ni mutumin yobe ne gashuwa,
Mu biyar ne gun iyayena duk maza ni ne auta ,
Na karanci piloting then later on na juya airforce wanda nasamu shekara biyar yanzu akai and abu mai dadi daya taba faruwa dani shine zuwa na PH wanda anan ne na hadu da dalilin da zan cigaba da numfashi mai kyau wato ke jasmine, kibani dama nikuma namiki alkawarin bazakiyi kuka dani ba,zan dau damuwarki kamar tawa ,zan kula dake kamar yarda zan kula da kaina sannan zan soki fiyeda yarda zanso kaina ,
Kibani dama jasmine .

Kasa tayi da kanta dan wani kunyansa da wani abu wanda takasa misaltawa takeji akansa ,
This is her first time data tabajin kalmar soyayya mai dadi daga bakin wani da namiji batareda taji bacin raiba ,
Sau da dama takan dauki idanun samari dayawa amma matsalar dayace" ta musu kudin gora baki daya da cewan su din fuck boys ne ba wai soyyayya ta kawo su ba ,

Jasmine...
Yakira sunanta cikin wata irin shigar daukar hankali da jawo ra'ayi,

Its getting late bassam mutafi ,
zurum ta tashi zata tafi ,
Baki bani amsaba fa"

Kallan gefe tayi tana murmushi tace lets give it a try tana gama fadan haka ta fita tana mai jin kunyansa all of a sudden".

Soyyayya suka kulla mai tsafta tsakaninsu wadda ta hadu da shakuwa ,
Tsakaninta da shuraym kuwa itama wata shakuwarce wadda gurinta ta dauketa ta yan uwantaka tunda shidin dan uwanta ne shikuma nashi bangaren ya dauketa a matsayin sabo wanda sau da dama yakanyi mamakin kansa idan yana fada mata wata damuwar tasa saboda ya dauketa ne kamar human diary dinsa .
🔅🔅🔅🔅🔅🔅🔅🔅🔅🔅🔅🔅🔅🔅🔅🔅.

YAR AREWA(THE NORTHERN GIRL)PaidWhere stories live. Discover now