GAMON JINI 35 to 40

188 9 0
                                    

❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽 *GAMON JINI*💃🏽❤💃🏽
❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽

         By miss_marriam⚜
Dedicated to *phaty danlawan*

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
_This page is wholely dedicated to you_ *aunty fauzah* _thanks for the luv_ ILYSM😘😘

3⃣5⃣ to 4⃣0⃣

*ABUJA*

Lapiya lau jirginsu yayi landing a abuja,taxi ya shiga daga airport ya wuce company,yana zuwa mota ya dauko ya pito ya wuce unguwar da gdanshi yake.

flat house ne wanda daga waje yayi kama da me part biyu amma ta cikin gidan a hade suke,qaton parlor ne a tsakiyar gidan  da dining area,sai wasi corridor a sides din parlon wanda ko wanne zai sada ka da wani parlon da 3 bedrooms,sai kitchen a parlon with toilets a kowanne bedroom.

Gidan ya hadu sosai,shima mai gidan yayi parinciki da ganin tsarin gidan,part din hagu ya bude wanda yaga nan akasa furnitures ya tabbatar masa da nan ne part dinshi,bedroom daya ya bude cikin dakunan ya shiga ya ajiye bag dinshi,ya fada toilet don yin wanka,yana cikin toilet yajiyo qarar wayarshi na ringing har ta gama kukanta,sai da aka kira sau uku sannan aka daina kira.

Bayan ya pito daga toilet dinne ya tada sallar azahar,sai bayan ya idar da sallar ne ya tuna da wayarshi da tai qara tym din yana toilet,wayar tashi ya dauko yaga 3missed calls,budewa yayi

"Hanan" ya purta a hankali,alokaci daya kuma yai tsaki don  yanxu xata tunoo mishi da abinda yakeson mantawa dashi.

Bai gama tunanin  da yake ba yaji wayar ta qara daukar qara,dubawa yayi yaga itance dai,daga wa yayi yakai kunnenshi,daga can bangaren akace

"Sweetlove why ar u doin such things to me,pls u hav to accept my apology,you know i luv u,why mubarakh why me!!" Ta fada sounding worried.

Lumshe idonsa yayi jin yanayin muryarta,ya kasa cewa komai,jin yayi shiru ne ya bata damar ci gaba da magana.

"At last,u ar getting married next week" ta pada a lokaci daya kuma ta pashe da kuka

Kukan da ta para yi ne yasa shi para lallashinta don ko kadan baya son jin kukan mace musamman ita,

"Stop cying pls,u know i don't lyk it"

"Haba mubarakh,aure pa zakayi,sannan ka hana ni kuka,kamin adalchi kenan"

"Yah,ke kinmin adalci da abinda kika aikata min??"

"Naji,i've accepted,and i apologize amma duk a banza,tunda kabar libya baka qara kirana ba,na dauki wannan purnishment din,but what about the marriage?? Ko so kake a pitar da gawata ranar daurin aurenka??

Jikinshi ne yayi sanyi a lokaci daya kuma yanajin sautin kukan ta na tsuma shi.

"It's olryt hanan,kiyi haquri pls,kinsan ke kikasa naje na nemi auren wata,then why ar u saying all this,ya kamata kiyi haquri,u ar nt destined to be my wife"

Ji yayi ta kashe wayar tana kuka sosai.

❣❣❣❣HANAN❣❣❣❣

Hanan cousin din mubarakh ce a libya,sun dade suna soyayya,hanan a rayuwarta ba namijin da take matuqar so kamar mubarakh,hka shima mubarakh yana sonta sosae saidai halinta guda daya da baya so shine tana value ing maganar qawayenta sosai,suna kula qananan yara,yayi mata magana har ya gaji amma bata ji,abinda ya hada su na qarshe ana i gobe zasu dawo da dad daga libya,
Yaran ne suka hada wani party,mubarakh sunzo wucewa a mota suka gansu a bakin titin suna tapiya ya riqe mata hannu,suka tsaya a mota,mubarakh ne ya pito tana ganinshi ta tsaya cak,hannunta ya pinciko ya turata a mota suka tapi gida.

Bayan ya kaita gida parking kawai yayi ta pita yaja motarshi ya tapi,bayan tapiyarshi ta kira qawarta jannat,daga can bangaren take cewa

"Baby ya akayi baku dawo ba"

"Ya mubarakh muka gani a hanya ya dawo dani gida"

"Kai hanan mubarakh dinnan yana takuramiki da yawa,jxt leave him kiyi rayuwarki don zai hanaki jin dadi"

"I was thinking na kirashi yanxu na bashi haquri"

"No baby,kar kiyi haka,ki daure ki fada mai ya qyaleki kiyi rayuwarki"

"Ohk baby zanyi trying kinsan ina sonshi sosai"

"Zaki iya dear,sai najiki,bye"

"Bye" tace tana tunanin shawarar da qawarta ta bata,hakan ce ta paru sukai kaca kaca tace ya qyaleta tai rayuwarta,hakan ne yasa tunda ya dawo baibi ta kanta ba dukda text msgs da take mai na ban haquri da kira duk yana gani,dukda bai taba son mace kamar yadda yake sonta ba kuma dukda abinda ya paru bai ji sonta ya ragu a ranshi ba just dai ya barta ne tayi rayuwarta kamar yadda ta buqata.

❣❣❣❣❣❣❣❣

Anan ya zauna,hankalinshi ya koma gaba daya kan hanan da ta kirashi tana kuka,da qyar ya janye tunanin a ranshi ya dauki wayarshi ya kira fadeelah duk yana jin ba dadi,ringing biyu tayi ta daga

"Salamu alaikum" ta fada cikin sanyin murya

"Wa alaikumussalam gimbiya"

"Ya hanya"

"Hanya alhmdlh,ya umman mu"

"Tana lapiya" daga haka tai shiru

"Gimbiya meye shiryen shiryenki ne na aurenmu"

Yar dariya tayi sannan tace"ba komai,walima ce kadai za'ayi a islamiyyarmu sai yini umma zata yi"

"Ni kuma zamuyi dinner,kuma zakizo ai"

"Sai abinda umma tace"

"Ai nasan ummanmu bazata hanaba"

"May be ko gobe abdul zaizo  ya kawo miki saqo"

"Allah ya kaimu" tace

"Anjima zan kiraki,take care"

"Ohk,sai anjima"ya kashe wayar.

Marriam mayshanu 👌🏻

GAMON JINIWhere stories live. Discover now