chapter 14

57 4 0
                                    

*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
     ( Domin Marubuta Mata )
            ✨ (W.W.A) ✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

YAR AREWA (T/N/G).
1⃣4⃣

Ganin yarda ya dage yana laluben da gaske yasa jasmine darawa tace lateef zamu iya tafiya ,
Gaba tayi suna masu binta abaya ,
Saida ta tabbata ta sun bar kan lungun sannan ta samu guri ta tsugunna tasaka dariya ,
Binta da kallo su lateef sukayi kafun suma suka saka tasu dariyan ,
Kallansu tayi tace mene kuke dariya ?
Tashi tsaye tayi kamar ba ita tagama dariya ba ta gyara murya tafara tafiya tana mai hadiye dariyarta.

Yashe tanimu yake kwance gurin da suka barshi yasha uwar luguda ,
da jan jiki ya koma gefen dakali yana fadin wayyo mairo wayyo mai rabani dake sai indallahi ,wallahi koba yanzuba zakijini"
Yafi awa agurin yashe babu wanda yazo sai da Allah ya taimakesa kamar anjefo awaisu yashigo lingun shida wata budurwarsa ,
Ganin tanimu bakaramun tsoratasa yayi ba ,kallan budurwar da suka shigo tare yayi yace ke isanya ware zan nemeki,
Jiki na bari ta bar gurin jikinta na karkarwa,
Taimaka masa yayi har suka isa gida ,
Mummy da larai suna tsakar gida sukaga anshigo dashi raga raga ,
Tasowa mummy tayi da kidimewa tace ya illahi wane yayi masa wannan danyen aikin,
Ture hannunta da ta tabashi da yayi ya bata wani banzan kallo da kyar yace awaisu kaini daka kamanta da wannan sakarar.
Duk yarda sukaso suji abunda ya faru kin fada musu tanimu yayi,

*****
Tunda ta koma gida take dariyar abunda ya faru ,koda fatosh ta tambayeta kin fada mata tayi sai kawai cewa da tayi wani abune take tunawa yake bata dariya,

A ranar da zasu wuce jasmine ta fito hannunta dauke da hand bag tana mai gyara zaman Veil dinta ,
Dakin kowa ta shiga tayi musu sallama kafun ta wuce hanyar dakin baba lali,
Rikota fatosh tayi tace no jasmine kinsan halin baba lali and bana san kije kina biyeta kuna musayar yawo ba sa'ar ki bane,

Allah aunt ba wani abu zance mata ba kawai sallama zamuyi yanzu yaushe zan sake zuwa safana maybe ma sai mutuwanta ,
Charaf sai a kunnen lali dake fitowa daga bandakin waje,
Da karaji tace ubanki bilalu ne zai mutu ubanki ,ubanki nace shegiya mai mugun baki ,ni kikeyiwa mugun fata,
Wiwiwi kuma sai ta fara kuka dan me za'ace  zata mutu,
Kamar wasa take wannan kukan tanafadin Allah ka nuna mun ranar da bala zai haifi yayan da zasu mutuntani amma a cikin bilalu babu wannan dan,
Hakuri fatosh ta fara bata tana cewa dan Allah baba lali kiyi hakuri yarda kikaji maganar nan bafa haka take ba ,
Suna cikin haka daddy ya shigo dan yi mata sallama"
Ai kamar jira take ta kuma rusa wani ihun kukan,
Yar dariya jasmine tayi wadda bama tasan ta kwace mata ba,
Kallanta daddy yayi yace lapia jasmine kike dariya while kakar ki na kuka,
Baba lali na shirin magana jasmine tayi wuff ta fada jikinta tace dan Allah grandma tawa ta Kai na kiyi hakuri kidaina wannan kukan bana jin dadinsa ,indai nice nan bada dadewa ba zan dawo gareki,

Kara karfin kukanta tayi tana cewa ni kike gayama girenme ,ni kike zagi da yaran yahudo ni zakima bariki,
Kara kankameta tayi tace oh come on granny Kar jininki ya hau mana ni inkinaso ma mu tafi dake PH ,.
Kada kai daddy yayi yana mai jin dadin bond din daya gani tsakanin baba lali da jasmine dan baiji mai baba lali ke fadi ba,
Ciki ya shiga dan sallama da jama'ar gidan ,

Yana barin gurin jamsine ta saketa tace baba lali kenan ni ba fatan mutuwa nake maki ba infact ni nama fisan kiyi shekaru masu yawa yarda zakiga na zama pilot wannan yar sulte din na tuka ki a jirgi kiyi alfahari,
Da balai tace qurani sai dai ki goya bilalu amma nidai bazaki kashe ni ba shegiya yar tsiya,
Tabe baki jasmine tayi tace to baba a dai yayyahe mu zamu wuce sai wata saduwar ni bazan fada dake ba kuma duk abunda kikamun ma na yafe maki ,

Baza a yahe badin bazan yahe ba,
Shegiya mai idanun mujiya ,
Chan Ku kada idan kun gadama ma kuyi tambulan a titi babu abunda ya taba bujan lali,
Tafiya jasmine ta fara ganin babu abunda zakayi kayi reasoning da lali tace i love you baba"

YAR AREWA(THE NORTHERN GIRL)PaidWhere stories live. Discover now