TWENTY FIVE AND SIX

257 33 4
                                    

🌺🌺🌺🌺
*WAYE SANADI!?*🪦🪦

             *By*
*Ummu Sumayya*
*Wattpad #Bintubaby*

*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITATTAFAN HAUSA TV_

http://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

*Wannan shafin sadaukar wane agareku kuyi yadda kukaso dashi sai wanda kukaga dama zai karanta aradu comments d'in ku nasani nishad'i sosai da sosai😍 💃🏽🌹*

Y'ar Gatan Maman Sultan
Maman meenat

*TWENTY FIVE AND TWENTY SIX*

Da sauri su Mama suka futo aka rufu akan ta cikin tashin hankali ganin harta sume idanun ta sun kakkafe wata mata dasuke matu'kar kama da Mama da alama dai k'anwar tace ruwa ta d'ebo ta watsa mata har sau uku wani irin ajiyan zuciya tausake tana sauke idanu akan su rungume wacce tad'aura ta ajikin ta tayi tana sakin wani irin wahallalen kuka mai cin zuciya jikin ta na kakkarwa,
Mama kuwa shiru tayi tana kallon condition d'in Haulat d'in saikuma ta kad'a kai tashige d'aki tana ta sa'ke sa'ke aranta,
Addu'oe akaita tofa mata dan su atunanin su gamo tayi watane tace "Halima mukaita d'aki mu kwantar kila tayi barci"
Bata musa musu ba suka taitaye ta aka kaita d'akin Mama aka kwantar da ita still anata tofa mata addu'oeh luf tayi kamar tana barci amma tana ta zubar hawaye da dana sanin sanin Aliyu datayi arayuwar ta shikenan ya gurgunta mata rayuwar ta shi ya aura y'ar uwar sa yabarta nan wani ya aura ragowar sa gaba d'aya duniyar tamata zafi tarasa inda zatasa kanta shin yanzu ina mafita gaba d'aya sai barci ya kaurace mata a idanun ta aka kira sallar farko hakan yasa tami'ke taje tayo al-wala d'akin su tanufa tasanja kaya tasaka hijab tafara gabatar da nafilfili tana kai kukanta ga Allah saida tayi sallar asubha sannan takwanta barci yayi awon gaba da ita.
Zuciyar shi na wani irin tafarfasa yafito daga motar haka yanufa cikin gidan da wani irin sauri kamar zai tashi sama yana zuwa kan stairs bibbiyu yadinga taka step d'in amma duk da haka ganin yake kamar ba sauri yake ba palourn yashiga da sallama abakin shi,
Mommaa dake zaune tana watching wani series takalle shi da kulawa ta amsan sallaman ta'kara da fad'in "sai yanzu kadawo?"
Zama yayi agefen Mommaan yad'aura kanshi akan cinyarta yasa kin mata wani irin kuka,
Arud'e take kallon shi sai kuma tafara shafa kanshi tace "shin wannan wani irin gagarumin abunne daya tunkaro ka kakasa control d'in shi har yasaka kuka tabbas wannan ba k'aramin al'amari bane menene gaya min inzan iya baka taimako nabaka inbazan iyaba nataya ka da addu'a"
Jujjuya kanshi yayi ajikin ta yace "tace bata sona Mommaa ban san meyasa ba ban san dalili ba Mommaa shin ban cancanci asoni bane koko bankai asoni bane?"
Cikin sigar lallashi tace "tabbas ka cancanta asoka wace mara sa'a ne tace bata son ka itako wannan yarinyar y'ar wanene data samin soja na kuka tun kana yaro rabon danaga hawayen ka gaskiya ba k'aramin so kake mata ba kuwa"
Cikin kuka yace "nayi iya yina Mommaa yau tanuna min bata sona dan naganta da wani several times nace tagaya min gaskiya shine tasamin kuka I don't know why tamin hakan"
Cikin sigan lallashi tace "shikenan kayi ha'kuri gaya min a ina kahad'u da yarinyar sanan y'ar wanene a kanon nan datake wula'kanta mutun me daraja ga Nigeria da mutanen ta"
Ajiyar zuciya yasauke yana goge k'wallar dake rolling afuskar shi yace "tabbas son wannan yarinyar shine rauni na nafara had'uwa da itane ranar dakika ce naje wajen Ammi nagaishe ta aranar naganta akan layin washe gari naje har gidan su mukayi magana da Maama mahaifiyar ta da Kawun ta amma ita yarinyar saita nuna bata son ganina shine nafuto nagaya ma Maama akan ina son ta inba'a mata miji ba tace ba'a mata ba aranar yarinyar tace ba dagaske nake son ta ba nayi iya yina na nuna mata son gaskiya nake mata amma ta'ki fahimta please Mommaa kitai maka min wallahi inban aure taba zan iya mutuwa"
Cike da tausayin tilon d'an nata tace "shike nan fad'uwa tazo daidai zama tunda unguwar su Zuwaira take aishike nan k'ila ma sun san juna da ita mahaifiyar yarinyar insha Allah gobe zanje naga mahaifiyar yarinyar dannima goben nake son bin jirgi na koma dama sabida banje wajen Alhaji Mansur bane to goben duk saimuje ka kaini daga nan har gidan su ango maje tunda k'iri k'iri ka'ki halastan d'aurin auren"
Cikin farin ciki yace "That's my Mommaa you're the best zanje goben insha Allah" ya'karisa maganar yana gyara kwanciyar shi ajikinta,
D'an ture shi tayi tana fad'in "oh ni Jikar mutun biyu yanzu kagama min hawaye shame shame akan mace shine kake dariya daga nace zanje lallai yaran yanzu baku da ta ido hope ka manta da ester?"
Kallon ta yayi na second biyu kafun yad'an nisa yami'ke yana fad'in "waye kuma haka?"
Murmushi tayi tana kashe TV itama tami'ke tace "go and ask Maman Tonny"
Murmushi yayi yace "uhmm wallahi kamar karki koma kibari sai zan tafi sai mu sauke ki"
Hamma tayi tana fad'in "A'ah fa kasan ina fama da ciwon k'afa tafiyar awanni shida bazan iya taba inzo ina neman Dr"
Kai ya rausaya yace "tom Mommaa na saida safe" yafad'a daidai sunzo k'ofar d'akin ta,
Da Allah tashe mu lafiya ta amsa saida yaga shigan ta d'aki sannan yafad'a bedroom d'in shi yafad'a gado yana fad'in "My Haulat am really luv you" pillow ya rungume cike da farin ciki wayar shi yazaro yashiga gallery hoton daya mata d'azun yafara zooming yanke Ahmad daya fito ahoton yayi sannan ya'kura mata idanu yana fad'in "ke mallaki na ne Haulat insha Allah ke alkhairi ce agareni kuma abokiyar
azziki na" sosai yake sambatu akan hoton Haulat ahaka barci yayi awon gaba dashi asubha tagari Hamza&Haulat.
Kiran wayar Ammi ne yatayar dashi daga nannauyan barcin dayayi gaba dashi afirgice yafarka ganin har rana ta dallaro d'akin wayar yajanyo batare daya duba mai kiraba yakara akunnen shi muryan ta yaji cikin fad'a tana fad'in
"Aliyu yanzu nixaka kunyata y'an biki basu tafi ba ka nad'a ma amarya duka watakan kaiba kajin magana KO niban isa ince kayiba kayi shikenan kayi yanda kaga zaka iya kaje gaka ga duniyar nan" ta'karisa maganar tana fashewa sa kuka,
Jikin shine yad'auki kyarma yace "Ammi ki saurare ni wallahi Humaida y'ar bar....."
Cikin tsawa Ammi tace "Wallahi KO bayan babu raina kasaki Humaida ban yafe maka ba mutumin banza mutumin wofi yarinya natstsiya kamar Humaida ta aure ka kana wula'kata ta to kaji inka sake dukan yarinyar nan koka k'untata mata Allah ya isa ban yafe maka ba"
Wani irin hawaye ne yasilalo mai yace "Ammi kitsaya ki saurare ni wallahi Humaida y'ar is....."
Cikin fad'a da b'acin rai tace "Aliyu muddun kaci gaba da ja'inja dani zan tsine maka akan Humaida kuma k tabbatar kabata ha'kkin ta na aure dan inka cuceta ban yafe maka ba kaji"
Tana kaiwa nan tayanke wayar,
Kuka yafashe dashi cike da tashin hankali da jinjina makircin Humaida yajima yana kuka kafun yalallashi kanshi yashiga toilet yayi wanka yana tunanin mafuta yanzu haka zai rayu da ragowan kattan nan shin yanzu menene mafita ina zaisa kanshi da'kyar yafito yashirya yafito palourn inda yaga Humaida da wasu y'an iskan english wear dasuka bayyana many'a many'an santala santalan cinyoyin ta dasuke ta shining wani irin mik'ewa tayi ta iso gareshi tana wani lank'wasa kamar tarwad'a,
Dasauri yakauda idanun shi yanajan tsaki ji yake kamar yakashe ta ya huta kafun ta iso garesa yabi gefen ta yazauna kan kujera dasauri tazo tafad'a kanshi cikin kissa tafara shafa k'irjin shi tana fad'in
"Love ina bu'katan kafa kuma kaima naga kamar kanada bu'kata dan jiyan nan bamu wani ji dad'i ba ka katse mu" ta'karisa maganar tana damk'e d**k d'in shi dake wando har yanzu bata kwanta ba,
Wani irin mololon abune yatsaya mai a mak'oshin shi tabbas badan gargad'in Ammi ba sai ya kusan kashe yarinyar nan shizata nuna ma karuwan ci agida amma bara yaga iya iskancin ta,
Ganin yanda ya lumshe idanu ne yasa tashafi fuskar shi da d'ayan hannun nata cikin shagwa'ba tace "love nidai katashi muje ciki muyi karmu fara a palour ayi ba'ki"
Jin shiru ba magana ne yasa azuciyar ta tace nasan maganin ka maganin shege karan maguzawa d**k d'in tacafko tafito da ita daga wando tafara shafata tana fad'in "Kai gaskiya nayi dacen miji da alama hariji ne kai KO?"
Nan ma shiru ba masa shafata taci gaba dayi tana dad'a kumbura ruwa yafara b'ulb'ula acikin ta halshen ta tad'aura akai tana mai waiwayi idanun ta kyar akanshi ganin yana nishi ahankali yasa ta tura ta bakin ta tana zuk'ota da k'arfi wani irin danna kanta yayi yana fad'in "ochhhhhhb ashhhhhh continue ohhhhhhh that's good girl" yafad'a yana shafa gadon bayan ta yana danna kanta jin kamar zata cinye joystick d'in aranshi yace "shegiya y'ar bariki kigama tsotseta nagudu"
Saida taga zaiyi release sannan tacire ta abakin ta yayi akan jikin ta, sosai yaji wata natsuwa da iska me dad'i suna shigan shi lumshe idanu yayi dan wani irin gajiya yaji lokaci d'aya,
Ji yayi tana k'ok'arin cire mai riga zumbur yami'ke bayan ya ture ta daga jikin shi yana watsa mata wani irin kallo mai cike da tsana,
Jikinta har kyarma yake take kallon shi idonta akan d**k d'in shi dabata kwanta gaba d'aya ba tace "uhmm mekake nufi?"
Harara yazuba mata batare dayace mata komai ba yanufa k'ofar fita,
Kan kujera tafad'a tana sakin kuka tad'auki waya takira Ammi,
Ammi na d'aga wayan tagashe da kuka duk yanda Ammi taso tagaya mata abunda yake faruwa k'in magana tayi ak'arshe ma saita kashe wayan gaba d'aya tami'ke tanifa d'akin ta tafad'a kan gado cike da damuwa,
Kusan twenty minutes taji an banko k'ofa kobata waiga ba tasan Aliyu ne dan haka saita sake bararrajewa cikin iya bariki taware k'afafun ta cinyonyinta suka bayya,
Aliyu da Ammi takira tazage shi tsaf tace in yasake bari Humaida tayi kuka saita tsine mai maza yaje yamata duk abunda take bu'kata kafun yayi magana takashe wayan yajima atsaye a parking lot da tunanin wannan wani irin kaddara ne take shirin tun karo shi gashi yarinyar duk tabi ta toshe duk wata hanya data san zaibi dan rabuwa da ita ajiyar zuciya yasauke idanun shi sun kad'a jawur yanufa palourn afusace yaga bata nan hakan yasa ya iso bedroom d'in ta cikin fushi ganin ta akwance shame shame yasa yaja wani siririn tsaki kayan jikin shi yacire gaba d'aya yazama zindir gadon yanufa tana kwance yad'ago ta da mugun k'arfi yajuyo da ita yana kallon fuskarta yace "wawiya maras class"
Idanu cikin idanu takalle sa tace "kaine babban maras class ai daka k'are a sauran da banaka ba kuma dole kayi ha'kuri dashi amatsayin abunda kashuka ka girba"
Zuciyar shine ta'kara kun tata dama ance inbaki yasan abunda zai fad'a bai san abunda za'a maido mai ba,
Da wani irin fushi ya had'e fuskan su waje d'aya yafara shab leb'en ta kamar zai tsinke jin hakane yasa itama takama d**k d'in shi da mugun k'arfi taja kamar zata tsinka ta bakin ta yasaki yana fad'in "Wayyo ammmmi zata kashe miki niiiiiiiiiiii ashhhhh" yafad'a yana tura ta tafad'a gadon shikuma yazube awajen yana numfashin wahala.........✍🏼

*Wata kan maganin shege.....😂 karan maguzawa ga Humaida ga Aliyu gaskiya taso salon soyayyar daban take🤣 daga yau nadaina posting kullun tunda kuma ba kullun kuke comments ba zan ware ranaku uku a week nadinga typing insha Allah dan ni ba tambad'dd'iya bace eheew😔🤏🏼😎 da mutunci na🚶🏽‍♀️*

WAYE SANADI!?√√ BOOK ONEOnde histórias criam vida. Descubra agora