PART SAVENTEEN AND EIGHTEEN

257 23 0
                                    

*WAYE SANADI?!* 🪦🪦

           *By*
*Ummu Sumayya*
*Wattpad #Bintubaby*

*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITATTAFAN HAUSA TV_

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

*🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️ Just for masoyan WAYE SANADI!? aduk inda kuke comments d'in yana iso min har inda nake kuci gaba da tsumani da ruwan comments insha Allah waye sanadi!? Ya wuce inda kuke tunani sugar ina sonku masoya na k'ashin bayan nasarat Allah yabarmu tare bisa amana da k'aunar juna🌹😍🥰💃🏽  Ummu Sumayya tana muku son so fisabilillah🌺*
*Wannan shafin sadaukar wane ga team d'in Hamza da Haulat gaskiya kunnuna musu son so suna godiya Aliyu da Humaida sunce baku zo amsan cincin ba sunji shiru karfa ya'kare🤣*

*SAVENTEEN AND EIGHTEEN*



Cikin tsawa yace "dan uban ki ba dake nake ba nace nizaki yaudara kina tafe sum sum nad'auka virgin ne ke ashe fanko ce kamar k'ofar gari dan uwar ki yau saikin gaya min dawa dawa kikaba kanki kona kashe ki adaren nan" yak'arasa maganar yana huci kamar ya had'iye kumurcin maciji,
Kuka tafashe dashi jikinta babu inda bata kyarma tace "narantse maka niban ta'ba ba ma kowa kaina ba kaima bakaji da'kyar kashiga ba zakace wani kajini fanko"
Da wani irin masifa yashak'o ta yana fad'in "nizaki ci gaba da yaudara bara nakashe ki shegiya mazinaciya ashe da mai fuska biyu muke zaune bamu saniba"
Jin yana k'ok'arin kashe tane yasa takaima dick d'in shi wani wawan duka da hannun ta aiko yasake ta yana sakin wani wahalallen ihu yaduk'a yana ri'ke ta cikin wata gigitacciyar azaba dake addabar shi, dasauri tasauka a gadon tana tari idanun ta harsun sauya da'kyar takalle shi tace "meye tunanin ka eyee cikin nida mahaifiyar ka *WAYE SANADI!?* rasa budurcina tun ina shekara goma sha shida na nuna mata ina son aure amma tayi buris tace karatu zanyi dole na ha'kura da'kyar nakammala secondary school nakawo miji ta nuna saina kammala university dole naci gaba da karatu badan naso ba amma araina ina son aure haka nafara zuwa university ina tattaalin kaina kamar yanda ka yaudara Haulat haka wani yamin dadin baki ya amsa budurcina nayi kukan ba'kin cikin rasa budurcina amma da dad'in bakin saurayi na Nazeefi yamaida ni tamkar matar sa da al'khawarin da na kammala karatu zai aure ni ahaka muka shekara d'aya ashekarar yayi graduation yabar makaranta tun daga nan nashiga kunci dan nadaina samun wayarsa nayi kuka nayi nadama mara amfani alokacin dana fahimci Nazeefi ya yaudare ni ne yagama cin moriyar ganga yayada kaurenta namaida duk kanin lamura na ga Allah kwatsam kashigo rayuwata inda nafahimci wata kalalata kake tunanin ni d'in kamilalliya ce inda nikuma nai kudurin saina aure ka kodan kaji yanda mijin Haulat zaiji kwatsam sai kafara maganar auren Haulat anan ne hankali na yatashi amma kuma danaji maganganun dakake ranar da Ammi tace bazaka auri Haulat ba saina gane ashe yaudarar ta kake son yi shine nikuma nadage kaida fata saina aure ka kodan na kub'utar da Haulat daga soyayyar ka ta samarin shaho kasani aure na dakai babu saki domin auren zobe ne mutuwa ce kad'ai zata rabamu ina son kafad'a mun gaskiya agameda wannan mummunan abun daya faru dani *WAYE SANADI!?* ni KO mahaifiyarka kasani daga yanzu kaida uwarka zaku fara girban abunda kuka shuka akan Haulat da mahaifiyar ta kuma kashirya amsa tambayoyi daga Ammi zuwa safe"
Tana kaiwa nan tad'auki hijab d'inta dake bedside table tasaka sannan tad'auki wayarta tabanko mai k'ofar,
Gaba d'aya jikin shi yajik'e da zufa kamar wanda aka watsa ma ruwa dan sosai marar shi take ciwo yanajin kamar bata jikin shi tabbas mata shaid'anai ne shi Humaida ta yaudara wani irin ba'kin cikine ya tokare mai makoshi yanajin kamar yayita rusa kuka koya huce takaici tabbas sai ya koya ma Humaida hankali yanda koda wani akace ta muna furta gobe bazata k'araba da'kyar yasamu yararrafa yashiga toilet shower yasakin ma kanshi yanajin zugi da wani irin azababen feeling alokaci d'aya gaba d'aya y'an naranan shi zafi suke mai dan nan tadaka idan yata'ba azaba har kwakwalwar shi ajiyar zuciya yasauke yana ri'ke dick d'in da ko alamun kwanciya batayi ba duk da halin dayake ciki amma bata saduda ba dan ba'karamin maganin maza yabanka ba saigashi yatarar da abunda baiyi tunani ba yanajin kamar yayita kuka ko zuciyar shi tarage zugi da rad'ad'in datake mai ashe haka mutun yakeji aduk lokacin da aka yaudare ka kagane gaskiya to ya Haulat takeji ahalin yanzu yarabata da budurcin ta yabarta kenan itama zata fuskan ci wannan tashin hankalin daren farkon ta wata zazzafar iska yafesar yanajin bai kyauta ba duk da yasan ba Haulat ce wanda yafara lalatawa ba ya lalata yara da dama tun yana secondary school amma bai ta'ba jin nadama ba sai yanzu daya samu ragowar k'artai dan shi bai yarda mutun d'aya ne yayi mu'amula da Humaida ba tabbas akwai wani labarin kuma saita fad'a dan sai yaji dawa dawayene sannan yana kad'a mata duka yahad'a ta da saki uku yakoma Los Angeles,
Tana futa ad'akin tazauna a main palour tana kukan takaici watakan maza basuda imani na wasu banza nasu dukiya yalalata wata shi yana tunanin zai samu virgin Allah baya barci kuma ba azzalumin sarki bane da'kyar tashare hawayen fuskarta tadanna ma Ammi kira tanaji tad'aga tafashe da wani irin kuka tana shash-sheka,
Ammi da hankalin ta Yagama tashi arud'e tace "Humaida Aliyun ya mutu ne innalillahi wa-enna ilaihirraji'un"
Hararan wayar Humaida tayi saikuma tace cikin kuka "Ammi Aliyu yace sakina zaiyi wai nine nasa kika hanashi auren muradin zuciyar shi har kinason yimai baki dan haka zai sake ni"
Cikin tsananin tashin hankali Ammi tace "Aliyun?"
Cikin kuka tace "wallahi Ammi har cemun yayi zaice miki niba virgin bace shiyasa zai rabu dani wasu maganganun ma bazan iya fad'in suba"
"Innalillahi wa-enna ilaihirraji'un yanzu ni yaron nan zai kunyata? Ki kwantar da hankalin ki insha Allah babu abunda zai samu auren ki auren ku mutu karaba ne baxaija min zagi awajen y'an uwa ba ana zaman lafiya KO taron biki ba'a watse ba share hawayen ki kinji zan kira shi dasafe daina kuka"
Ajiyar zuciya tasauke cikin shash-shekan kuka tace "Ammi meye aibuna meye laifina dana yarda na aure shi ahalin nasan banice wacce yafara mu'amula da ita ba amma na amince ma auren shi duk da ni na killace kaina ga kowa ne d'a namiji am....."
Cikin tausayi Ammi tace "kiyi ha'kuri Humaida zan ma tufkar hanci insha Allah zuwa safe kidaina kuka kije ki kwanta kinji!"
Can k'asan mak'oshi tace "tom Ammi"
Cikin lallashi Ammi tace "kiyi ha'kuri Allah yamiki albarka"
Da amin ta amsa tana yanke wayar kan kujera ta kwanta tana wani shegen
murmushi mai cike da ma'ana.
Tsaye suke itada Nafeesa da Jidda da abokan Sulaiman zasu basu kud'in giriki sai uban ciniki suke sunce sai dubu hamsin sukuma sunce talatin da biyar zasu bada inda sukama suka kafe kaida fata hamsin d'in zasu basu wanine yakalli Haulat yace "Y'ar uwa naga kin fiso wayau zomuje mu tattauna"
Ta gefen ido Haulat ta kalle shi tace "A'ah muje dai kamin wayau nidai atsaya komai za'ai ayi anan koba hakaba Aunty Jidda?"
Murmushi Jidda tayi tana kallon su tace "kuje kuyi magana kinga dare yafarayi kar Abba yadawo zaimana fad'a"
Wanine yayi karaf yana fad'in "haba dai fad'a dagirman ku?"
Nafeesa ne tace "ai yaro komai girman s baya wuce fad'a da  duka awajen iyayen sa"
Dariya sukai gaba d'aya yace "haka ne kam kai Ahmad jekuyi magana da y'ar uwa Haulat" ya'karisa maganar yana kallon wanda yayima Haulat magana dafarko,
Gefe suka koma inda suka fara magana cikin fahimta suka tsaida magana akan 45k yabata sukai sallama bayan ya amshi phone number ta sabida zasu kawo musu kaji da drinks da safe dan gobe ne d'aurin aure,
Rana bata k'arya saidai uwar d'iya taji kunya ayaune aka d'aura auren *Salma Aminu Abubakar Mocid'o da angon ta Sulaiman Muhammad alk'aleri* d'aurin auren daya samu halartan many'an y'an kasuwa da wasu kusoshi a siyasa Hamza na d'aya daga cikin wad'anda suka halarci d'aurin auren yasha many'an kaya farar shadda gizna datasha aiki da ba'kin zare sosai yayi kyau kamar shine angon daga wajen d'aurin auren direct gidan su Aunty Salma yanufa dan yana son ganin kwalliyar y'ar rigamar shi daga shi sai wani soja dake driving kasantuwar ak'ofar gidan Kawu aka d'aura aure wani, irin bugawa zuciyar shi tayi har ya kasa fitowa daga mota tsaban shock d'in daya shiga ganin Haulat tsaye da wani taci kwalliya da wani ubansu lace pink daya matu'kar yimata kyau tasha d'auri dawani head silver saita futo kamar itace amaryan sosai ranshi ya'baci ganin k'aramin vail d'in data yafa gata masha Allah komai yafito tsaf inda yakafe su da idanu ko k'iftawa bayayi,
Itako Haulat Ahmad ne yaxo suke magana akan dinner da zasuyi anjima inda yake gaya mata kafun magrib za'a zo d'aukan amarya suzama ready sallama sukai tanufa gidan dasuke turrurishi ranta fes hotuna suka cigaba dayi ita da Aunty Salma dataci kwalliya da gizna shadda marron color ga artist make up datasha sai murmushi take tana gaisawa da k'awayen ta,
Su Aunty Jidda da Nafeesa suma duk sun sha kwalliya kowacce da friends d'in ta anata haya niya wasu nacin abinci wasu na hotuna watane tashigo tace Kawu na son ganin su gaba d'ayan su, sai suka sa kuka anata musu dariya d Haulat suka tafi can gidan Kawun ahanya tana ta musu wa'ka "kunzama kunzama kunzama uhm uhm kunzama d'auko buta kunzama d'auko hola" amma babu wanda ya kula ta sunyi tafiya mai nisa wani yaro yazo da gudu yace "Aunty Haulat wani yace nakira ki"
Dasauri takalli yaron tana d'an zare idanu tace "ni?''
Kai yagyad'a yana cigaba dacewa "eh gashi can akofar gidan ku amota su biyune d'ayan yace nakira ki"
D'an jim tayi saikuma tacema su Aunty Salma "kuje bara naje naga KO Yaya Ahmad ne"
Babu wanda yace mata uffan acikin su suka tafi itama suka taho da yaron har bakin motan sannan ya wuce,
Ciki mamaki take kallon motar dan bata Ahmad bace amma saita d'an k'ura ma motar idanu amma bata ganin kowa saboda tinted glass ne,
Shiko gaba d'aya ranshi yakai last a'baci d'aure wa kawai yayi ganin wacce yake dan ita batama saniba ahankali yasaki ajiyar zuciya gamida kallon driven ta mirro dasauri yafuta yazagaya yabud'e mai motan cike da mamaki Haulat ke kallon driven da kakin sojoji ajikin shi kifta idanu tayi sabida tagane shi shine yamareta wancan ranan ajiyar zuciya tasauke tana furta Yaya Hamza to mezan mai kuma tayi maganar azuciyar ta tana tura bakin ta azahiri,
Kusan five minutes kafun yazuro k'afafun shi sannan yafito gaba d'aya idanun shi akanta fuskar nan amugun d'aure,
Kallo d'aya tamai taduk'ar da fuskar ta zuciyar ta na bugawa gashi duk yanda taso tafiya sai taji takasa gaba d'aya afirgice take dan ma k'ofar gidan su akwai mutane y'an biki dasuka fito suna shan iska,
Murya acunkushe yace "waye shi?"
Da mamaki tace "kamar ya? waye kuma?"
Cikin kakkausan murya yace "wanda naganki dashi kuna magana yanzu"
Kallon shi tayi da mamaki abun ma sai yabata dariya amma ta maze tace "saurayi na ne anything?"
Lokaci d'aya zuciyar shi tawani irin bugawa idanun shi sukai mugun kad'awa yakalle ta kamar xaiyi magana amma sai yaji yakasa kawai yajuya yashiga mota yana jan hasbunallahu wa ni'emal wakeem wani irin tashin hankalin daya kasa banbance daga ina yake yaji yana tunkaro shi kenan dagaske Haulat bata son shi ya ilahi kanshi yajingina a kujera yana lumshe idanun shi yanajan duk addu'ar datazo mai,
Haulat ko kafad'a tad'aga tajuya tatafi tana ta sa'ke sake aranta dan hakanan taji bata kyauta ba bai kamata tamai haka ba da wannan sa'ke saken ta'karisa gidan Kawu tasamu anata yimusu nasiha sunata kuka Aunty Jidda dake katsina za'a kaita kuma tare da ango zasu juya yasa ita akafara futa da ita anabin ta da addu'a wad'anda zasuje suka shiga mota da'kyar aka rabasu akasa Jidda amota sai katsina saimuce Jidda Allah yakawo qazantar d'aki,
Cikin gidan suka dawo still suna kuka da tunanin wacece kuma za'a zo d'auka dan su biyun duk Kano ne Aunty Salma sharad'a first two Nafeesa Da'bai,
Aunty Nafeesa akafara zuwa d'auka sannan Aunty Salma sunsha kuka saida Nafeesa taraka Aunty Salma dan Salma ce babban sanna aka wuce da ita gidan ta,
Gidan Aunty Salma masha Allah KO ma'kiyi sai haka dan ba'karamin k'ok'ari Kawu yamusu ba duk dacewa gadon su aka raba aka saida nata amma saida yayi ciko Mama ma tanarka mata kayan kitchen musamman electronic abinci sukaci wad'anda zasu sake wanka suka sake akafara shirye shiryen tafiya dinner,
K'arfe takwas suka tafi dinner a meenah event center sosai amarya tayi kyau kamar kasace ta cikin wani ubansu material fari tas sai takalmin ta blue da pos d'in shi sai head blue ango kuma cikin suit blue da necktie fari sai takalmin shi fari sosai suka futo couple mota d'aya suka shiga da Haulat dake Ahmad ne yad'auko su waje ya'kayatar inda Ahmad yabada tarihin ango Haulat tabada na amarya taro yatashi lafiya inda wasu daga nan gida aka maidasu sai Haulat da wata k'awar Salma Rabi'ah dazasu tsaya siyan baki suna shiga gidan Haulat tasa Salma tasake wanka tashirya cikin lifaya peach color sosai tayi kyau wankan turare tamata tanata kod'ata sallaman su sukaji a palour hakan yasa suka natsu
Mintuna uku Haulat tafuta ganin suna zaune suna fira su hud'u ne sallama tamusu sannan tace za'a fito da amarya shiru sukai Ahmad yace "kutaya ni da addu'a nima bada jimawa ba zanyi wuf da Haulat"
Dasauri tajuya bedroom d'in zuciyar tana bugawa da mugun k'arfi tanajin Sulaiman na fad'in "inda gaske kake aiko zan baka"
Zuciyar tane tasaje tabuga dasauri tashige suka fito da Aunty Salma bayan y'an nasihohi da barkwanci suka basu kud'in siyan baki ten ten thousand sannan sukama amarya da ango addu'a suka futa tare dasu Haulat,
Sosai Aunty salma take kuka ganin zata rabu da y'ar uwarta daga yanzu sun raba makwanci shikenan Sulaiman ne yafara lallashin ta da'kyar yasamu tayi shiru yace tayo al-wala bayan sun gabatar da duk abunda addini yatanadar suka zauna cin kaza sai lallab'a ta yake da'kyar taci kad'an dan atsorace take da zuwan wannan ranar maicike da k'alubale ga duk wacce tarasa budurcin ta awaje, brush sukayo sannan suka dawo suka kwanta akan bed daga nan labari yacanza salo🚶🏽‍♀.
Tun bayan magrib yadawo layin dan a satin daza'a shiga yake sa ran barin Kano zuwa Abuja yayi kwana biyu ya wuce Ilorin yana so daga ya koma yama Mommaa magana aturo magabata ayi abunda za'ai dan yagaji da zama ba mata shi kad'ai yasan halin dayake shiga kullun da daddare,
Yaro ya aika gidan akace sunje kai amarya amma bada jimawa ba zasu dawo anan yayi sallar isha'eh ganin basu dawo bane yasa aka kira Maama yamata Allah sanya alkairi yabata 50k yace asaima amarya wani abu da'kyar ta amsa tana ta samai albarka sun d'an jima suna magana kafun yamata sallama yakoma mota yana jiran dawowar Haulat dan ayi wacce za'ai har tara bai ganta ba alokacin ne yaga y'an kai amarya sun dawo hankalin shi yatashi sosai ganin bata gashi bashi da phone number ta gaba d'aya ranshi yagama b'aci tunanin shi yana gayamai tana tare da wancan mutumin to me suke har goma saura kanshi yadafe cikin takaici dan baya son mace ballagaza,
Gaba d'aya yakasa zaman motan sai yafito yajingina da motar yana kiran d'aya daga cikin escort d'in shi inda yace su same shi a gwammaja dan yagaji dajira zai tafi kilan acan gidan amaryar zata kwana baya son yafara d'aura mata zargi tun yanzu amma zuciyar shi nagaya mai suna tare da wancan guy d'in.
Ahmad ne yad'auke su saida yafara sauke Rabi'ah sannan yakai Haulat gida asanyaye bayan yayi parking k'ofar gidan su yace "ya maganan mu bakice komai ba?"
Kallon shi tayi saikuma tace "kaga dare yayi kuma yanzu nagaji zanje nayi barci insha Allah zamuyi magana awaya"
Kai yagyad'a yace "na gode saida safe"
"Allah yakaimu" tafad'a tana futa amotar tanufa gida muryan Hamza taji daga bayan ta yana fad'in.........✍🏼

WAYE SANADI!?√√ BOOK ONEKde žijí příběhy. Začni objevovat