Hausanovels histórias

102 histórias

CANJIN MUHALLI, de suwaibamuhammad36
CANJIN MUHALLIde suwaibamuhammad36
Ana kiranta Jidda Sufi, ƴar auta ga Governor Sufi Adam. Duk da jindadi haɗe da tsaron da suke dashi a matsayinsu na iyalan Governor bai hana wani mummunar al'amari faruw...
GENERAL NASEER  ZAKI (Book 1), de Azizat_Hamza
GENERAL NASEER ZAKI (Book 1)de Azizat Hamza
When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkar...
MR and MRS MAIDOKI (Best Hausa novel), de Azizat_Hamza
MR and MRS MAIDOKI (Best Hausa nov...de Azizat Hamza
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, sh...
A DAREN AURENA , de MissDmk
A DAREN AURENA de Miss DMK
Labarine da yake tafe da LOVE, COMEDY AND TRAGIC(Romantic Suspense)
TAFIYAR MU (Completed), de suwaibamuhammad36
TAFIYAR MU (Completed)de suwaibamuhammad36
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burge...
AURE UKU(completed), de Chuchujay
AURE UKU(completed)de Ameenatourh
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, ƴaƴanta uku . Mace mara san hayaniya wad...
Concluídas
AMJAD, de Ummusalma_Farouq
AMJADde Ummusalma farouq Sambo
AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa...
RAYUWAN AMEERAH , de HafizahBashir
RAYUWAN AMEERAH de Hafizah Bashir
A rayuwar ameerah bata buri d ya wuce ta zama barrister,kullum wannan shine mafarkinta...amma jarrabar rayuwa yazatayi da rashin iyayen da zasu tsayamata????me yasa ako...
MATAR K'ABILA (Completed), de suwaibamuhammad36
MATAR K'ABILA (Completed)de suwaibamuhammad36
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar...
Concluídas
FATU A BIRNI (Complete), de suwaibamuhammad36
FATU A BIRNI (Complete)de suwaibamuhammad36
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'...
Concluídas
KUNDIN HASKE💡, de Pherty-xarah
KUNDIN HASKE💡de Fertymerh Xarah
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
RAYUWAR SHATU , de Aseeyahrty
RAYUWAR SHATU de Aseeyahrty
A story of young lady
OUR DESTINY , de Sumayyertuh
OUR DESTINY de mamansadiq
love is a strange feeling but also a very strong connection that will either be your strength or your weakness it all depends on who you've to be with they said love is...
ABIN ALFAHARINA😍, de uwayshat
ABIN ALFAHARINA😍de Ayshert Muhammad
Labarine akan wata yarinya da mahaifiyarta ta rasu take xaune a wajen matar babanta
SAHLA a Paris (Hausa novel), de Azizat_Hamza
SAHLA a Paris (Hausa novel)de Azizat Hamza
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
MAIDEN {A girl servant}, de YarMamman890
MAIDEN {A girl servant}de Y'ar mamman
littafin Maiden is sweet romantic and heart touching story, labari ne da yashafi rayuwar Ihdat, I'm sorry if it cross the same path with your life 🙏
My Husby(HAUSA NOVEL), de Fareeda2004
My Husby(HAUSA NOVEL)de Farida abdullahi
Asmie Abubakar is a young beautiful girl she is 19 years old , she is a type of girl who thinks positive and sees the bright side of thinks in a bad situation but when h...