GAMON JINI 96

213 13 0
                                    

❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽
                   *GAMON JINI*
❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽

         By miss_marriam⚜
Dedicated to *phaty danlawan*

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

9⃣6⃣

Juyawa tayi tana kallon ledar da ya ajiye,sai taji tana son ganin menene acikin ledar,qarasawa tayi bakin gadon ta bude ledar ta fito da wani greeting card babba yasha decoration,bude cikinshi tayi taga rubutun da ya dau hankalinta sosai *I LOVE YOU* da manyan baqi,bata san lokacin da wani murmushi ya subuce mata ba,hka kawai ta tsinci kanta cikin nishadi sosai,sauran kayan ta fito dasu taga dai kaya ne kwalliyar mata daga man shafawa har zuwa comb,komai akwai aciki,kwasar kayan tayi banda greeting card din ta fita dga dakin,dakin ummanta ta shiga ta tarar da ita kan sallaya ta idar da sallar walaha,zube kayan tayi akan gado ta dawo gurin umman ta xauna kusa da ita

"Umma ina kwana"

"Lapiya lau fadee,kun dawo??"

"Ehh,yanxu mka dawo,amma sai wani satin zan fara zuwa"

"Allah ya taemaka" nasiha ta cigaba da yi mata akan skul din da zata fara zuwa,sun dade sosai suna hira sannan fadeelah tace

"Kinga abinda ya siyo min daxu a hanyar dawowa"Janyo kayan ta fara yi daga kan gadon ta xube su a gaban umman

"Maasha Allah,an gode,sai ki ajiye mku ke da ruqayya"

"Toh" tace ta tashi ta fita da kayan dga dakin.

❣❣❣❣❣❣❣❣

Yana fita daki ya wuce yana jin dama ace abashi matarshi su kasance tare a gida daya su kadai don he wrilly wan't to be with her,amma dole ya haqura zuwa wani lokaci may be ma ace sai ta gama school,tsaki yayi ya rage kayan jikinshi ya kwanta akan gado,diary dinshi ya dauko ya fara budewa yana murmushi,har yaxo qarshen inda yayi rubutu,biro ya dauko ya sake yin rubutun wani page ya rufe ya mayar,ji yayi yana son qara jin muryarta,wayarshi ya dauka sai ya tuna cewar ko number ta bashi da ita,cikin takaici ya gyara kwanciyarshi,tunaninta ya dinga yi har bacci yai gaba dashi

Kiran sallar da akeyi a masallacin cikin layinsu ne yai sanadin tashinsa daga baccin da yakeyi,tashi yayi ya duba agogo yaga qarfe daya dai dai,miqewa yayi ya shiga toilet yayi alwala ya fita masallaci.

Tunda ta dawo daga dakin ummanta ta koma daki ta dan yi gyare gyare ta share dakin,fitowa tayi ta shiga kitchen ta dora girki,don tunda ta dawo tana musu girki sosai tunda bata zuwa ko ina,shinkafa ta dafa da stew sai dan coleslow din data hada,ta gama girkin kenan tana jerawa kan dining ya shigo parlon,kallo daya tai mai ta cigaba da abinda takeyi,tana shiga kitchen don dauko sauran warmers din ya bita cikin kitchen din,tsoro ta fara ji jin su biyu ne kawai a wajen amma ta daure ta kai hannu zata dau warmer din shima yakai hannu,sakar mai tayi ta dauko saucer din da ta sa coleslaw suka fito tare suna ci gaba da jera kayan a dining din,a tare suka gama har yanxu ba wanda yai ma qani magana tai hanyar daki don tayi wanka

"Fadeelah" taji yace juyowa tayi ta kalleahi taga yana tsaye inda ta barshi,ya juya ya koma kan dining ya zauna

"Come nd serve me" dawowa tayi taxo ta bude ta xuba mai abincin ta ajiye duk idonshi na kanta,juyawa ta qara yi zata tapi ya riqo hannunta ya zaunar da ita a kujerar kusa dashi

"sit here and feed me" kallonshi ta tsaya yi ya daga mata gira,ganin bata da niyyar bashi yasa ya ce

"Ke kinci abincin ne?"gigiza kai tayi,ya dauki spoon ya para juya abincin,debowa yayi ya kai bakinta,girgixa kai ta qara yi

"Ciwon baki kike ne??"

"A'ah"

"Toh bude bakinki kiyi magana"

"Bayanxu xanci abincin ba"

"Ni bani yanxun ko kuma na baki" ya fada yana kallon ta,shiru ta yi ya qara kai mata abincin

"Bude bakinki" bude bakin tayi a hankali ya sa mata abincin tana ta fargabar kada wani ya fiyo ya gansu a haka,bata abincin ya cigaba dayi har sai da ta danci tace ta qoshi

"Toh zauna na gama tunda baxaki bani ba"

Zama tayi har ya gama cin abincin ta kwashe kayan takai kitchen,ko da ta fito ko kallonshi batai ba ta wuce,tashi yayi ya ja hannunta suka fito har part dinshi sannan ya sake ta,sai lokacin ta tuna tai masa godiyar kayan da ya siyo mata tace

"Naga kaya,thnx"

"Sai yaushe zakiji magana ta ne?? Na fada banson godiya"

"Yi haquri" Tace sannan ta qara rau rau da murya

"Wanka fa zanyi kuma ka kawo ni nan"

Towel ya jawo ya miqa mata

"Ga toilet nan" ya fada yana nuna mata toilet dinshi

"kayi haquri,amma baxan iya yi anan ba"

"to muje inyi mki" zaro ido tayi tana kallonshi,kafin ta ankara ta jita a sama ya daga ta,cilla kafa ta fara yi tana

"Kayi hqr ka sauke ni pls"

"Dakin mijinki ne fa,miye dan kinyi wanka anan"

"Nidai dan Allah ka sauke ni zanyi da kaina" Bai sauke ta ba sai da ya shiga cikin toilet din,yana sauke ta yaga idonta yayi rau rau kamar zatayi kuka

"Idan kika min kuka sai na miki wankan" shiru tayi kanta a qasa

"Yau anan dakin zaki yini"

"Idan aka neme ni acikin gida fa??"

"Zance musu kina dakin mijinki"

"A'ah dn Allah kayi haquri"

Mommah ce ta fito taga abinci jere kan dining amma babu fadeelah,dakinsu ta shiga bata ganta ba,tunani ta fara ina fadeelah zaytaje bayan ba inda ta sani beside dat ma ita ba mai yawo bace,kan dining ta dawo ta zuba abinci ta fara ci

Acan dakin abdoul kuwa artabu sukayi akan sai tayi wanka ko yayi mata,haka ta haqura ta yi wankan ya fita,tace ya dauko mata hijabi baxata iya fitowa da towel dinshi ba,Fita yayi don yaje ya dauko mata hijabin da kayan da zata canja,yana shiga ya ci karo da mommah akan dining,sosa qeya ya fara yi ya qara gaisheta ya wuce tana kallonshi ya shiga dakin rukhy, akan gado yaga hijabi a ninke ya dauka,kasancewar baisan wannene kayanta da na rukhy ba yasa ya fito da hijabin kadai bai dauko kayan ba,yana fitowa har yanxu mommah na kan dining tana jiran taga me yaje yi dakin,ganinshi da hijabi ne yasa kawai tayi murmushi ba tare da tace komai ba shima ya fita ya bar dakin,ta fahimci suna tare da fadeelan sbd haka ya xama dole ta fadawa dad ya san yadda za'ai ayi ayi a kai masa matarsa.

Marriam mayshanu 👌🏻

GAMON JINIWhere stories live. Discover now